NOVELSSHU'UMIN NAMIJI COMPLETE HAUSA NOVEL

SHU’UMIN NAMIJI COMPLETE HAUSA NOVEL

Hmm Zaid kenan Shu’umin Namiji ka huta abunka.

Tun daga nesa taketa faman sakar masa murmushi, amma gaba ɗaya yaɗauke kansa daga gareta, yayin da yayi kamar bai ganta ba, domin kwata kwata yanzu baison damuwa da yawan takurawa..

Tana ƙarasowa ta faɗa cikin jikinsa, cike da shagwaɓa tace ” Barka da hutawa !”

Wani irin zubawa tsikar jikinsa yayi, domin kuwa yanayin yanda tayi maganar, sai ya tuna masa da Sugar babynsa wato (Zahrah)  nature ɗin zahrah kenan shagwaɓa,   samun kansa yayi da sakin wani ƙayataccen murmushi, haɗe da sanya hanunsa yashafi tattausan sajensa,      “My Man !” kyakkyawar yarinyar, dake kusa da shi taƙira sunansa cikin muryan sangarta,, kallonta kawai yayi batare da ya amsa mata ba,      sake kwaɓe fuska tayi, domin sarai tasan weakness ɗinsa,  harshenta ta ɗaura akan laɓɓanta tashiga lasa a hankali tana mai marairaice idanu,, miƙewa Zaid yayi yanufi wata hanya da zata sadasa, da babban ginin hotel ɗin dake gefe da beach ɗin, tashi tayi itama ta rufa masa baya, tana tafiya tana kakkarya jiki, fatan ta ɗaya “Allah yasa yau tasamu ya kusanceta, domin a matuƙar matse take, gashi idan Zaid yana NYC bata ba kula samarinta, domin idan harta kulasu tofa lokacin rabuwarsu yazo”…

Yana shiga cikin wani katafaren ɗaki, wanda nan ne masauƙinsa, a wajen, ya faɗa kan gado haɗe da sauƙe nannauyar ajiyar zuciya,, turo ƙofar ɗakin tayi a hankali,  saurin maida kallonsa bakin ƙofar yayi, domin ganin wayashigo masa ɗaki kai tsaye, saboda baisan tana biye dashi ba..   ƙamewa yayi ƙam tamkar statue kasa ɗauke idanunsa daga kanta yayi, tsaye take jikin ƙofar daga ita sai pant da breziya, wanda hakan yayi nasaran bayyana girman breast ɗinta a fili, wani irin yawu ya haɗiye a maƙoshinsa,   “Wayyo Akeela zata kasheni, bana ɓuƙatar mace a dai dai wannan lokacin, amma dole na rage wannan masifaffen sha’awar dake damuna ” Zaid yafaɗi haka a cikin zuciyarsa,, cike da kirsa haɗe da rangwaɗa Akeela taƙaraso garesa,  kaitsaye ta faɗa kan faffaɗan ƙirjinsa, haɗe da manna masa kiss akan kwantaccen  sajensa,  wani  kallo irin  na cikakkun ƴan  bariki, Akeela ta shiga jifan Zaid dashi,    kyakkyawan murmushinsa yayi ma ta haɗe da sanya hanunsa, cikin dogon gashin kanta, yashiga shafawa,  Akeela tana da tsantsar kyau da diri, sai dai ko da da taƙi ɗayane, bata kai Sugar baby’nsa ba, har yau yanajin jina ma Zahrah, domin kuwa tabbas Zahrah tacika mace iya mace,,

“Akee baby!!” Zaid yaƙira sunanta da wani irin tone mai tsuma zuciya,   tuni taƙara narkewa a cikin jikinsa, haɗe da goga masa cikakkun breast ɗinta akan chest ɗinsa,   rungumeta yayi tsam acikin jikinsa, yana mai jin wani irin feelings na taso masa,  ƙoƙarin haɗe bakinsu waje ɗaya Akeela tayi, amma bata samu daman hakanba, domin kuwa Zaid kawar da kansa gefe yayi… Ko kaɗan bata damu da hakan da yayi ba, saima sake rungumeshi da tayi,  cike da ƙwarewa Zaid ya sanya  hanunsa, akan bayanta, ya shiga ɓalle ma ɓallan breziyan dake jikinta, jirkito da ita yayi zuwa ƙasansa shikuma ya haye kanta,  cike da salonsa mai fitar da mutum a hayyacinsa, ya ɗaura bakinsa akan nipples ɗinta, yanda yake sucking ɗin nipples ɗinta, yasanya ta  ficewa a hayyacinta lokaci ɗaya,,   bawani ɓata lokaci itama tasoma nuna masa kalan nata salon, duk da kuwa cewa nasa salon ya ruɗata…

Sosai Zaid da Akeela suka dirji junansu,   Akeela kam tasamu abun da takeso, domin kuwa Zaid  yakawar mata da duk wata sha’awar dake jikinta, shikuwa Zaid ko da ɗigon gamsuwa bai samu daga Akeela ba, sam yarasa mai ke damunsa,  daga sanda ya kusanci Zahrah zuwa yau, bai sakejin gamsuwa ajikin wata ƴa  mace ba, kwatan kwacin wanda yasamu ga Zahrah, duk da kuwa fyaɗe yayi mata bawai a son ranta hakan yafaru ba..

