NOVELSSHU'UMIN NAMIJI COMPLETE HAUSA NOVEL

SHU’UMIN NAMIJI COMPLETE HAUSA NOVEL

Jabeer ne tsaye a ƙofar gidan su Zahrah, yayi kyau cikin shigarsa ta kamala, wato jamfa da wando, haƙiƙa Jabeer ma kyakkyawane kuma shima yana da burgewa, saidai baza a taɓa haɗa shi da Zaid ba, because Zaid na dabanne,,, Baffa ne ya taho buja buja zaishiga gida, dawowarsa kenan daga kasuwa,, harƙasa Jabeer ya tsugunna yagaida Baffa, washe da baki Baffa ya amsa gaisuwar,, cike da jinkunya Jabeer yace “am Baba dama…dama nazo wajen Zahrah ne “

“To..to…to yaro sannunka da zuwa, ince dai tace tana fitawo ?” Baffa ya tambaya washe da baki,, “A’a” Jabeer yafaɗa yana sosa ƙeya,, buzur Baffa ya faɗa cikin gida, tundaga zaure ya soma kwaɗa mawa Zahrah ƙira…. Zahrah ! Zahrah !! Baffa yaketa faɗa harya shigo cikin gidan, Zahrah dake ɗakinta tafito tana amsa ƙiran da Baffa keyi ma ta,, “ke wace irin shashasha ce wai Zahrah ? yazakibar baƙo yanata jiranki a waje, to wallahi maza kiwuce kije kisa mesa,tunkan yayi zuciya yatafi, domin su masu kuɗi taurin ran tsiya garesu, sam basa son jira….” cikin ɗoki Zahrah takoma ɗaki haɗe da ɗauko hijab ɗinta, Zahrah bata tsayananba hadda feshe jikinta da ɗaya ɗayan turarenta, lol,, wani irin daɗi takeji a cikin zuciyarta, kenan shima yadamu da’ita kamar yadda ta damu da shi, tabbas yau zata faɗa masa kalaman soyayya masu ra tsa zuciya,,

Wani irin faɗuwar gaba taji, alokacin da’idanunta suka sauƙa kan Jabeer, murmushi Jabeer yayi mata haɗe da soma takowa gareta,, itama murnushin tayi masa amma na dole, ko kaɗan batajin sonsa a cikin zuciyarta, haka bakuma tajin ƙinsa, sai dai kuma bashi taso ganiba, Zaid ɗinta taso ace ta gani,,

“Amincin Allah yatabbata agareki, yake ma’abociyar kyawun zuciya da ta sura !!” Jabeer yafaɗa dai dai sanda yaƙaraso gareta,, sunkuyar da kanta ƙasa tayi haɗe da soma wasa da yatsun hanunta, cikin murya ƙasa ƙasa tace dashi “Ina wuni ” lapia ƙalou ” ya amsa mata yana mai kafeta da idanu…. a hankali ta ɗago idanunta ta saci kallon Jabeer wanda shima kallon nata yakeyi,, dai dai lokacin haɗaɗɗiyar mota ƙirar BUGGATI taƙaraso wajen, dai dai su motar taci wani irin mahaukacin burki,, wanda yasanya hankalinsu da wowa, kan motar,, take zuciyar Zahrah ta buga da sauri, domin kuwa ko tan tama batayi wannan motar Zaid ne…….

(To fa readers ga Zaid ga kuma Jabeer, wanene gwaninku a ciki ? yawan comment yawan typing…….)

30/October/2019

  *MRS SARDAUNA*

????????????????????????????????????????

       *SHU'UMIN NAMIJI !!*



*WRITTEN by*

phatymasardauna
????Mrs Sardauna????

Dedicated to my lovely brother Khabier

????Kainuwa Writers Association

    *WATTPAD*

@fatymasardauna

Editing is not allowed ????

(Agaskia bansan mai zance daku ba masoya na, ina godia ƙwarai da gaske domin kunbani haɗin kai ɗari bisa ɗari, nagode sosai, ina ƙaunarku ako ina kuke masu min shearing book ɗina zuwa wasu groups ɗin, haƙiƙa kuncancanci yabo nakuma yaba muku, Allah yabar ƙauna a tsakaninmu Ameen….)

HASSAN 80k with
HUSSAINI 80k
Inagodia sosai a gareku, Allah yabar zumunci……????????

