SHU’UMIN NAMIJI COMPLETE HAUSA NOVEL

Da ƙyar Ramla ta’iya yin wanka, harkukan azaba saida takumayi, tabbas yau Zaid yayimata cin da bai taɓa yi mata irin shiba, harwani zut zut wajen nata keyi, amma to yazatayi son kuɗinta ya ja wo mata, kwanciya tayi shame shame, akan gado, haɗe da ɗage ƙafafu sama, acewarta yau dolene HQ yasha iska saboda zafi yake tamkar anbaɗa masa barkono….????????
Zaid kuwa yanabarin Maitama kai tsaye TRANSCOP HILTON yanufa, domin yana da appointment da wani abokin business ɗinsa……
Kuka sosai Zahrah tayi a wannan daren harsai da ciwon kai ya sauƙa mata, wata irin zazzafar soyayyar Zaid ne ke huda jini da jijiyarta, batasan tana mawa Zaid tsananin so ba sai a yau ɗin, haka nan taji wani irin tsanan Jabeer ya ɗarsu acikin zuciyarta, a cewarta duk shine silan faruwar hakan,, haka tayi ta kuka babu mai rarrashinta……..
Zaid kuwa bashine yadawo Maitama ba sai wajen ɗaya da rabi na dare (1:30 αм) koda ya dawo ya iske Ramla tana ta sheƙa baccinta tayi ɗaɗɗaya akan gado,, murmushinsa na mugunta yayi,haɗi da shigewa cikin bathroom yayi wanka… Babu tausayi ko lallama acikin sha’anin Zaid, haka yatashi Ramla daga baccin da takeyi, batare kuma da ya tsaya wani romance ɗinta ba, ya sake afka ma ta,, wannan karon kam Ramla hadda cizo ta haɗa masa amma kamar wacce ta ciji ƙarfe, ko gizau baiyi ba,,, iya wahaltuwa Ramla tayi a wajen Zaid, yanzu kam ko ɗaga kanta batayi, saboda tsabar wahala,, haka yaƙaraci sukuwarsa ya sauƙa akanta,, bayan yayi wanka, ya bata wasu ƙwayoyi na kashe zogi tasha, mintuna ƙalilan bacci yayi gaba da’ita,, shikuwa saida yakuma shan wata giyar kafun bacci yaɗaukesa…….
Washe gari….Haka Zahrah tatashi gaba ɗaya jikinta ba ƙarfi, domin jiya kwana tayi da zazzaɓi a jikinta,, a daddafe tayi shirin makaranta ta tafi…..
Haka ta wuni cikin makarantar sukuku batajin daɗin komai, Husnah ce ma mai ƙoƙarin kwantar ma ta da hankali…..
Abu kamar wasa yau Kwana huɗu kenan Zahrah bata sanya Zaid a’idanunta ba,, gaba ɗaya tashiga cikin damuwa bata wani walwalan kirki, ta kunna wayar daya bata ma wai ko ƙiransa zai shigo amma shiru ko saƙo babu balle ƙira,, takan kulle kanta a ɗaki tayi kuka sosai, domin gani take shikenan itakam ta rasa Zaid……
Zaid kuwa fushi yake da’ita amma bawai hakan nanufin yasauya ƙudirinsa akan taba ne,, yana nan akan bakansa kuma alƙawari ya ɗauka sai ya cika sa insha Allahu,, yau kwanansa biyar rabonsa daya sanyata acikin idanunsa, haka nan yaji yauɗin yanason ganinta…..tsab yashirya kansa cikin wani haɗaɗɗan milk colour yard mai kyau da tsadar gaske, sosai kayan ya amshi jikinsa, domin Zaid ba baya bane wajen iya gaye,, daddaɗan ƙamshi ne kawai ke tashi ajikinsa,, motarsa ƙiran Range Rover brown colour yashiga,, kaitsaye Unguwar su Zahrah yanufa, bayan yabiya ta JABI LAKE yayi mata siyayya…..
“Ke Zahrah wai mekikeyi ne da haryanzu bazaki tashi kije aikan da nayi miki ba ?” Inna dake tsaye abakin ƙofar ɗakin Zahrah ta tambaya… Cikin sanyin muryarta tace “Gani nan zuwa Inna yanzun zanje”
Hijab ɗinta ta sanya haɗe da zura flat shue ɗinta mai sauƙin kuɗi,,, kuɗi takarɓa a wajen Inna tayi ficewarta… tafe take akan layinnasu amma kanta duƙe yake a ƙasa kamar koda yaushe, kallo ɗaya zakai mata kafuskanci cewa tanacikin damuwa,, tazo shiga kwana kenan shikuma ya danno hancin motarsa,, sam bata lura da shiba kasancewar kanta duƙe yake a ƙasa,, cak ya tsaida motar tashi, yana mai kafeta da mayun idanunsa,, ci gaba da tafiya Zahrah tayi domin bata lura da shiba,, a hankali yabuɗe murfin motar haɗe da fitowa, cikin takunsa na ƙasaita yasoma bin bayanta,, kasancewar a hankali take tafiya yasanyashi saurin cimma ta,, “Ina zakije ?” muryarsa ta doki dodon kunnenta,, da sauri tajuyo gareshi, aikuwa tabbas shiɗinne, take taji wani irin shouck a jikinta, sakamakon karabkiya da idanunsu sukayi da juna, idanunta ne sukayi rau rau dasu, yayinda ƙwalla tacikasu tab,, kallon juna suka shiga yi har na tsawon wasu mintuna, batare da kowannensu ya ɗauke idonsa daga kan na ɗan uwansa ba,, “Ina zakije ?” yasake mai maita tambayar tasa gareta…Ƙasa tayi da kanta yayinda ƙwallan dake cikin idanunta suka gangaro,, cikin murya mai sanyi tace “Aika” kansa ya gyaɗa haɗe da miƙo mata hanunsa yace “Zo mu koma gida” ba musu ta miƙa masa hanunta yakama, wani irin abune yaratsa jiki da zuciyarsu, su duka biyun,, hanunta dake cikin nasa yashiga murzawa duk da cewa tafiya suke,,, ƙofar gefen mai zaman banza ya buɗe mata ta zauna, shikuma ya koma gefen driver yayi mawa motar key,, mintu 2 yakawosu ƙofar gidansu Zahrah’n…. kafeta yayi da idanunsa masu riki tata, yayinda yake sauƙe numfashi a hankali…….
