Labarai

Tirkashi wani Dan damfara ya kirawo lambar Dan bindiga wai zai damfareshi

Wani kwararren me damfarar mutane ta hanyar Kiran waya ya fada komar wani me garkuwa da mutane, lallai wannan shi ake kira da gaba da gabanta wato aljani ya taka wuta.

Nan fa suka hau mahawara inda shi me garkuwa da mutanen ya nunawa Dan damfarar cewa shifa babanshine indai magana ake ta cin haramun da kuma aikata laifi.

Nan fa suka hau mahawara inda shi me garkuwa da mutanen ya nunawa Dan damfarar cewa shifa babanshine indai magana ake ta cin haramun da kuma aikata laifi.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button