Chapter 16

A hankali Zaid yashiga sauƙe glass ɗin motar tasa, fuskarsa a matuƙar haɗe tamkar anyi masa mutuwa, wani irin mummunan faɗuwar gaba Zahrah taji alokacin da idanunta ya sarƙe da nashi, take idanunta sukayi rau rau da su, gyara tsayuwa Jabeer yayi haɗe da kallon Zaid yakuma dawo da kallonsa ga Zahrah wacce ta ke idanunta suka kawo ƙwalla,, “FATIMA !! “ Jabeer yaƙira sunanta cikin tattausan murya,, kasa amsa masa tayi domin gaba ɗaya hankalinta naga Zaid,, cikin wani irin ƙunan zuciya Zaid, ya yimawa motarsa key, haɗe da soma ja baya, da wani irin ƙarfi yayi ribas ɗin motar haɗe da tada ƙura a wajen da gudun gaske yafigi motar tasa, yafara tafiya, tuni yata da ƙura a wajen da ya tsaya,, wasu irin zafafan hawayene suka shiga gangarowa a kan fuskar Zahrah,, cike da tsananin mamaki Jabeer ke kallonta, Zahrah yasake ƙiran sunanta a karo na biyu,, da gudu Zahrah ta juya ta shige cikin gida tana mai fashewa da kuka, Inna da Baffa suna zaune a tsakar gida sai ganin Zahrah sukayi ta faɗo musu tana kuka,,, cike da tsoro Baffa yanufi ƙofar gida, don ganin meke faruwa, amma ko da yafita baitarar da kowa ba, sai ƙurar motar Jabeer da ya gani,, tsuka Baffa yaja haɗe da dawowa cikin gidan, yana cewa “ƴar banza wata ƙilan koransa tayi, wannan mai jar fuskar bansan yazanyi da’ita ba mcheeww !! “…. Zahrah kuwa tuni ta wuce ɗakinta, kan ƴar yaloluwar katifarta, ta faɗa haɗe da sake kuka mai sauti, wani irin ƙuna da ciwo takeji a cikin zuciyarta, shikenan Zaid yatafi, yayi fushi da’ita, inama da tasan haka zata faru, wallahi da bata fita ba, Inasonka Zaid ! Inasonka !! dan Allah kadawo gareni !!!” taƙare maganar tanamai sake rushewa da kuka…….

Gudun bala’i Zaid ke shararawa a kan titi, gaba ɗaya idanunsa sun rufe, wani irin ɗaci yakeji acikin zuciyarsa, tun da yake a duniya baitaɓa jin abun daya keji a yauba, baisan meye sunan abun da yakeji ba, amma tabbas yasan koma menene to bashi da daɗi,, gani yake yi dudduniya babu wanda aka tozarta kamarsa,, ƴan mata buhu buhu ke kawo kansu garesa, amma wai yau shike ɗaukan ƙafansa yaje gun wata banza, bayan haka kuma ya taradda ita tsaye da wani suna soyayya,, da ƙarfi ya bugi steering motarsa haɗe da fidda iska a cikin bakinsa,, take idanunsa suka kaɗa sukai ja tamkar anzuba musu barkono, sam shi bai iya ɓacin rai ba, domin idan ransa ya ɓaci ba sauƙi,,,, faka motar tasa yayi abakin titi haɗe da da danna wani madanni dake jikin motar, take wata ƴar ƙaramar drower ta bayyana haɗe da buɗe kanta, kwalaben tsadaddun wine ne guda huɗu jere a cikin drower’n, jikinsa na ɓari haka yaɗauki kwalbar wine ɗaya, buɗewa yayi haɗe da kaiwa bakinsa, tunda yafara sha bai tsagaita ba harsai da yasha wine ɗin fiye da rabi,, sauƙe kwalbar wine ɗin yayi daga bakinsa, haɗi da sauƙe ajiyar zuciya akai akai, kansa ya ɗora akan kujeran motar haɗi da lumshe idanunsa, ahankali yabuɗe bakinsa, yana mai shaƙan numfashi ta bakinnasa,, yau yafara yin danasani’n kawo kansa wajen ƙasƙantacciyar baiwa, talaka jikar talaka, yau ne rana tafarko a rayuwarsa daya fara da nasanin furta mawa Zahrah kalmar so, wai ma menene so ɗin ? ya yaudari kansa, da ya zubar mawa kansa ƙima da mutumci, tahanyar furta ma Zahrah so, mai yasa baiyi amfani da dukiyarsa da kuma izzarsa ba wajen sawa a ɗauko masa ita, yayi mata fyaɗe ta ƙarfin tsiya ? kansa yashiga bugawa ajikin steering motar yana mai cije laɓɓansa,, yakai kusan 15 minute a wajen kafun daga bisani ya tada motar tasa yabar wajen, tuƙin ganganci yaci gaba dayi domin giya ta soma aiki tuni.. da ƙyar yasamu ya iya kai kansa Maitama inda a can guest house ɗinsa yake….

