Labaran Kannywood

Tofah Wani Matashi Yaci Mutuncin Adam Zango Harma Ya kirashi da gara Marar Wayau Saboda Ya rina gashin Kansa dana gemun sa.

Anci mutuncin Fitaccen Jarumi a Masana’antar Kannywood watau Adam Zango Sanadiyyar rina kansa da yayi da gemunsa….

Wani matashi me suna Umarakhalid a kafar sada Zumunta na Tiktok yaci Mutuncin jarumi Adam zango harma ya kirashi da bakauye kuma be daukeshi a matsayin dan kaduna ba duk dai akan rina gashin kasan da yayi da kuma gemunsa.

Jarumi Adam Zango yana daya daga cikin wanda suka halarci auren fitacciyar Jarumar Kannywood watau halima yusuf atate kuma harma ya gabatar da wasa a wurin shagalin bikin kuma duk dai ahaka yaje wurin gashin kansa dana gemunsa arine  Dama dai ba yau aka saba yiwa jarumi adam zango irin hakan ba, domin kusan ya riga ya saba jin irin wannan maganganu marasa dadi dacin mutunci daga wurin mutane.

Matashin ya bayyana cewa Yaga hotunan Shagalin bikin jaruma halima atete ne inda ya hango Fuskar Jarumi adam zango ya rina gashin kansa dana gemunsa. inda ya kara da cewa ba’a san dan kaduna da kauyanci ba domin yan Kaduna suna cewa ma sunfi kanawa wayewa amma sai yanzu yasan karyace.

Matashin yaci gaba da cewa adam Zango kai gara ne dalilina kuwa shine ka dubi yawan shekarun ka a kalla kana neman shekara hamsin, amma kalli yadda ka Rina gashin kanka dana gemun ka, ina ado ko mutunci anan.  Gadai Kadan daga cikin vedion abinda matashin ya bayyana nan kamar haka.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button