Fuskarsa babu yabo ba fallasa haka yashige cikin bathroom yasakar ma wa kansa shower, hakanan yakejin ƙunci da takaici acikin zuciyarsa.

(Ya Allah! kataimakemu ka tsaremana rayuwarmu, Ya Allah!! ka tsarkake mana zuciyoyinmu, ka rabamu da sharrin shaiɗan, dakuma bautawa zuciya, Ya Allah!kakaremu daga sharrin zina!! Ya Allah kashiryar damu bisa hanya mai kyau,, Wallahi zina mugun ciwo ne, dake bin jini da jijiya, zina tana yaɗuwa acikin a halin duk wanda ya aika ta ta, Zina tana gurɓata rayuwa, Zina tana ɗaiɗaita imani, Ya Allah kakaremu, katsaremu da tsarewarka Ameen!!!)

Sosai Zaid da Akeela suka morewa Zina a wannan rana, domin dai  wuni sukayi maƙale da juna, duk da kuwa bawani daɗinta yake jiba, masiface kawai irin ta zina dakuma bautawa zuciya, da biyewa shaiɗan,  (wa’iya zubillah! ya Allah kashirya!!)

ABUJA NIGERIA

Yau kwanan Zahrah biyu da dawowa cikin hayyacinta, saidai har izuwa yau, bata daina ruskar kuka ba, su Inna sunyi rarrashin harsun gaji,   tunda kuwa ta dawo hayyacinta Dr S.S baisake koda leƙo ɗakinnata ba, allurai da magunguna ma duk Nurses ne masu yi mata,  

Kwance take akan gado, yayinda gaba ɗaya pillow’n da tayi matashi da shi, yajiƙe jagwab da hawaye.   Inna ce taturo ƙofar ɗakin tashigo bakinta ɗauke da sallama,  da sauri Zahrah tatashi daga kwancen da take, haɗe da kamo hannayen Inna cikin muryarta da ta daina fita tsabar kuka, tace “Kitaimaka Inna yau mubar asibitinnan, wallahi banjin zan iya sake kwana a cikin wannan asibitin !!” Zahrah taƙare maganar cikin kuka,,

“oh ni yazanyi dake ne Zahrah, tunjiya kike cewa mutafi gida, taya kike tunanin zamu tafi bayan ba a sallame mu ba? kiɗan ƙara haƙuri idan wannan likitan yazo saimu tafi ko !!” Inna taƙare maganar da sigan lallashi,

Kuka Zahrah tafashe dashi mai tsuma zuciya, ita kaɗai tasan irin ciwo da raɗaɗin da takeji acikin zuciyarta, ita kaɗai tasan yanda baƙinciki yaɗarsu acikin zuciyarta, inama da ace bawa yana da ikon kashe kansa, to tabbas ita kam da takashe kanta,ko zata samu sauƙi da kuma sukuni a ga me da raɗaɗin da takeji a cikin zuciyarta, ya ruguza mata duk wani farinciki na rayuwarta, ya tozarta mata rayuwa, ya wulaƙanta mata  rayuwa,     zataci gaba da yi mawa kanta addu’a, Allah yakawo mutuwarta nan kusa, ko zata huta da tsananin baƙin cikin da rayuwarta take ciki…

Har dare ya raba  babu Dr S.S babu labarin sa, duk da kuwa cewa yana cikin asibitin,   kallonta ta maida ga Inna dake zaune tana ta faman zuba gyangyaɗi, cikin takun sanɗa tanufi hanyar fita daga ɗakin, domin kuwa sosai tayarda da shawaran da zuciyarta ta bata akan cewa ta gudu, ta tafi wata uwa duniya, ko zata samu sassauci acikin zuciyarta, tabbas ta gudu shine shawaran da taji ya kwanta mata arai, don haka a yanzu zata bar asibiti, bakuma zata koma gidaba, wata duniyar da ba’a santaba  zata faɗa, bata damu da tarayu ko kada ta rayuwa ba……

(tofa readers kunajin shawar da Zahrah ta yanke ko?     Dan Allah kuyi haƙuri yau banmuku posting da wuriba, hakan yafarune saboda ƙarancin lokaci dana samu naje makaranta shi ya sa fatan zakumin uzuri,  ???????????? kuyi haƙuri yau page ɗin baida yawa, da nace zanbari sai gobe nayi posting,  amma sai naga idan banyiba bazakuji daɗi ba.)

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button