HAUSA NOVEL

TUBALIN TOKA

*BISMILLAHIL RAHMA NUN RAHEEM✍????*

_Allah yanafeni nai dawowa dawata tsarabarku dan farantawa sama????????_

*wannan littafi Nawa mesuna TUBALIN TOKA true life story ne,’ abune wanda yazama tamkar ruwan dare gama gari,”*

_harga Allah banyishi dancin zarafin wani ko wataba, aa nayine danya zama ishara gamasu irin sabi’un_

_dan Allah karku fassara littafinnan dawata manufa tadaban nidai Ina kokarin aika sakone Allah kuma yasa mu amfana daga cikin littafin yakuma zama darasi ga masu aikata hakan_

_gargadi banyarda wani kowata yaimun amfani da ko wanne siga nacikin labarina ba yin hakan kuskurene babba akiyaye,’”_

*ya rabbi nayi rokonka ka haska kirjina kasanya hasken mutunta abaki, kayarda Wanda duk ya saurari sakona, yakaru dashi ya Allah*”

*”Kamar yadda nasoma littafin asa’a Allah yasa nagama asana”a Ameen*

*page________1_5✍????*

*¶SHIMFIDA????✍????¶*

 

 

*”MEEMAR!* ce alab’e a toilet dinta tana waya da kawarta, *ZEEBA* ahankali take maganar dankar mijinta dake cikin dakin yana shiryawa danzuwa makaranta koyarda yara yajiyota,’”

*”ZEEBA* tace ___”haba *MEEMAR* meyasane ke tsoronki yayi yawa! Aikezakisa harsai *Mahbub* yagane bakida gaskia ma,’

*”MEEMAR* tasakeyin kasa da voice dinta tace, __”bahaka bane Kawata, dole inji tsoro domun abunda zan aikata hadari gareshi sosai, in asirina ya tonu for example *Mahbub* yakira Anty sadeeya awaya tacemai banzoba what did u except?,”

*”ZEEBA* wacce tagama kula tace __”tayaya ma asirinki zaitonu?, amma shikenan tunda bazakijeba zankira shi *Hafeez* insanar masa kinfasa saiya sanarda mutumin dazakije wajan nasa,’ sai insa *Hafeez* yahada connection din da lailah, dan inada appointment da wani babban mutumene nima kuma goben a Abuja dani zanje,’”
“Sai shegen tsoron *Mahbub* shibazai iya tsinana miki komaiba, to inama yagansu teacher harwani sana’ane yau watan malaman makarantar gwamnati Nawa babu albashi,”?

*”MEEMAR* tace __”to *ZEEBA* zanidin Allah yakaimu goben zantafi dan wlh inada bukatar kudin sabida rashin lafiyar Ummu,’”

__”yauwa kekefa dama *Hafeez* yafadamun cewar direban dazaizo ya daukeki yauzai shigo gari yakwana a hotel gobe kuwuce,: ke gashi *Hafeez* yace gayan yahadu kuma saurayine mejida kanshi sai Kudi,’ a america yakefa dazama tareda iyayanshi dan mahaifinsa yaji kudi shima kanshi gudi gareshi sosai,’ shima mitting ne kawai zaikawoshi Abuja, goben zanbi motarku kawai tunda nima abujan nanufa,’”

“Kamun *MEEMAR* tace wani Abu kawai taji *Mahbub* yabude kofar toilet din dasauri tasauke wayar a kunnenta tareda boyewa duktagama tsorata tanata zare idanu,’”

“Kallonta *Mahbub* yayi tadanyi murmushin yake kawai,’”

__*”MEEMAR* kinsanfa kenake jira kince zan saukeki a gidansu Ummu, karkisani latti fa dalibai suita jirana jarabawa sukeyi,’”

__”toh ganinan fitowa amma sainadan hada kayan *tasmeena* ajaka zataje gidansu Ummu Hutu tundadai sunsamu Hutu, danni hazanyi tafiya da yarinyaba,”

*”Mahbub* yace __”to kifito da sauri dan Allah,’”

“Kofar yarufe mata wata ajjiyar zuchiya tasauke tareda fitowa dasauri,’ tasoma hadama *tasmeena* kayanta ajaka dayake dama sunakan gadone,’ tayafa matafi tace,’”

__”yallab’ai Na kammala muje,’ karasowa yayi ya rungumeta tareda shafa bayanta dagota yayi tareda bata peak akumatu,’”

__”kinga kyanki kuwa? Woow kinyi Kyau sosai,’”

“Murmushi taimasa tace __”akoda yaushe innayi kwalliya saika yabeni mijina,’”

__”uhm gaskia nafada sabida kedin me kyauce inkikayi kwalliya kuma saiki dad’s susutani,”

“Dariya sukayi tareda fitowa daga dakin zuwa falo,”

“Diyarsuce *tasmeena* wacce akalla bata wuce shekara ukuba tana zaune tanata wasanta da bebian roba tana hango mommy,nta tataso aguje tareda d’afe mommynta,’”

