SHU’UMIN NAMIJI COMPLETE HAUSA NOVEL

Dariya ne yakamata ganin yana magana da cikin, “Kai Hubby ina ma zaijika, ko saninka fa baiyi ba, ni kaɗai ya sani” ta ƙare maganar tana dariya.
“Wayace miki baisanniba, lallai kam idan bai sanniba ae kuma shikenan magana ta ƙare, taya ma za’ace baisan wanda ke yawan aika masa gaisuwa ba? dan ma dai kwana biu….”
“Shiii! Ina roasted fish ɗina, da nace katahomin dashi?” taje fo masa tambayar ta hanyar katsesa daga maganan da yakeyi.
“Nakawo miki yana falo..”
Bata tsaya jin sauran zancenba, ta wuce falo cikin sauri.
Zama tayi akan sofa tashiga cin roasted fish ɗinta, sosai taji daɗin kifin, domin kuwa da ɗuminsa aka kawo mata, gashi yaji onion sauce. saida taci sosai kana ta ɗaura da lemon exotic.
Shikuwa tana fita acikin ɗakin, direct bathroom ya nufa, wanka yayi, domin dama agajiye yake sosai, kasancewar daga office ya dawo.
Fitowarsa daga cikin bathroom ɗin yayi daidai da shigowarta cikin ɗakin. Kallonsa tayi haɗe da sakar masa murmushi, shima murmushin yayi mata, kana yanufi gaban dressing mirror don kimtsa kansa. Doguwar riganta ta cire kana ta faɗa toilet.
Lokacin da tafito ɗaure da wani ɗan ƙaramin towel ajikinta, shikuma yana zaune akan gado, yana sipping fresh milk, a hankali. Kallon santala santalan cinyoyinta yayi, haɗe da haɗiye wani yawu, sosae yake missing matar tasa, musamman ma daddaɗan ɗumin dake cikin jikinta, wanda idan yajisa yake sanyasa cikin nishaɗi da kuma nutsuwa. Kasa haƙuri yayi alokacin da ta juya masa baya, mai take shafawa ajikinta, yayinda towel ɗin yaɗan zame daga kan ƙirjinta, har tsayayyun breast ɗinta suka ɗan bayyana kansu
Rungumeta yayi ta baya, haɗe da ɗaura kansa bisa wuyanta. Hancinsa yashiga gogawa akan wuyannata yana me busa mata numfashinsa me ɗan ɗumi akan fatarta, take taji tsikar jikinta na tashi, ɗago idanunta tayi ta kalleshi, shima idanunsa ya jefa acikin nata, wani irin kallo me matuƙar kashe jiki, yake jifanta dashi, bazata iya ɗauke idanunta, daga cikin nasa idanunba, haƙiƙa kyawun idanunsa, na matuƙar ɗaukar hankalinta, lumshe idanunta tayi, haɗe da sauƙe wani irin numfashi, sake jawota jikinsa yayi haɗe da ɗaura duka hannayensa, akan ƙugunta, matso da fuskarsa yayi daf da tata, har hancinsu na gogan najuna, still idanunta a rufe suke bata iya kuma buɗesu ba, ɗaura bakinsa yayi akan nata bakin, a hankali ya shiga tsotsan leɓenta na ƙasa, yayinda itama ke tsotson lip ɗinsa na sama, numfashi suka shiga sauƙewa a tare, harshenta yakama yana sha a hankali, yayinda yasanya hanunsa, ya warware towel ɗin dake ɗaure ajikinta, hakan yabawa towel ɗin daman faɗuwa ƙasa, ahankali yake shafa bayanta, zuwa gefe da gefen cikinta, sauƙar numfashinta ya tsananta, saboda sosai takejin daɗin abun da yakeyi mata. Harsaida tasamu kusan ɗaukewar numfashi, alokacin daya soma murza breast ɗinta, yanayin yanda yake mata ya matuƙar shiɗar da ita, ashe bashine kaɗai yayi missing ɗinta ba itama tayi kewarsa sosae. Hanu tasa ta zame rigar dake jikinsa, wani irin ƙaƙƙarfan ajiyar zuciya suka sauƙe alokaci guda, sakamakon haɗuwar fatar jikinsu waje ɗaya,sosai hakan yasake basu wani shauƙi. Kasa jure yanda take goga masa tausassun breast ɗinta akan chest ɗinsa yayi, ɗagata yayi caɗak suka nufi kan bed.
