SHU’UMIN NAMIJI COMPLETE HAUSA NOVEL

Murmushi kawai Abid yayi, domin yafi kowa sanin cewa Zaid bayason gaskia, amma tabbas shikam anasa hasashen zuciyar abokinsa takamu da so, yana kuma da tabbacin idan har Zaid zaiyi sex da Zahrah sau ɗari, to wannan sha’awar bazata taɓa barinsa ba, saboda dama ba sha’awar bace So ne.
“Shikenan naji ba soyayya bane, sha’awa ce, amma kasan dai yanzu bazaka taɓa samunta ba ko, wataƙilama ta mutu, domin ina da tabbacin cewa baka shigeta da wasa ba”
“Dole zan sameta ne Abid, dole sai ta dawo gareni, kuma dole ta ƙara yarda da ƙudurina a karo na biyu, aure baya ɗaya daga cikin tsarina, amma idan taƙi yarda dani, saina aureta!”
Saurin kallon Zaid Abid yayi jin abun da yake fitowa daga bakin Zaid ɗin, “Aure kuma Zaid? Abid yafaɗa cike da mamaki.
“Ƙwarai zan’iya aurenta Abid, ƴan matan tana burgeni fiye da zatonka, inason komai nata, tana da kyau na fili dana baɗini, ni nasan mai naji a cikinta Abid, bakuma zanso nasake rasata ba, sha’awarta yasa koda yaushe cikin tunaninta nake, na kuma gama yanke hukunci, nan da sati ɗaya zankoma Nigeria, badon kowa ba sai don ita, nayi missing tattausan laɓɓanta masu zaƙi kamar zuma!!” Zaid yakai ƙarshen zancennasa yana mai lumshe idanunsa, da suka soma zama ja lokaci ɗaya.
Hangame baki Abid yayi yana kallon Zaid, “Anya kuwa ba aljana Zaid ya haɗu da’ita ba?” yatambayi kansa, tabbas baitaɓa ganin Zaid acikin hali makamancin wannan ba, gaba ɗaya Zaid ya sauya, yarage yawan yin sex da mata, a cewarsa wai bayajin daɗinsu, sannan kuma koda yaushe cikin tunani yake, to idan ba so ba meke da munsa ? Abid yakuma tambayar kansa.
A hankali Zaid ya buɗe idanunsa, haɗe da miƙewa tsaye kwalbar giyansa dakuma kofi ya ɗauka a hanunsa kai tsaye yanufi wani babban bene inda anan masauƙinsu yake, da kallo kawai Abid yabisa har ya ɓacewa ganinsa..
Yana shiga cikin ɗaki ya ɗaga kwalbar giyarsa ya kafa a bakinsa, saida ya shanye giyan tas kafun yayi wurgi da kwalba’r, kaitsaye ya nufi inda ma’ajin zane zanen sa suke, Caboard papers ne dayawa acikin wajen kuma duka ɗauke suke da hoton zanen fuskar Zahrah a jiki, wani ma iya bakinta kawai ya zana, wani ko iya idanunta ya zana, yana yawan yin zanen ne idan matsanancin kewa da sha’awarta ya da mesa, ɗaukan caboard paper’n dake ɗauke da zanen bakinta yayi haɗe da mannawa akan nasa bakin, wani irin zubawa yaji tsikar jikinsa tayi, domin kuwa ji yayi tamkar itaɗince da gaske, zamewa yayi ya zauna a ƙasa daɓas, haɗe da warwatsa caboard paper’s ɗin akan jikinsa.
“Inakewarki Sugar Baby’na ,nayi missing komai naki, duk da cewa nasan kina fushi dani namiki da zafi, amma kiyi haƙuri wannan karon bazan miki da zafi ba, a hankali zan bi da ke tayarda zakiji daɗi har brain ɗinki, zakuma za ki saba da ni a sannu, na miki alƙawari zandawo gareki!, kina sona?” yatambayi zanen fuskarta dake jikin wani ƙaton caboard paper, “Nasan har yanzu kina sona ko Zahrah na?” still dai wannan zane yakuma tambaya, murmushinsa mai kyau yakumayi, haɗe da sanya hanu yashafi gefen kumatunsa.
” Kiyi murmushi Zahrah na, nakusa zuwa gareki, a yanzu zan iya sadaukar da komai na zuwa gareki, amma fa banso kina yawan fushi, duk da cewa idan kina fushi kinfi kyau !”
Haka Zaid yayita sambatun sa har bacci ya ɗaukesa a wajen.
