NOVELSTA DALILIN SO

TA DALILIN SO 7&8

Dan Allah nadena yaya karka dakeni”tafad’a tana fashewa da kukan shagwab’a”

Harara yagallah mata yace”.nasan maganinki wlh”dama daddy yacemun gobe muje na mayar dake skul ku koma SS1″to wlh bourding skul zan kaiki”k’ilan kyayi hankali acan…..

k’ara tasaki tana bashi hak’uri”yaja tsaki yace nabaki 15 minit kije kiyi wanka ko ranki yab’aci”bejira cewartaba ya wuce upstair”

mamy kinajin fa abinda yaya yace?”

Hafsat kiriniyarki tayi yawa gara akaiki makarantar kwana d’in zaifi kawai…

Kuka tafashe dashi da gudu ta nufi upstairs Inda side d’in su Al’hassan da Al-hussain yake…

tura k'ofar parlourn tayi"Al-hassan na zaune kan 2 seeter yana waya da abokinsa naseer"

Aguje tazo tafad’a jikinsa tafashe da kuka”kashe wayar yayi cikin jin haushinta”

Hafsy meyasa bakya jin mgn tane?”ban hanaki hawarmun jiki ba?”k’atuwa dake haka zakimun zaune”dama ai jikinki zai gaya miki”

gashi kin kawo kanki da kanki saina zaneki kawai”yafad’a yana tureta dg jikinsa”

Hafsat kuwa kuka takeyi tsakaninta da Allah tana bashi hak’uri kar akaita bourding skul bataso”

Belt d’in dake ajiye kan carpet ya yatashi yad’akko” yanufota yana cewa”ba wanka nace kije kiyi ba?”aguje tabar d’akin”

Lumshe idanuwansa yyi yasaki belt d’in k’asa, afili yace”.gara nakaiki can kokin nutsu hafsy”na lura ko best yarinyar nan bata sawa”haka zakiga jikinta na kallonka”ita kuma mamy bata sakata ta sanya…. yafad’a yana tashi ya wuce bedroom nasa….

Husnah….✍️

wannan book d’in nakudine
Normal grp 300 agama wata d’aya

Vip grp 600 agama sati 2

Vvp grp 1000 shine za’a gama acikin 10 days insha Allah

y’an pc page 1 kullum 500
Page 2 kullum ta pc1000
Pages 3kullum ta pc1500

zaku biya kud’inku ta wannan account number
👇🏻NABILA ALIYU UBA bank
2230373842

Idan kintura kituro mun shaidar biyanki ta what’s app number d’ina 08100084251

masu bada kati banason vtu ko transfer d’in kati”photo d’in katin zaki d’auka MTN saiki turo mun ta what’s app 08100084251

Vip da vvp grp ba’a turo Kati gsky saidai kibiya ta acc

Y’an k’asar nijar 🇮🇷 normal grp 500f
Vip grp 800f
Vvp grp 1000f

Ku tuntub’i wannan number d’in kubiya 👉+227 88 01 90 50

Banason kira dan Allah❌kimun mgn ta what’s app zangani kokin kira bazan d’aga ba

dangirmqn Allah da monzonsa da darajar iyayenki karkimun mgn idan baki shirya biyaba dan Allah.

Previous page 1 2

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button