Kwantar da ita yayi flat haɗe da bin ko ina najikinta da kiss, har izuwa kan breast ɗinta. Sosai yashiɗar da ita, yayinda shikuma ya zauce, ba abun dake tashi acikin ɗakin, sai sautin numfashinsu, dake fita a hankali….. Yau love fa yakawo wuta, domin kuwa gaba ɗaya Doctor ya manta, da kansa da kowa nasa, Zahrah’nsa tabasa zuma wanda samunsa ke da matuƙar wahala, musamman kuma daya kasance wannan zuman natane ita kaɗai, Allah yabata, sauran kuwa kowacce da irin tatabaiwar, sosai yau doctor ya tara mata gajiya, sai kukan shagwaɓa kawai takeyi masa, dakansa yayi mata wanka, bayan yayi nasa, kana ya naɗota a towel kamar wata ƴar baby, kwanatar da ita yayi akan gado, bayan yasanja bedsheet ɗin, domin wancan ya ɓaci da sperm ɗin Me daɗinsa, shi har mamakin yawan ruwa irinnata yake. Kwanciya yayi shima akan gadon kana yajawota jikinsa, luf tayi acikin jikinsa, tana me fesa masa iskan numfashinta, acikin ƙirjinsa. Bayanta yake shafawa a hankali, yana me sauƙe ajiyar zuciya akai akai. Ƙamshin turarensa dake tasowa yana shiga cikin hancinta, shine abun da ke neman hautsina mata ƙwaƙwalwa, domin kuwa, yana mata yanayi da wani ƙamshi wanda har abadan duniya bazata taɓa, mantawa da ƙamshin da kuma mai ƙamshin ba, take bugun zuciyarta ya tsananta, haka nan taji zuciyarta naneman karyewa, bazatace ta manta dashiba, domin kuwa aduk kwanan duniya yana maƙale acan ƙasar zuciyarta. “To tayama za’ayi ta manta dashi?” tambayar da tayiwa kanta kenan, lumshe idanunta tayi, alokacin da ta tuno da haɗuwarsu ta ƙarshe, alokacin daya kusanto zuwa gareta yana me neman yafiyarta, bazata taɓa mantawa da wannan ranan ba, kamar yanda bazata taɓa mantawa da ranan daya fyaɗeta ba, wani murmushine ya kuɓuce mata, batare da ta shiryawa hakan ba, azuciyarta tace “Lallai Zaid yayimini babban Illa, wanda har nakoma ga mahaliccina tabonsa bazaigoge ba, yayimin fyaɗe sannan kuma ya koyamin soyayyarsa” batasan da cewa hawaye sun fito daga cikin idanuntaba, saida taji ɗuminsu nabin kan kumatunta, da sauri tasanya hanu ta share gudun kada doctor ya gani. Ashe ta makaro domin kuwa idanunsa na kanta. Sake matseta yayi acikin ƙirjinsa, haɗe da kai bakinsa, kan nata yashiga tsotsa a hankali, ganin haka yasa takama harshensa tana tsotsa, kamar tasamu sweet, sosai takejin daɗi idan tana sucking tongue ɗinsa, har wani suga suga takeji akan harshen, wata ƙila hakan yana da nasaba, da yawan shan sweet da yakeyi, zaiyi wuya kaga bakinsa shiru babu sweet aciki, hakan ajininsa yake. (Kamar dai sweet and big bro ɗina, i miss you yayana????) bedaina kissing ɗinta ba harsai dayaji sauƙar numfashinta, nafita slowly, alaman tayi bacci kenan, mintuna kaɗan shima bacci ya ɗaukesa….
America.
Tunda sukaje America take ta fama da rashin lafiya, gaba ɗaya ta zafge ta rame sosai, ga Zaid daya sata agaba, kullum saiyayi sex da ita sama da sau biyu. Yanzuma durƙushe take aƙasan tiles tanata kwarara amai, ko kyakkyawan motsi takasa yi.
Shigowarsa gidan kenan, sosai yaƙara kyau da haske, ƙaƙarin amanta daya keji ne yasanya sa nufar ɗakinta da sauri. Tagama aman amma takasa tashi daga wajen domin gaba ɗaya jikinta yayi laushi.
Jawota yayi jikinsa ya ɗaurta akan cinyarsa, cike da kulawa yake shafa bayanta, sannu yaketa yi mata, don ko ba afaɗaba, kowa yaganta yasan tanashan jiki. Shida kansa ya gyara wajen, kana ya buɗe drawer’nta ya ɗauko mata mayafi, hanunta yakama suka fita daga cikin ɗakin, direct asibiti ya nufa da’ita.
Gwaje gwaje aka mata, kana akace su ɗan jira akawo musu result, babu jimawa kuwa, saiga result ɗinsu yafito. Bayan doctor James yaduba result ɗinne, yasaki murmushi haɗe da duban Zaid, cikin harshen turanci yace “Congratulation friend matarka tana ɗauke da ciki, na 9 weeks!”
Kamar sauƙan aradu haka Zaid yaji kalaman Dr.James acikin kunnuwansa, da sauri ya kallo Afrah wacce itama take cike da mamakin abun da Dr.James ɗin yafaɗa.