Labaran Kannywood
Tofah Wasu Hotuna da Sadiya Kabala ta dauka a wajen bikin Halima Atete yabar baya da kura

Tofah Wasu Hotuna da Sadiya Kabala ta dauka a wajen bikin Halima Atete yabar baya da kura
Sadiya Kabala ta jawo cece kuce a Shafukan Sada Zumunta inda aka hango wasu hotunan ta data dauka a wurin Shagalin Bikin jaruma halima atete inda ya bayyana surar jikinta yabar baya da kura.
Ku danna akan wannan faifan bidiyon domin kallon cikakken vedion Muna godia da Ziyartar wannan shafi namu wanda a kullum yake kawo maku labarai kan Fitattun Jarumai a Masana’antar Kannywood