TUBALIN TOKA

“Akaitama *MEEMAR* nasiha sauke kanta tayi wasu hawayene taji suna zubo mata Wanda itama kanta batasan dalilin zubar hawayanba tace,’”
__”Allah yabamu hakuri da junanmu Allah yabamu zaman lfy,’”
__”Ameen *MEEMAR* mukam zamukoma masaukinmu gobe zamu wuce Gombe dasafe, saidai muce saimunsake dawowa,’”
__”toh kusauka lfy Allah yakiyaye hanya,’ sukasaka Kansu suka fice sunata yabon *MEEMAR*
“Wani tsaki taja tareda wucewa dakinta zama tayi abakin gadanta tanata huci, tashi tayi tadauko Jakarta tareda Ciro wayarta tatusa hoton *borshaan* agaba tanata kuka wani daci takeji azuchiyarta tarasa yadda zatayi,’”. Tunowa takeyi da’ace *borshaan* nakusa da’ita bazai hawayanta suzubaba,’”
“Kwanciya tayi kawai akan gadanta amainema yaketa taso mata farar kasa tadauko tajefa abaki tana tsotsa,’”
“Bayan su Anty sadiya sunfito sunshiga mota suntafi *Nasser* yace,’”
__”meke faruwa agidanka *mahbub* kanaso kacemun kaima irin matsalar da hajara takebani kaima abunda yake faruwa agidanka kenan, wannan motar me tsada daga ina?,”
*”mahbub* yarasa maizaice dakyar yace __”abokina wlh inaga matsalar *MEEMAR* tafi ta hajara, kagadai nafarko ban’isa insa ko’in hanaba agidan kai hatta tafiya inzatayi tafiyarta takeyi danayi magana tacemun business takeyi,’ motarnan nima wlh yanxu naganta *Nasser* I’m confused wlh,’”
__”hmmm the same problem muke fuskanta kasan nifa harcemun akayi wai hajara matata tanabin mazan banza awaje da auranta wlh naji haka awajan mutane dadama, hujjace banda ita shiyasa bancemata komaiba wlh amma hakurina yatasarma gazawa nikam dukda bana zarginta dan gudun b’ata auranmu,’”
__”hmmm bana zargin *MEEMAR* nima sabida nasan bazataci amanataba kasan mata insuna ganin sunfika kudi sai gadara da kafafa yatashi amma al’amarin yanasan fin karfina,’”
__”aa wlh watarana sai labari kayi hakuri Allah yasa aurannan yazama farin ciki agareka dannima nakusan kara aure,’ dan haka ga ledar kajinnan kashiga kawai mahadu dasafe,’”
*”mahbub* yace __”ha’a bazaka rakaniba abokina kuma nikadai zanshiga ta’ina zansoma toh?,’”
__”????bazan shigaba waneni kaikana ganin hararar da’aikum Kai mata wlh fitina taresu kaidai shaga zamu hadu,’ yakuwa mikamai ledar kajin yawuce,’”
“Atsorace yashiga Gidan gabanshi yanata faduwa harya shiga falon Gidan da sallama,’”
“Bakowa Afalon atsorace yanufi dakin *MEEMAR*”,
“Da sallama yashiga gabanshi yanata faduwa,’ batako kalleshiba dakyar ta amsa sallamar,’”
“Zama yayi abakin gadan yayi shiru nakusan minty goma dakyar yace,’”
___*”MEEMAR* inba damuwa inaso kitashi zamuyi wata magana dake dan Allah inda Hali,’”
“Tafi minty goma batace komaiba shima baice komaiba dayaga batada niyar tashine yasake cewa,:”
__”kiyi hakuri kitashi kinji?,’”
__”heeyy heyy plz *mahbub* just get out of my on room kanajina banadawo danmuyi magana bane kona saurari shirmenka plz inada abubbuwanyi,’”
“Sauke kanshi yayi yadanyi murmushi yace __” haba sweet heart kiyi hakuri ninefa *mahbub* dinki,’”
“Afusace tamike tana nunashi dayatsa tace ___”keep queart plz don’t sweet heart me plz just get out b4 I lose my temper,’”
“Ganin yanda ranta yab’acine yafita sum sum adakin sakata tasaka tareda b’alle kwalbar benelin ta daddaka tafada gado sai kuka,’”
Bata jimaba bacci yasureta,’”
“Shikuwa jikinshi asanyaye yayi sallama kofar dakin amarya tareda shiga,:”
*love u oll*
[3/14, 3:48 PM] Mmn Areef: ????????????????????
????????????????????
????????????????????
????????????????????
????????????
????????????
????