Happy New Month ????????
1/November/2019
*MRS SARDAUNA*
????????????????????????????????????????
*SHU'UMIN NAMIJI !!*
*WRITTEN by*
phatymasardauna
????Mrs Sardauna????
Dedicated to my lovely brother Khabier
????Kainuwa Writers Association
*WATTPAD*
@fatymasardauna
Editing is not allowed ????
{{In ƙaramuku yawan typing, kullum batun kenan????????♀waiku don Allah bakwa tunanin nima ina da abubuwanyi da yawa ne ?, bafa typing bane kaɗai aikina, ina da miji, ina zuwa school, kuma komai yana buƙatar lokaci, saboda haka kuyi haƙuri, hakan ma ina ƙoƙari ni aganina...}}
Chapter 17 to18
Tsawon lokaci Zaid yaɗauka yana kallon Zahrah batare da yace da’ita ƙalaba, ɗan nisawa yayi haɗe da sauƙe ajiyar zuciya, “maiya sameki kike kuka ?” yayi mata tambayar cikin taushin murya,, ɗan ƙaramin bakinta taturo gaba haɗe da cewa “to bakai bane katafi kabar….. !” saurin toshe bakinta tayi jin ɓarakar da take shirin yi,,, murmushin gefen baki Zaid yayi, haɗe da yi mata wani irin kallo, “umm ƙarisa mana inajinki” yafaɗa da sassanyar murya…Sunne kanta ƙasa tayi domin kuwa ba shakka suɓutar baki na nema yakaita gajin kunya,, gyara
zamansa yayi haɗe da cewa “Waye shi ?”…ɗan satar kallonsa tayi cikin siririyar muryarta tace ” Shi wa ?”… “ba’a dawomin da tambaya, amsa kawai nake nema, don haka faɗamin wanene shi…?” sai yanzu tagano abun dayake nufi,, jitayi gaba ɗaya jikinta yayi sanyi.. “Wanine !!” tabasa amsa cikin ɗarɗar… Kansa kawai ya kaɗa haɗe da taɓe baki, satan kallonta yayi ta gefen ido ” kinasonsa kenan ?” ya jefo mata tambayar da ba ta shirya amsar sa ba… Satan kallonsa takumayi akaro na biyu, haɗe da girgiza kanta alamar a’a,, yaga abun datayi amma saiya share yayi kamar baigani ba, domin so yake tabuɗi baki tayi magana…. Tambayar yakuma maimaita mata,, cikin sanyi tace “A’a” numfasawa yayi haɗe da cewa ” to wakike so ?”… Dum haka ƙirjinta ya buga, domin bata da iko ko zarran da zata fuskancesa gaba da gaba tace shi takeso, ko ma ba haka ba ita macece mai alkunya da kuma ƙima, furtawa namiji kalmar so, awajenta ba dai dai bane,, bata taɓayi ba bakuma zatayi azarɓaɓi ba…. “kinyi shiru” yafaɗa dai dai sanda ya ɗau gorar ruwan swan yakai bakinsa, idan tace dashi babu ƙwarai ta cuci kanta da zuciyarta ne, idan kuma tace dashi akwai to hakan nanufin yankewar alaƙarta dashine, saboda zaiga kamar bashi ta ke so ba….
Murmushi yayi haɗe da aje goran ruwan dake hanunsa, “MY ZAHRAH !!” yaƙira sunanta da muryarsa mai kashe mata jiki,, “Na’am !” ta amsa masa itama cikin sassanyar murya…. Ahankali ya lumshe kyawawan idanunsa haɗe da jingina bayansa ajikin kujeran motar,, kallonta ta maida kansa, tunda idanunsa a rufe suke yanzu zata samu chance ɗin kallonsa da kyau,, tabbas Zaid kyakkyawane na gani a nuna, yana da abubuwan ɗaukar hankali a tattare dashi, tanason Zaid sosai, ko don kyawunsa ma ya cancanta aso shi,… A hankali ya buɗe idanunsa da suka soma sauya launi daga farare zuwa ja, wani irin zubawa tsikar jikinta sukayi, sakamakon haɗuwar idanunsu waje ɗaya, wayyo Allah Zaid yana da mayun idanu masu matuƙar kyau da ɗaukar hankali, haƙiƙa kallon idanun Zaid sai wanda ya daure, domin suna da saurin kashe jiki da sauƙar da kasala… ” Banagajiya da kallonki, amma ke kina gajiya da kallona bakima so ki kalleni, maiyasa ?” ya tambayeta dai dai lokacin daya ware idanunsa akan cikakkun breast, ɗin ta, da tudunsu suka bayyano ta wajen hijabin dake jikinta, sunkuyar da kanta ƙasa tayi tana mai wasa da yatsun hanunta, batare da tabashi amsaba…