Yanashiga bathroom ɗinsa yasoma kwarara amai, saida yagama kafun ya wanke bakinsa,, yana fitowa kaitsaye yanufi wata ƴar ƙaramar drower, wata ƴar ƙaramar rover ya ɗauko daga cikin drower’n, haɗe da buɗeta take wasu kwayoyi suka bayyana, iban ƙwayoyin yayi haɗe da watsawa cikin bakinsa, ya kora da ruwan swan….Falo yakoma yazauna, wayarsa dake cikin aljihunsa ya ciro haɗe da cireta a security kai tsaye wajen tura saƙo (message) yashiga bai ɗau wani lokaci yana rubuta saƙon ba yayi sending,, kwanciya yayi flat a kan doguwar kujera, haɗe da lumshe idanunsa, har yanzu yanajin zuciyarsa babu daɗi, yana jin hakanne ba wai don yana son Zahrah ba, yanajin hakan ne saboda yana neman abu wani can daban shima yana nema,, knocking ƙofar falon aka shiga yi, wanda hakan ya tilasta masa tashi daga kwancen dayake yanufi ƙofar,, yana buɗe ƙofar tafaɗa cikin jikinsa, cike da ƙwarewar bariki, tanemi haɗe bakinsu waje ɗaya,, saurin kauda kansa Zaid yayi haɗe da sakarmata wani ɗan guntun murmushi wanda iyakansa kan leɓe, fari tayi da’idanunta haɗe da sake rungumesa ƙam tana mai shaƙan daddaɗan ƙamshin turarensa, janye jikinsa yayi daga nata, haɗe da sanya hannayensa duka biyu ya ɓalla aninayen rigar dake jikinta, take manya manyan breast ɗinta suka bayyana a fili, domin dama idan zata zo wajen shi bata sanya breziya saboda rinjaya da kuma ɗaukar hankalinsa,, hannayensa yasanya duka biyu ya damƙi breast ɗinta, cikin zafi zafi yake murzasu,, hanka ɗata yayi saman kujera, haɗe da ɗaukan fresh milk ɗin dake gefensa, yashiga tuttula mata ajikinta, sarai tagane nufinsa, don haka tuni tacire duk wata sutura dake jikinsa, yazamana babu komai jikinta sai fatar ta,, saida Zaid ya zazzage duka fresh milk ɗin nan ajikinta kafun ya ɗagota tsaye, bakinsa yaɗaura akan breast ɗinta ya shiga tsotsa da ƙarfi ƙarfi, yayinda ya cusa hanunsa a ƙasanta yana wasa da HQ ɗinta, gaba ɗaya Ramla ta shiɗe tafita a hayyacinta, a hankali Zaid ya kwantar da’ita, shikuma ya haye kanta…. Tun Ramla na gurnanin daɗi hatta dawo kukan daɗi, can kuma saiga Ramla na ihun azaba, domin kuwa Zaid ya riƙe wuta bana wasa ba, ihu Ramla keyi tsakaninta da Allah, domin kuwa kurzanta Zaid keyi tamkar anbasa brush ya wanke tayan machine,, ganin ihunta zai damesa yasanya hanunsa ya toshe mata baki,, saida Zaid yasamu gamsuwa kusan na uku kafun ya tashi daga kan Ramla, wanda a yanzu numfashin azaba kawai take fitarwa,, shikansa yasan cewa baiyi mata da wasa ba, domin dama da gayya yayi mata, haka al’adarsa take, idan har ransa ya ɓaci to fa baya samun relief harsai yasamu mace yayi ma ta cin kaca, sannan zaiji nutsuwa a zuciyarsa,, ko ajikinsa haka yashiga bathroom yayi wanka,, ko da yafito yashirya kansa, ɗan makullin motarsa yaɗauka, yafice daga cikin ɗakin ba tare da yace da Ramla ƙala ba..

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button