__”mommy dani zakije wajan Ummu ko?,’

__”ehmana mamana zakijema ummuna Hutu banda rigima Anty *zabrena* batasan b’arna kuma tace kinfiye rigima,’”

“Dariya sukayi dukkansu abbanta yasureta suka fita hannu yabama *tasmeena* suka tafa,’”

“Ajjiyar xuchiya *MEEMAR* tasauke taredabin bayansu takulle dakinta tafita agidan,’ samunsu tayi harsunhau mashin din *roba_roba* ,’”

“Murmushi *Mahbub* yaimata yace __”to bismillah madam hau mutafi ko,’”

“Karasowa tayi gabanshi taredasa hannu tana kyaramai zaman hularsa tace,’”

__”kanaso acemun ban’iya yima hadadden mijina kwalliya ba ko? Kaikaga yanda kasaka hular kuwa,’”

“Danewa mashin din tayi yaja suka wuce __” ba dole kiganni hakaba inata zuba sauri zuwa makaranta kar students dina surigani zuwa gashi yau last peppar dinsu zasu zana, kuma kekika tsayar dani ai,’”

“Sunkarasa kofar gidan *tasmeena* ta sakko mommynta Tamika mata jakar kayanta ,’”

__”oya kishiga gida kijirani,’ aguje tazura tanata doki,’”

*”Abbanta* yace __”aa bazakiyima daddy ba bye ba sabida kinaso kiga Ummu da Anty *zabreena* ko(,”

“Dariya tasaka tana dagama dadynta hannu harta shige,’ ahankali *MEEMAR* tasauka dagakan mashin din tatsaya agabanshi,’”__”yaya akayi *MEEMAR* Dina?

___”meza’a dafa for dinnie?’”

__”uhmm to duk abunda yasamu gadai Dari biyar dinnan, sai maganar zuwanki gobe Gombe zandan nema indanyi fafutukar Na Mota insha Allah,’”
“Kigaida Ummu innadawo daukarki zanshiga,’”

“Murmushi kawai tayi ta amshi kudin tace __”adawo lfy Allah yatsare,’”

__”Ameen inasan adda’arnan dakikemun kullum inzan fita nagode,’ love u saina dawo,’”

“Mashin dinshi yaja tanata dagamai hannu haryayi nisa juyawa tayi tashiga gidan iyayan nata da sallama,’”

*love u oll*
[3/14, 3:48 PM] Mmn Areef: ????????????????????
????????????????????
????????????????????
????????????????????
????????????
????????????
????

*¶TUBALIN*¶
∆∆∆∆∆∆∆∆
*¶TOKA¶*
∆∆∆∆∆
*¶BY BADIAT IBRAHIM ¶✍????*

*page__________ 6_10✍????*

 

 

 

” Ummu tana zaune tanashan maganin bature Na ciwon kodarta yayinda *zabreena* take tsugunne tana wankema ummu kayan sawanta ,’”

*”tasmeena* ce tashigo aguje tadane jikin Anty *zabreena* kanwar mahaifiyarta’”

__”wanake gani kamar my daughter *tasmeena* kece?,’”

“Kanta tadaga tana dariya Ummu tace,’ __”zomana takwarata,’”

“Aguje takarasa wajan Ummu suna dariya *MEEMAR* ce tashigo da sallama,’” tareda karasawa kusada Ummu tazauna,’”

__”yayadai jikin Ummu da sauki ko?,’”

__”toh balaifi *MEEMAR* inadanjin dadin maganin balaifi,’ yamai GIDAN naki?,’”

*MEEMAR* tace __”yace ingaidaki intataso makaranta zaizo yadubaki Ummu sannu,’”

*”zabreena* ce takaraso da ruwa akofi tace __”ga ruwa Anty, kinsan kuwa dama nace Dana gama wankinnan zanje muyi sallama dake inroka kikawomun *tasmeena* taimana Hutu,’”

__”basaima kin rikaba wannan fitinanniyar yarinyar gatanan aibazanyi tafiya ma da’itaba tafiyar ta sassafece fa,’”

“Ummu tace __”amma bakince wajan kanwar Babar Baban yarinyarnan zakijeba mezaihana kitafi da yarinyarnan sabida Allah fa *MEEMAR*?”,

“kamun *MEEMAR* tace wani Abu wayarta tashiga kara number kawarta *zeeba* tagani hakanne yasa tatashi dawuri tareda kulewa uwar dakin Ummu,’”

__*”zeeba* yaya akayine dazu muna waya Mahbub yakatsemu?,’”

*”zeeba* tace __”yanzunnan mukayi waya da *hafeez* yake shaidamun direban yakaraso harma yakaishi hotel din dazai sauka,” *MEEMAR* kishirya da sassafe goben muwuce danshi Wanda zakije wajan nashi da rana jirginsu zai sauka shine yace kekifito da sassafe,’”

1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button