NOVELSSHU'UMIN NAMIJI COMPLETE HAUSA NOVEL

SHU’UMIN NAMIJI COMPLETE HAUSA NOVEL

         18/february/2020

✅OTE me on Wattpad              @Fatymasardauna
????????????????????????????????????????

     SHU’UMIN NAMIJI !!

    Written By
Phatymasardauna

Dedicated To My Brother KHABIER

????Kainuwa Writers Associatiom

{United we stand and succeed; our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}

https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation

        
            WATTPAD
      @fatymasardauna
   
         CHAPTER 111

A wannan rana Zahrah da Doctor da ƙyar suka iya barin juna, gaba ɗaya sun zautar da kansu, yayinda ƙarin ƙauna, yasake shiga cikin zuciyoyinsu,  Zahrah batayi bacci ba saida tasake cin gurasa, tayi nak, haka ta kwanta tana ta sauƙe numfashi, kamar zata fashe haka takejinta, tsabar ƙoshi…

***   ***  ***

ZAID
Kwance yake akan doguwar kujeran dake falon,  kansa da komai nasa suna kallon sama, amma idanunsa a rufe suke, a yanzu yafison ya keɓe shi kaɗansa, batare da wani ko wata sun takura masa ba,  shikaɗai yake zancen zucinsa.
“Bazaice baya tunata ba, haka kuma bazaice bata kwance acikin zuciyarsa ba, da sonta yake kwana, dashi yake tashi,  duk da cewa ya tsaya yana ta addu’a, akan Allah Ya yaye masa ƙaunarta, balaifi yaɗanji sauƙi, amma kuma har yanzu akwai soyayyarta, a tattare dashi” 

Afrah da tun ɗazu ke tsaye akansa, ta zuba masa idanu, haƙiƙa tana matuƙar ƙaunar Zaid, musamman  yanzu da ya shayar da ita, wata zuma wanda babu wani namiji, daya shayar da ita kwatan kwacinta,  ada tana ɗokin auren Zaid ne, saboda kyau da kuma kuɗinsa, amma yanzu shiɗin takeso, koda kuɗi ko babu, tana matuƙar ƙaunarsa, batason wani abu dazai ɓata ransa, tana yi masa tsananin biyayya.

“Dear!” taƙira sunansa murya a sanyaye.

Bai buɗe idanunsa ba, haka bai kuma amsa mata ba, duk da cewa yana jinta, hakan nan yaji bakinsa, yayi  masa nauyi, yagaza amsa mata.

Ganin haka yasa ta ƙaraso zuwa inda yake kwance, durƙusawa tayi, a gabansa haɗe da sanya hanunta, akan wuyanshi,  da sauri ta cire hanun na ta, sakamakon jin zazzaɓi da tayi ajikinsa.
Fuska ta marerece cike da kulawa tace  “Dan Allah Dear kasha magani mana, tunjiya fa kake fama da zazzaɓin nan, meyasa kakeson ƙarawa kanka damuwa ne? haƙiƙa nasan cewa kana sonta, amma kuma tunda kasan ita yanzu ta haramta a gareka, miye amfanin tunaninta, bance kadaina sonta ba, amma inaganin tunaninta da kakeyima haramunne”

Sai alokacin yabuɗe idanunsa, da suka kaɗa sukai jajur dasu,  wani irin murmushi yayi, me ɗauke da ma’anoni masu tarin yawa.   

“Kawomin maganina insha” kawai yafaɗi haka, don bayason ta sake taso masa da mikinsa, don baijima da kwanciya ba, ɗazu ma har kuka yayi acikin toilet batare da kowa ya saniba, brain ɗinsa takan hautsinewa ne, idan yatuna cewa Zahrah  tawani ce, yakanji kamar yayita kwarara ihu, idan yatuna irin cin zarafin da yayi mata, yakanji inama da ace suna tare, daya kyautata mata fiye da yanda zai kyautatawa kowa aduniya, ba tun yauba, yace da ana sauya ƙaddara, da tuni ya koma baya ya sauya tasa ƙaddaran, da yasani da tunfarkon ganinsa da ita, yabiya sadaki aka ɗaura musu aure shida ita.

Afrah ce takatsesa daga tunanin da yakeyi ta hanyar  cewa.
“Ga maganin nakawo maka”

Karɓan magungunan yayi daga hanunta, haɗe da ɓallesu acikin gidansu, ya watsa acikin bakinsa, kana yabi da ruwa.

