HAUSA NOVEL

TUBALIN TOKA

__”aa *MEEMAR* lfy meya sameki kowani abunne yasamu *borshaan*? *meemar* ta girgiza kanta,’ __”ha’a to fada kukayi kome?,’” tasake girgiza kanta,’”

__”just tell me *MEEMAR* what is it?,’” dakyar *MEEMAR* tabude baki tace __”I’m pregnant,’” kuka tasake fasawa,’

“Dasauri *zeeba* tamike tsaye,’ __”u most be jorking. Gashi ba awatan April mukeba balle ince zakimun Aprifull,’”

__”I’m very serious I’m pregnant, kuma kamar yadan Dade ajikina wlh domun nadade banyi period ba kuma gabaki daya jikina yacanja harfa amai nayi yau,”

___”whaaaat? Is this serious cikifa *MEEMAR* but hw comes bakyashan maganine dama *MEEMAR* meyasa kika bari ciki yashiga jikinki bakida hankaline *MEEMAR*?,’” dole aje asibity agwada domun a tabbatar da wata nawane,:’

___*”zeeba* nashiga ukuna yazanyi da d’an gaba da fatiha dakuma aurena yazanyi asirina yatonu yai duniya zata zageni,’”

___*”MEEMAR* just calm down tashi mutafi asibity,’ dasauri *MEEMAR* tamike suka nufi asibity kaitsaye Dr yashiga aune aunenshi ajikin *MEEMAR* *zeeba* tana daga waje,’ wayar *MEEMAR* *borshaan* yaketa kira *zeeba* takasa daukar wayar,’ text ne yashigo wayar kamar haka,’”

_”beauty gani a garinku ina *taheer* hotel room 120 kizo kisameni plz,”_

*”zeeba* duktabi tarude tarasama mezatace,’”

“Dr yagama duk wani aune aune yakuma tabbatarma da *MEEMAR* ciki gareta shigar wata biyu,’,:’ *”MEEMAR* tasake b’allewa da sabon kuka dakyar tafito daukeda takaddar shedar ciki,’ dasauri *zeeba* ta amsa abunda taganine ya tsoratata sosai *MEEMAR* kuka kawai takeyi tareda dafe cikinta,’”

*”zeeba* tace __”Is this serious,’ ga *borshaan* yashigo najeria yanzu yaimiki text kisameshi a *taheer* room 120, danya kikkira ban dagaba,’”

“Kirji tadafe __”nashiga ukuna meya kawo *borshaan* garinnan ba a Abuja yasaba saukaba saidai inje insameshiba? Ninashiga tsaka mewuya,’”

__”relax kije kisameshi kiji meye koda wasa karki bayyana damuwarki tareda mamakin ganinshi a garinnan kedai cool ur mind down,’ just go,’”

__”toh sainaje Na shirya agida ai,’ tare suka fita daga asibityn *zeeba* tajamata kunne akan cewar karfata kuskura tasanar dashi komai ahaka suka rabu *MEEMAR* tawuce gida dan shiryawa,’”

“Tana shiga sukaci karo da *mahbub* wata uwar harara tasakarmai,’.

__”kindawo *MEEMAR* dama tuntuni naketa jiranki domun inaso muyi wata magana dake,’”

“Tawani kalleshi tace __”kafada a gaggauce domun tafiya zanyi yanzu inajinka,’”

___*”MEEMAR* duk kin canja baki damu daniba Sam shaawarki tamatsamun kullum nikenan acikin azumi dangudun fadawa halaka shine nake ganin kamar inkara aure domun gujema sab’on Allah,’”

“Dariya tasaka tareda tafa hannunta __*”mahbub* *”mahbub* aurefa kace kanaso kayi ko sabida bakaso kasab’ama Allah gashi bana baka hakkinka?,’ okey fine wlh kayi auranka bawata damuwa, Allah yabamu zaman lfy,’”. Fuuu tawuce dan abunda yake gabanta ahalin yanzu babbane,’. Shiryawa tayi tsab tafito da akwatinta tasameshi a inda tabarshi yakasa motsi,’”

__”ammm *MEEMAR* naga baki damu da abunda naceba kokindai kindena kaunatane ninefa *mahbub* dinki,’”

___”heyyyyy heyyyyy keep ur moth shout, ohhh sokakeyi inyi ihu makwabta sujini sabida zakayi aure ko? To inmatan garinnan kab zaka auro kakawosu gidannan that is ur on problem, kudi dubu Dari tawatsamai a fuskarsa, __”ga gudum mawata,’ excuse me,’”

“Akwatinta taja tayi wucewarta tana shiga keken wani kukane me daci ya turniketa tarasa mezatayi yazatayi da rayuwarta,’”

*love u oll*
[3/14, 3:48 PM] Mmn Areef: ????????????????????
????????????????????
????????????????????
????????????????????
????????????
????????????
????

