NOVELSSHU'UMIN NAMIJI COMPLETE HAUSA NOVEL

SHU’UMIN NAMIJI COMPLETE HAUSA NOVEL


Yana zaune akan kujera ita kuma tana zaune aƙasa, wani irin ciwo takejin cikinta nayi mata, tun ɗazu yake ankare da ita, amma dai baice da ita komaiba, ganin dayayi tana murƙususu waje ɗaya ne yasanya sa cewa “Baby yadai, akwai damuwa ne?”  murmushin dole ta ƙaƙalo haɗe da dubansa ta mererece fuska. “Samad marata kemin ciwo da cikina” tafaɗi haka tana me cije laɓɓanta.

“Subahanallah to kodai naƙira Bro nafaɗa masa ne?” yatambayeta cike da damuwa.

Da sauri ta girgiza masa kae haɗe da cewa “A’a  dan Allah Samad karka ƙirasa, banaso yatashi hankalinsa”

Murmushi kawai Samad yayi haɗe da cewa “Babe ƴar daɗi miji”

Harara ta aika masa haɗe da murguɗa masa baki tace “Eh ɗin”
Murmushi yakumayi yaci gaba da cin abincinsa, itakuwa sake matsewa tayi tana mejin ciwon naƙara ƙaruwa.   (Kodai Babe haihuwa zatayine ? Chaiii wayaga Zahrah a Labour room????‍♀????‍♀)

(Bansan me na rubuta a chapter 66 kuma 112 ba???? nasan nayi muku shirme lokacin wallahi ina yanayi ne???? komai bibbiyu nake gani???? amma yanzu nadawo normal????????  My Wattpadians ina ƙaunarku har acikin jinina, inamugun ganin mutumcinku, wallahi na rantse muku saboda ku kaɗai nake typing, inaji daku irin sosai ɗinanan fa, kucigaba da bani vote nikuma zan kawo muku wani labari me sugar, sai yafi Zaid daɗi????????????)

      26/February/2020

   ✅OTE ME ON WATTPAD
          @fatymasardauna

Love

Romance

SON SO @ my only wattpad fans

????????????????????????????????????????

      SHU’UMIN NAMIJI!!

    Written By
Phatymasardauna

Dedicated To My Brother KHABIER

????Kainuwa Writers Association

           WATTPAD
     @fatymasardauna

  
      Chapter 114

Har ya ƙare cin abincin tana nan zaune sai rumtse ido da cije baki take,  ƙirjinta ne yasoma bugawa akai akai, sakamakon tunawa da tayi cewa akwai aiki  babba agabanta.  Miƙewa tayi daga zaunen da take, ahankali take taka ƙafanta data ɗan kumbura, harta shige cikin ɗakinta.  Da kallo yabita har ta ɓacewa ganinsa, murmushi kawai yayi shima kana ya ɗauki wayarsa yafice daga cikin falon.
Tana shiga cikin ɗaki direct ta wuce bathroom wanka tayi da ruwan zafi, kana ta zo ta ɗauki magungunanta tasha.    wata ƴar ƙaramar riga tasanya ajikinta, kana tabi lafiyar gado ta kwanta, minti shida tsakani bacci ya ɗauketa.