*¶TUBALIN*¶
∆∆∆∆∆∆∆∆
*¶TOKA¶*
∆∆∆∆∆
*¶BY BADIAT IBRAHIM ¶✍????*
*page______76_80✍????*
*”MEEMAR* tasamu sabon gata da jin Dadi awajan *borshaan* kullum acikin lallab’ata da tarairayarta yake, asibity yakaita har garin abuja meshegen tsadar gaske domun kawai aduba lafiyan bebian cikinta,’”
“Dr yagama aune aunenshi ya tabbatar da lfyr *MEEMAR* da bebian sannan yabude mata firel a asibityn dan ance next mouth Zata soma zuwa awo kuma *borshaan* yace a abuja zatayi awo,’”
****************************
“Sabuwar dankareriyar mota yasiya mata sabuwa fil kirar accord, ash colour tadinga murna yaloda mata kudi a account dinta dakyar suka rabu yadinga shafa mata ciki saidaita kuka suka rabu, akan next mouth din zaizo yakaita asibity,’ motarta tashiga direba ke tukata,’” harsuka iso sannan yaimata sallama yabata motarta,’”
“Shiga tayi tasoma tukawa harzuwa Gidan *zeeba* dansunyi waya tacemata tadawo,’ parka motarta tayi akofar Gidan sannan tafito ahankali tashiga Gidan,’”.
“Wari kifi tajiyo ana dafawa agidan aikuwa sai amai yatasota awajan tatsugunna tadinga kwarara amai,’”
*zeeba* taleko dantaji motsi wazata gani inba *MEEMAR* ba dasauri takaraso, ___”Kawata sannu Ashe kinshigo wlh banjikiba,’”
__”hmm kedai bari warin kifi naji yasani amai Kawata,’”
“Dariya *zeeba* takeyi harda tafa hannunta tace __”uhmm Kawata dama haryanzu wannan lalurar baki zubarba yana jikinki wai dama, duk zaman da kikayi a garinnan da abuja dakikacemun kunje da cikin kikaita yawo?,’”
“Ruwa tazubama *MEEMAR* tawanke bakinta da fuskarta tace __”muje waje kika abun arziki mayi magana awaje kifinnan nadagamun hankali,’”
“Janta tayi zuwa waje taga mota ihu tasaka suka rungume junansu suna murna, *MEEMAR* talabarta mata duk yanda sukayi da *borshaan*, dakuma amincewa datayi da duk abunda yace takuma sanar mata *mahbub* yacemata aure zaiyi,’”
__” Kawata maganar saki nibai dameniba wlh tunda in *mahbub* yasakeki jin dadinkine zakishiga daula kema zaki zama daya daga cikin hamshakan mata, kuma dankin haifi yaro bata hanyar aureba wannan normal, Allah ne kadai yasan iya yawan adadin matanta suka aikata abundama yafi haka ke watama wlh saikiga kab yaranda suka Haifa bana mijinta bane shibai saniba yanakuma ciyar dasu yaimusu komai da uba zaima yaranshi tobaisaniba anninkeshi baibai,,’
” but Kawata kinaga wannan mayataccen mijin naki mekama da maye zaikuwa yadda ya sakeki kina gani anya?,’
___”hahaha Kawata aidole *mahbub* yasakeni wlh saidai inban dagamai hankaliba ke zan iyayin komai akan *borshaan* dinafa,’”.
“Tafawa sukayi *zeeba* tace __”jamuje Kawata Gidan biki saida ado lahira kuwa saida Hali,’ Kawata kinafa wuta gaskia kinsamu miji dan yanaji dake over bebian nan zaisha gata,’”
__”Kawata Kawata nikaina ko *borshaan* yagama susutani gara ayi aurannan wlh kowa yahuta kinsan Allah zaiga biyayya dan ina mutuwar sanshi,’”
__”to Kawata allah yakaimu saimunzo dannar kirji *mahbub* zaiyi amarya,’ duka *MEEMAR* takawomata dasauri takauce mota tashiga,:”
__”saimunyi waya Kawata,’”.
__”toh ayidai tuki ahankali domun bake kadai bace,’”. Dariya tasaka taja motarta tawuce,’”
“Motar kawo kayan amarya tagani akofar Gidan anata shiga dakaya Gidan dahalama amarya aka kawo tareda kayanta,’ daga nesa tatsaya tanata kallonsu duk ‘yan uwan *mahbub* ne motarta taja fuu sai gidansu akofar Gidan ta ajjiye tafito fuu tashigo,’”
“Ummu tace __”lfy *MEEMAR* yaushe kika dawo wayarki anata kira bata shiga kwata kwata,?”, gashi har *mahbub* yakirani yasanar dani ankawo amarya yau,’”.
“Wani kududun takaicine ya turnike *MEEMAR* watoma su Ummu sunsan zaiyi aure kenan,’”
“Zama tayi tace __”kayana nabi kuma wayatamani agida namanta natafi nabarta Ummu yaushe *mahbub* yafada muku zancan auranshi?,’”