Zama Afrah tayi akusa dashi, har jikinsu na gogan na juna,  hanunta tasanya ta kama nasa hanun, cike da lallashi tace “Inasonka Mijina, banason inaganinka acikin damuwa, dan Allah Ko badanni ba, kadaina sanya kanka acikin damuwa!” kafun ma ta ƙare maganar, tuni har idanunta sun kawo ƙwalla, tausayinsu takeji su duka biyun.

Murmushinsa me kyau, da kashe zuciya yayi mata, haɗe da jawota jikinsa, cikin wata irin murya yace.   “Kada ki damu, komai watarana zai wuce,  naso na daure amma kamar bazan iya ba, duk da haka amma bazan karaya ba, zanta jarrabawa, watarana sai labari”

Hawayen da suka cika cikin idanunta ne suka tsiyayo waje, “Inama ace wannan ƙaunar itace tasamu daga wajen Zaid” tafaɗi haka acikin zuciyarta.

Ganin tana hawaye yasanya hanunsa ya share mata,  jawota yayi ya rungumeta acikin ƙirjinsa,   acikin zuciyarsa yace “Zanyi ƙoƙari nasoki Afrah, zan yi ƙoƙari nasama miki gurbi acikin zuciyata,  nagode da kulawarki agareni”   abunda Zaid bai saniba shine, maganar da yayi, ba iyaka zuciyarsa ta tsayaba, harta fito fili.
Murmushi Afrah tayi haɗe da sake shigewa cikin jikinsa,   hanu yasa ya ɗago haɓarta, suka jefa idanunsu acikin na juna, bakinsa ya ɗaura akan nata bakin, yashiga tsotson lips ɗinta a hankali,  wani irin sanyin daɗi taji acikin ruhinta, kamo laɓɓansa itama tayi, ta shiga  tsotsa, har mamaki takeyi idan tana tsotsan laɓɓansa, saboda laɓɓansa taushine dasu, kamar laɓɓan mace wacce tasan kanta.

Kissing ɗin juna sukeyi sosai, yayinda yasanya hanunsa a bayanta,  ya zame mata zip ɗin rigar dake jikinta, bata da wani manyan breast amma tana rage masa zafi,   yanda yake murza breast ɗinta cikin nutsuwa yana kuma tsotson lips ɗinta, shi yasanya taji gaba ɗaya jikinta yayi laƙwas, haƙiƙa Zaid yasan kan mace, yasan yanda zaiyi ya zautar da ita, a iya romance kaɗai, yana bata gamsuwa hundred percent,  tuni ta cire masa rigan jikinsa, tashiga goga masa breast ɗinta akan chest ɗinsa, take yashiga fidda wani irin numfashi, daman tasan hakan shine logonsa, takaranceshi sosai, (Ko miji baya sonki, idan kika karanci halayyarsa, zakiji daɗin zama dashi, musamman idan kika fuskanci, abun da idan kikayi masa zaki ruɗasa, ko acikin sex ko romance, please ƴar uwa kada kiyi wasa da wannan daman)   sosai suke kashe juna da salo,  ɗaukarta yayi  caɗak, yanufi bedroom da ita, akan gado ya shumfuɗeta, yashiga tsotseta..    Hmmm Zaid jarababbe Afrah jarababbiya, haka suka mannewa juna,   duk da cewa Afrah ko farcen Zahrah bata kamo ba, amma balaifi itama tana da nata ni’iman, don dama ko wace mace da irin ni’imarta,  sannan kuma baya ga haka,  sosai yake samun gamsuwa a wajenta, domin itama ta iya romancing namiji, kuma sosai take gyara kanta, don Zaid yaji zam zam, lol.  Amma kuma Zaid kam yasan daga kan Zahrah yagama jin wani  zam zam, wanda zai gamsar dashi. (Kunsan muɗin na musammanne???? idan kina da kishia me suna fatima, to kiji tausayin kanki???????? saura kuma su o’o dan sunansu ba fatima bane, suce nayi ƙarya, namesake kuzo kufaɗamusu cewa maganata gaskia ce.????)


Tsaye yake acikin kitchine gaba ɗaya ya haɗa gumi, banda ƙonewan da yayi a hanunsa yafi  sau biyar, yanzuma ƙonewa yayi a babbar yatsarsa, na hanun dama, ya tsaya yana hura wajen,    kwanon soya ƙwaine ɗaure akan gas, yayinda hanunsa ke riƙe da cokali,  gaba ɗaya gaban gas ɗin ya ɓaci da manja, gashi har gaban rigar sa manjan ya taɓa, waishinan wainar fulawa yakeyi (Hana baba tashi, mudai muke cemai anan, amma sauran garuruwa bansan me suke ƙiranshi ba, kunsan hana baba tashi akwai daɗi, musamman idan yaji yaji????????)

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button