Kwanciya yayi luf abayanta bayan yacire rigar dake jikinsa,  hanunsa yasanya ya ɓalle mata aninayen dake jere a gaban rigarta,  lumshe kyawawan idanunsa yayi haɗe da sanya hanu ya shafi breast ɗinta.  Saida ya sauƙe ajiyar zuciya me ƙarfi, kana ya sake rungumeta ajikinsa, kansa ya ɗaura akan wuyanta, haɗe da sanya harshensa, yashiga lasan fatar wuyanta, yayinda hanunsa ke kan breast ɗinta, yana murzawa a hankali. Kamar acikin mafarki takejin abun da yakeyi mata,ahankali ta buɗe idanunta, batakai ga kallonsa ba, daddaɗan ƙamshin turarensa, ya sanar da ita cewa shine, sake narke jikinta tayi acikin nasa,  jin alamun cewa tafarka ne, yasanyasa juyo da ita suka zama suna fuskantar juna.  Kallonsa tayi da idanunta, da suke cike da magagin bacci, murmushi tasakarmasa haɗe da sanya hanu ta shafi lallausan sajen fuskarsa.   Idanunsa da suke cike da  tarin sha’awarta ya watsa mata haɗe da matso da fuskarsa daf da tata, har numfashinsu na gauraya dana juna,  yanayin irin yanda yake kallonta ne, yasanya taji gaba ɗaya jikinta yayi sanyi, wani irin ƙaunarsa me sanyi taji tana shiga cikin jikinta.  Ranƙofowa yayi haɗe da yi mata rumfa da ƙirjinsa,  baikai gayin romancing ɗinta ba, amma gaba ɗaya kallon daya keyi mata, ya gama kashe mata jiki,  ahankali ta lumshe idanunta, sosai ƙamshinsa keyi mata daɗi.   Kansa ya cusa acikin ƙirjinta dake tashin ƙamshi, ahankali yake goga mata lallausan sajensa akan breast ɗinta.  Sake lumshe idanunta tayi, haɗe da sanya hanunta, a bayansa ahankali take shafawa, tana fidda wani irin numfashi.  Slowly yake kissing ɗinta, tundaga ƙirjinta har zuwa kan bakinta, da kaɗan kaɗan yake tsotson pink lips ɗinta, yana me lumshe idanunsa, da suka koma kalar ja,     baitaɓa mata irin wannan kissing ɗin me rikita tunani ba sai yau, sosai takejinta cikin wani irin yanayi na musamman,  ajiyar zuciya me ƙarfi ta sauƙe, haɗe da buɗe bakinta,  kamar zatace dashi wani abu, amma kuma babu wata kalma da zata iya fitowa daga bakinta, saboda gaba ɗaya ya shiɗar da ita. Ya ruɗata da salonsa,   harshensa ya tura acikin bakinta, haɗe da soma kaɗa mata shi acikin bakin nata.  Hanunsa yasanya ya zare ƴar rigan dake jikinta.  ƙasa yayi da kansa yana sucking ɗinta,  kamar kullum daya fara sucking ɗinta take saka masa kuka ta kuma shiɗe masa, yau ma hakance takasance, ganin numfashinta nashirin ƙwace mata ne, yasa ta janye kansa, haɗe da mirginawa gefe tana sauƙe wani irin numfashi,  ji take kanta na juya mata,  ga wani irin sha’awarsa dake fusgarta. Sake kwanciya yayi a bayanta, haɗe da cusa kansa cikin tulin gashin kanta.   Numfashi shima yake fitarwa akai akai, burinsa ɗaya shine yaji wannan ɗumin nata, me zautar masa da tunani.
Juyowa tayi gareshi haɗe da hayewa saman ƙirjinsa, hanu tasanya tana shafa gashin kansa, yayinda taɗaura bakinta akan ƙirjinsa, tana sakar masa wasu irin kiss dake tada masa da tsikar jiki,    lumshe idanunsa yayi yana me karɓan saƙonta, dama akunne yake matuƙa, gashi yanzu tana ƙara kunnasa.   Ganin da yayi cewa zata haukatasa da yawa ne, yasanya sa dawo da ita ƙasansa yazamana shine a samanta.   Kallon da yayi mata ne ya ƙara kashe mata jiki,  haɗe bakinsu yayi waje ɗaya,  lokacin da ɗumin jikinta ya ratsashi saida ya sauƙe wata ajiyar zuciya me ƙarfin gaske, take kuma ya fara manta awacce duniya yake, atare suke kissing ɗin juna, cike da wani irin so,   sun matuƙar zautuwa, kowannensu yatafi wata duniyar ta daban, amma duk da haka bakinsu yana cikin na juna……….


Bayan Wata Biyu.????

Yanzu cikinta yana wata tara harda sati biyu, amma haihuwa shiru, zuwa yanzu ko tashi bata iyawa sai antaimaka mata, cikinta yayi wani irin girma, hakannema yasa Hajiya da kanta taje ta ɗaukota, ta dawo gidanta da zama, bahaka Dr.Sadeeq yasoba amma babu yanda ya iya, dolensa ya haƙura, kuma sosae yake kewar matartasa, wai donma yanasamu suna keɓewa, idan dare tayi, har hotel suke zuwa.

Kwance take akan doguwar kujeran dake falon Hajiya, green Apple ne riƙe a hanunta, ita bata ciba ita bata ajiye ba.  Tun daran jiya take fama da wani irin ciwon mara dana baya,  amma babu wanda ta faɗawa, gudun kada su tashi hankalinsu,  yanzu kam abun yasoma fin ƙarfinta, don ciwon kamar zai zautar da ita haka takeji, zamowa tayi ƙasa daga kan kujeran da take, haɗe da durƙushewa aƙasan tiles, hanu tasanya takama gefe da gefen cikinta, tare da sakin wani ƙaran azaba, lokaci guda taji wani irin ciwo yataso mata gadan gadan.  Fitowar Hajiya daga ɗaki, yayi daidai da shigowan Doctor Sadeeq cikin falon.  Dukansu da sauri sukayi kanta. 
“Innalillahi Hajiya, dama bata da lafiya ne?” Dr. Yatambayi Hajiya a matuƙar ruɗe.  Kafun Hajiya takai ga cewa wani abu Zahrah ta fashe da kuka haɗe da faɗawa jikin Doctor ta ƙanƙameshi ƙam,  gaba ɗaya ya ruɗe yarasa inda zai tsoma kansa, shima rungumeta yayi tuni idanunsa sun kawo ƙwalla.
Hajiya ce tafito daga ɗakin Zahrah’n hanunta ɗauke da Hijab, ita tasawa Zahrah’n hijab ɗin, kana tace doctor Sadeeq ɗin ya ɗauki Zahrah su wuce asibiti.  Jikinsa na rawa haka ya ɗaga ta ca ɗak yasata a mota, Hajiya tashiga motar ta riƙeta, shikuma yaja suka nufi asibiti, gudu yake dasu kamar zaitashi sama, kanaganinsa kaga wanda baya cikin hayyacinsa,  bayaso wani abu na wahala yasamu matarsa ko kaɗan, da ace zai yiwu to daya karɓa mata naƙudan, don baya ƙaunar ganinta cikin wahala da azaba har haka.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button