SHU’UMIN NAMIJI COMPLETE HAUSA NOVEL

Da Body Spray ɗinta me daɗin ƙamshi ta feshi jikinta, dogon gashinta dayasha kitson kalaba, ta kama ta ɗaureshi da ribbon, direct gaban ɗan madaidaicin fridge ɗin dake ɗakin ta nufa, buɗewa tayi ta ɗauko goran Yoghurt, buɗe murfin goran tayi tasoma sha ahankali.
Shigowarsa ɗakin kenan, amma kuma kokaɗan bataji motsin buɗe ƙofarsa ba, yana sanye da riga da wando na Suit navy blue colour masu kyaun gaske, tabbas ya sauya daga kamanninsa nada, yaƙara haske da kyau, ga lallausan sajensa da ya kwanta luf akan fuskarsa, yazama wani na musamman dashi, me tafiya da hankalin ƴan mata, yaƙara zama Handsome, dagani kai kasan kuɗi sun zauna masa..
Dariyan Asad da taji ne yasata waigowa ta kalli yaron, atunaninta ko ɓarna yakeyi mata, gani tayi idanunsa nakan ƙofar shigowa ɗakin, saboda haka itama ta maida idanunta wajen, da taga Asad ɗin na kallo.
Idanunsu ne suka sarƙe a cikin na juna, wani irin murmushine ya ƙwace mata, haɗe da lumshe idanunta, ta kuma buɗesu alokaci guda, shima murmushin yayi mata, kana ya buɗe duka hannayensa, alaman ta taho garesa, babu musu ta ƙarasa garesa, haɗe da faɗawa cikin jikinsa, atare suka rungume juna, tare da sauƙe ajiyar zuciya.
Hanunsa yasanya yashiga shafa bayanta, haɗe da soma hura mata iskan bakinsa, cikin kunnenta. Luf tayi acikin ƙirjinsa, tana mai jin daɗin abun da yakeyi mata, idan har tanajin iskan bakinsa acikin kunnenta, sosai take samun nutsuwa acikin ruhinta.
Sun kusan mintuna 10 a haka kafun tace dashi cikin sanyin murya. “Sannu da dawowa!”
Bai amsa mata ba, saima hannayensa daya ɗaura a gefe da gefen cikinta, yashiga shafawa a hankali, shiru tayi aƙirjinsa tana sauƙe numfashi. Ɗayan hanunsa yasanya ya ɗago haɓarta, suka jefa idanunsu acikin na juna, wani irin kasalane ya dirar mata alokaci guda, sakamakon tozali da kyawawan idanunsa da tayi. lumshe nata idanun tayi, tana sauƙe numfashi a hankali, matso da tasa fuskar yayi gaf da tata, harsuna iya jiyo hucin numfashin juna, bakinsa ya buɗe haɗe da kamo lip ɗinta na ƙasa, yasoma sucking a hankali, tsikar jikinta ne, ya shiga tashi, take wani shauƙi yasoma ratsa ta, kusan mintuna 6 yana sucking lip ɗinta, kafun ya tsagaita yashiga maida numfashi. Ganin haka yasanya ta sanya hanunta akan wuyansa, haɗe da sanya bakinta acikin nasa, ta laluɓo harshensa, tasoma masa shan sweet, yanda take sucking ɗinsa tausassun laɓɓanta na kai komo cikin bakinsa shine abun da ya ƙara hautsina tunaninsa, tsananin sha’awarta ne yasake ninkuwa acikin zuciya da jikinsa. Hannayensa yasanya yana ƙoƙarin buɗe gaban rigarta. Kukan Asad ne ya katsesu daga duniyar da suke ƙoƙarin faɗawa, gaba ɗaya su sunma manta da cewa yana ɗakin. shikuwa Asad chocolate ɗinsane yafaɗi ƙasa, shiyasa sa fashewa da kuka.
Da sauri Zahrah ta ƙarasa garesa haɗe da ɗaukan chocolate ɗin ta danƙamasa a hanunsa, dawo da kallonta tayi ga Doctor dake tsaye idanunsa sunyi ja. Murmushi tasakar masa, tare da takawa ta ƙarasa garesa, hanunsa ta kama ta zaunar dashi akan gado, kayan jikinsa tashiga rage mai, saida ya rage dagashi dai dogon wandon suit ɗin dake jikinsa. Bathroom tashiga ta haɗa masa ruwan wanka. saida taga shigansa wankan kafun ta ɗauki Asad suka fice daga cikin ɗakin, wajen Haulat tamaida Asad, itakuma ta wuce kitchine. Milk Shake tahaɗa masa, haɗe da ɗaukan wani tray na tangaran me kyau ta yayyanka kayan marmarin aciki. ɗaukan ɗan madaidaicin tray ɗin tayi, tare da cup ɗin da milk shake ɗin ke ciki, ta nufi ɗakinta.
Harya fito a wankan yana zaune akan gado, dagashi sai long jeans ajikinsa, tanashigowa cikin ɗakin, ya kafeta da tsumammun idanunsa, ɗan madaidaicin stool ta jawo ta ɗaura kayan hanunta akai, zama tayi akusa dashi. Da kanta tasoma bashi fruit ɗin abaki. Yanacin fruit ɗin amma gaba ɗaya hankalinsa na ga breast ɗinta da suka bayyana kansu ta saman rigar dake jikinta. Sarai ta kula da cewa hankalinsa naga breast ɗinta, hakan yasa da gangan ta kuma saɓule wuyar rigan don yagani da kyau. Tana kammala bashi fruit ɗin, aka soma ƙiran sallan Magriba, alwala yayi haɗe da ɗaura brown ɗin jallabiya akan wandon dake jikinsa yafita zuwa masallaci, itama alwalan tayi, ta gabatar da sallah, bata tashi akan sallayan ba har saida tayi sallan isha. Wanka takuma yi, yanzu kam wata fitinanniyar sleeping gown ta sanya wacce iyakarta guiwa, turarenta da tasan yana tafiya da imaninsa tashafa, haɗe da ɗaukan wani wanda ƙamshinsa ke haifar da kasala, tashafa aƙasan breast ɗinta dama duk wani lungu da saƙo na jikinta.