*¶TUBALIN*¶
∆∆∆∆∆∆∆∆
*¶TOKA¶*
∆∆∆∆∆
*¶BY BADIAT IBRAHIM ¶✍????*

*page______66_70*✍????

 

 

 

“Saidataci kukanta takoshi sannan tashare hawayanta tareda sakkowa tabiya me adaidaita sahu kudinshi taja akwatinta tawuce cikin hotel din,’”

“Kaitsaye tasoma dubbuba number’s din dakunan harta karaso kofar dakin tasoma nocking ahankali dan duk jikinta amace yake,’”

“Ahankali yakaraso tareda bude kofar hada idanu sukayi wani maganadisun kaunarshice take fisgar *MEEMAR,* shikuma yanamata kallon soyayya dakuma kallon tuhuma,:”

“Hannu yasa yariko hannunta suka shigo tareda hadata da kirjinta yawani kamkameta yana shafa kanta ahankali bakinshi yakai daidai kunnenta,’”

__”beauty I really really miss u more, shiyasa bansanar dakeba kawai natawo shaawarki tadameni marata har ciwo takemun,’”

“Baibari tace komaiba yasureta sama tareda danna bakinshi acikin nata ahankali yaketa tsotsar lips dinta harsuka karasa kan Gado suka zube,:”

“Yanabin duk sassan jikinta yana sumbatarta duk jikinta yamutu wata muguwar shaawarshi ce taji yana fisgarta dasauri tajawoshi tareda soma tsotsar bakinshi,’ sundade suna romancing junansu duksun fita haiyacinsu jikinsu harrawa yakeyi,’”

“Ahankali yarabata da kayanta shima yacire kayanshi aikuwa ya afka mata nanfa yasake tsurewa kunsan ni’imar macce wacce take daukeda juna biyu ni’imarta ta dabance komai natajikinta ya cicciko,’ inbanda nishinsu dayake tashi dasauri dasauri adakin bakwajin karar komai,’”

“Sunfi awa uku suna murzar junansu dakomai yalafane yasureta sukayi toilet tare suka shiga bab din ruwan wankan dakanshi yaimata wankan yanata ruda mata jiki da maiyar soyayyarshi,’ ahaka suka fito tareda shafama junansu mai sannan sukasake kaya,”

“Matseta yayi ajikinshi tareda dago fuskarta suka fuskanci junansu kallon tsakiyar idanunta yakeyi yaimata kallon sharia guda daya yaga fuskarta kamar tana fishi,’ hannu yasa yana zagaye mata lips dinta ahankali yake magana,’”

“Tayanda yasan muryarsa tana ratsa mata dukwani sassan jikinta ___”beauty waya tab’amun ke, meyasameki har ranki yab’aci ga apple eyes dinki kamar kinyi kuka, tell me waye yatab’aki?,’”

“Bakinshi yakai nata saidayafi minty biyar yana tsotsa sannan yadago fuskarta hawaye dukya jika fuskarta rudewa yayi tareda kamo hannunta zuwa kujera yadorata akan cinyarsa kuka tasaka tareda fadawa kirjinshi wata soyayyarshi ce taji yana ratsata,’”

“Share mata tears din yaketayi yanata kallonta __”it’s okey beauty banasan kuka kinfi kowa Sani banasan damuwarki kinaso inyi kuka nima okey fine,’?”

“Tura kanshi yayi akanta sai hawaye sharshar,’” dasauri tadago arude tasoma shan hawayanta bakinta tatura anashi tasoma Sha tureta yayi,’”

__”bakinki fadamun meyake damunkiba kibarni inyi kukana kekinsan sanki danakeyi kuwa beauty, inasanki kamar inkashe kaina kekinsan zafinda nakeji azuchiyata kuwa ta dalilin kukanki,’”

“Rungumeta yayi ajikinta,’ yana shafata, gabanta yatsananta harbawa dukta rude dolenta tafadama *borshaan* abunda take ciki,’”

__”plz beauty talk,’ kokinaso inyi fishi dake sosai inyi komawata america?.’”

___”aa plz honey karka tafi kabarni a need u more “, zanfadama amma bansan ta’ina zansomaba tsoro nakeji kar maganar dazan fada tab’atama rai hartayi sanadin dazaisa kayi fishi dani plZZZ karkayi fishi,’”

“Kukane yaci karfinta kanta har yasoma ciwo amaine yataso mata aguje tayi toilet tadinga sharara amai tamkar zata amayar da kayan cikinta,’ *borshaan* kamar zaiyi kuka tsabar damuwa dagota yayi yawanke mata baki da fuskarta sannan yadauketa harzuwa Gado ya shinfideta,’”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button