Kwance take akan ƙirjinsa, yayinda fuskarta ke ɗauƙe da murmushi, a hankali ya matso da fuskarsa daf da tata, cike da matsanancin sha’awa ya kamo lips ɗinta na ƙasa yashiga tsotsa a hankali, cike da ƙwarewa yake cusa harshensa cikin bakinta, cike da soyayya ta soma tsotsan harshensa tana mai lumshe idanunta, a hankali yayi ƙasa da hanunsa zuwa ƙirjinta, cikin salo yashiga shafa breast ɗinta, yanayin yanda suke sucking tongue ɗin junansu, shiyasanyasu suka fice a hayyacinsu lokaci guda, ƙasa yayi da kansa zuwa ƙirjinta, yana shirin ɗaura bakinsa a kan nipples ɗinta kenan, taɓace masa ɓat, dai dai lokacin yafarka a hargitse, wani irin nannauyar ajiyar zuciya ya sauƙe, duk da cewa sanyin A.C na aiki a cikin ɗakin amma shi gumi yake haɗawa, da ƙyar ya’iya miƙewa ya shiga bathroom haɗe da sakarmawa kansa shower.
ba yau yafara wannan mafarkin ba, amma maiyasa Zahrah take gudunsa acikin mafarki, takan ɓacewa ganinsa a daidai lokacin da yake matsanancin buƙatar ta….
*5/December/2019
Voted,Comment, and Share please….. Follow me on Whatsapp and Wattpad @fatymasardauna
????????????????????????????????????????
SHU’UMIN NAMIJI !!
Written By
Phatymerhsardauna
Dedicated To My Brother KHABIER
????Kainuwa Writers Association
WATTPAD
@fatymasardauna
Editing is not allowed????
Chapter 48 to 49
Yajima tsaye a gaban shower ruwa na dukansa, mafarkinsa na yau ne yatsaya masa a rai, duk da kuwa cewa ba wannan bane karo na farko, daya fara yin irin wannan mafarkin. Koda wasa baiyi niyar komawa America a yau ba, amma yanzu yaji ajikinsa cewa komawarsa can ɗin yafi masa, domin kuwa mararsa har ƙullewa take saboda sha’awa, gaba ɗaya kwana biyunnan da suka shuɗe baiyi sex ba. A gurguje ya shirya kansa, bayan yasanar da Abid cewa shima ya kimtsa zasu wuce America a yau. Suna zuwa airport basu wani daɗe ba, jirginsu yaɗaga zuwa sararin samaniya….
Nigeria
Washe garin ranan da Dr yazo da dare yafaɗi muradinsa..
Tun tashinta takejin ƙunci a zuciyarta, hakanan take jin ta tsani komai na duniyar, badon lecture’n da zasuyi yau mai amfani bane, to tabbas da bazata je makarantar bama.
Doctor Sadeeq ne tsaye a tsakiyar ɗakinsa, yayinda hannayensa duka biyu ke sanye cikin aljihun wandonsa, shima kallo ɗaya zaka masa kafahimci cewa yana cikin damuwa, kallon sa yamaida kan agogon bangon dake saƙale ajikin bangon ɗakin na sa, ƙarfe 7 da rabi na safe kenan, tabbas yasan yau ƙarfe takwas suke da lecture, yanaji a jikinsa cewa yayi mata laifi mai girma, sannan idanunsa suna matuƙar son ganinta, to amma a yanda yakeji bazai iya zuwa gareta ba, “idan ma naje nace mata me?” yatambayi kansa. ” Nariga dana furta mata abun dake cikin zuciyata, dole zanbata lokaci domin samun dawowar nutsuwar ta” yafaɗi hakan a bayyane, wayarsa ya ɗauka haɗe da kutsawa cikin dialing call ɗinsa, numbern drivernsa yashiga ƙira kai tsaye, ƙara biyu wayar tayi, drivern yaɗauki ƙiran, kasancewar driver’n yasan gidan su Zahrah, yasan ya kai tsaye, bai tsaya yi masa wani kwatance ba, yace masa yaje ya ɗauketa ya kaita makaranta, da “to” kawai driver’n ya amsa masa, katse ƙiran yayi haɗe da cilla wayar tasa zuwa kan gado,
“Yasan balallai ta yarda tabi driver’n ba, domin yanayinta da yagani jiya, kaɗai ya isa ya tabbatar masa da hakan, amma burinsa ne ya bata ingantacciyar kulawa, shiyasa baiyi ƙasa a guiwaba wajen sa driver’n nasa kaita makarnta, saboda baiso ta hau wani abun hawa bayan nasa….