Tana tsaye agaban dressing mirror ɗin yashigo cikin ɗakin, dawowarsa daga masallaci kenan.
Lumshe idanunsa yayi haɗe da buɗewa, idan yabiyewa Zahrah zata zautar dashi ne kawai, gaba ɗaya yawani zama soko akanta, kullum ƙara kyau da cika take, sannan kuma duk kwanan duniya ƙara fito da wani sabon salo take, wanda take rikitasa da su, ga tarin soyayyarta dake ƙara wanzuwa acikin jini da jikinsa, shikansa baisan wani irin so yakeyi mata ba, amma yayi amanna da cewa, bayan Zahrah babu wata, ita kaɗaice bata da tamka, ita ta musammance acikin matan duniya. baisan wata mace ba aduniyarsa bayan ita, amma kuma yanaji ajikinsa cewa, yayi dace, yakuma samu gamdakatar wanda bayajin akwai wata wacce zata kama ƙafarta.
Ƙarasowa yayi gaban mirror ɗin ya rungumeta ta baya haɗe da kwantar da kansa abayanta, yana sauƙe ajiyar zuciya, iya ƙamshin dake fita ajikinta ma kaɗai, ya isa yasanya masa feeling, ina kuma ga ya taɓa lallausan fatar jikinta.
Hanu tasanya ta shafi gefen fuskarsa, haɗe da ɗan zame jikinta daga nasa. Hijab ɗin dake aje kan gado ta ɗauka, haɗe da zurawa ajikinta.
“Hubby Nasan Babyna yayi bacci, banaje na dubasa” tafaɗi haka tana me nufar hanyar fita daga ɗakin.
Bai iya ce mata komaiba harta fice.
Tanazuwa ɗakin Asad ɗinkuwa tasamu yayi bacci akan lallausan gadonsa, yayinda Haulat mai kula dashi itama tuni tayi bacci, zama tayi ta tofeshi da addu’a, haɗe da gyara masa kwanciyansa. Rage musu hasken wutan ɗakin tayi kana ta yi ficewarta.
Tana shiga tasamesa tsaye dagashi sai towel ɗaure a ƙugunsa, yayinda jikinsa ke ɗauke da danshin ruwa, da’alama ruwa ya watsa wa jikinsa. Cire hijab ɗin jikin nata tayi, ta nufo inda yake, atare suka sakarwa juna murmushi, jawota yayi haɗe da mannata da ƙirjinsa, hanunsa yasanya acikin gashin kanta, murya asanyaye yace.
“Nayi kewarki dear, muna gida ɗaya amma yau two days kenan banji ɗumin jikin ki ba!” yaƙare maganar yana me cusa kansa acikin wuyanta. Lokacin da sajensa ya taɓa fatar wuyanta, saida taji wani yarrrrrr ajikinta, hanunsa yakai kan cikinta, ya warware igiyan da tazamo mahaɗin rigar dake jikinta, aikuwa take rigar ta buɗe ta gaba, hannayensa duka yasa ya juyo da ita suka zamana suna fuskantar juna. kallon juna suka shigayi cike da shauƙi, hanunta ta ɗaura akan chest ɗinsa tana shafawa a hankali, lumshe idanunsa yayi haɗe da laluɓar fuskarta ya haɗe bakinsu waje ɗaya. A hankali suke sucking lips ɗin junansu, suna fidda wani irin numfashi mai sauti, cike da nutsuwa ya zame gaba ɗaya rigar jikinta, tayi ƙasa, hannayensa yaɗaura abayanta yashiga shafawa yana yawo dasu ahankali har ya gangaro zuwa kan ƙirjinta, still bakinsu na haɗe dana juna suna bawa kansu hot kiss. Saida sautin numfashinsu dukansu ya sauya, alokacin da hanunsa suka shiga yawo akan breast ɗinta, cire bakinsa yayi acikin nata kana ya gangaro da bakinnasa zuwa wuyanta, tsotseta yake son ransa, yana fidda wani irin numfashi dake nuna yana cikin tsananin mayen sha’awa dakuma sonta. ƙafafunsu ne suka soma gazawa wajen ɗaukarsu, tana acikin ƙirjinsa suka nufi kan bed. Maƙalewa tayi ajikinsa, ahankali take goga masa breast ɗinta akan chest ɗinsa, hakan kuwa sosai ya ruɗasa, tana kwance aƙasansa yayinda shikuma ya yi mata rumfa da faffaɗan ƙirjinsa, sukansu basusan awacce duniya suke ba, gaba ɗaya sun zauce, alokacin daya gama ratsa cikin jikinta, sai da wasu hawaye masu ɗumin gaske suka gangaro daga cikin idanunta, sam hawayen bana baƙinciki ko damuwa bane, wannan hawayen sukan fitane alokacin daya dace, lokacin da mutum yakasance baya acikin duniyarsa, irin wannan hawayen sukan fitane, alokacin da mutum wanda ke acikin tsananin magagin sha’awa da kuma so yasamu abun dayakeso a lokacin daya kusa zautuwa, wannan hawayen na musamman ne, wannan hawayen sukan fitane alokacin da mutum yasamu cikar muradinsa.