HAUSA NOVEL

TUBALIN TOKA

__”Kawata wlh ko ajikina dama ni aini ya taimaka dayayi aurannan kunsan jarabar maitar *mahbub* kuwa? Kunga yasamu amarya ajecan aitashan romo nitakaina nakeyi inadan lallab’a *borshaan* dina ,’”

“Ihu sukasa tareda tafawa *zeeba* tace ba wannanba next mouth fa mukace zamuje umara gakuma ciki yakenan *MEEMAR*?,’”

__”ciki zaihanani umarane bazai hananiba tunda aiba cunkoso kamar aikin hajji badamuwa zamuje insha Allah inyaso Ummu nabiya mata aikin hajji taje ita,’”

*”hafeez* yace __”toh yakamata kukarani mutafi tare aimunzama daya kuma nine silar komai,’”

*MEEMAR* tace __”relax aidama dakai zamuje zanbiyama da kudina *hafeez* aikagamamun komai domun dukwata daula danashiga kaine sanadinta ai wlh bawani Abu,’” ihu suka sake sakawa *zeeba* tace,’”

__”aikuwa Kawata kin kyauta next zuwa Nina biyamai *hafeez* kaga tashi mutafi dazafi zafi ake dukan karfe maza muje muga gidannan,’”

“Dariya *MEEMAR* tayi tace __”kaddai gidanda alh yaimiki aikawarinnan ne yasamu Kawata?,’”

___*”natab’aki da aikhairi kishiya tatab’a kishiya dabakin wuta, Kawata gida kam yazo hannu yanzuma ciken takaddu zamuje kutaso mutafi aikune shaidata dama tunda kukadaine aminaina,’”

“Tashi sukayi sunata dariya sukayi ficewarsu a inda sukaci abinci awajan sukayi gaba abunsu,’”

“Sunkarasa dangareren gidanda Alabama *zeeba* kyauta sukaita santin Gidan danyahadu takaddu ta sassaka hannu tareda shaidu aka mallaka mata takaddun Gidan aljannan duniya kenan Gidan dan yakeru gashi garjejen gaske,’”

“Rayuwa tanata tafiya musu yadda sukeso soyayya da shakuwa tsakanim *borshaan*’ da *MEEMAR* kullum Dada karuwa yakeyi,’ sunwuce umara abunsu su uku kwanansu goma acan sunsha siyayya kaya iri iri bawanda basuima tsarababa sundawo gida najeria nansukaci gaba da gudanarda business dinsu,’”

*”MEEMAR* tasoma zuwa awo tare suke zuwa da *borshaan*danzuwa yakeyi takanas danya rakata tayi awo yaga lfyr bebian shi da’ita kanta *MEEMAR* din,’”

*”mahbub* kuwa zamanshi da *lubhan* gashinan dai haryanzu yakasa sakewa dan zuchiyarshi da tunaninshi yanawajan *MEEMAR* yana saukema *lubhan* hakkinta Wanda yasan dole akanshi ya rataya sabida yasan bayamata adalci Sam,’”

*”MEEMAR* kuwa saiyafi sati biyu baisata a idanshiba Sam, tanacan harkokin gabanta *hajia MEEMAR* tasakeyin haske takarayin Kyau dan cikin ya amsheta yadan fito badayawaba cancanba,’”

“Kwance take ajikin *borshaan* yana shafa mata ciki ahankali dawowarsu daga awo kenan rada yakeyi mata,’”

__”beauty gashi ina bukatarki gashi kingaji bebia Na yanata baki wuya ko ?,’”

“Dagowa tayi daga jikinshi tazura bakinta kawai anashi tashiga tsotsar Lip’s dinshi ahankali kamota yayi yasake mannata da jikinshi nansuka Lula wata duniya tadaban *borshaan* yafi awa uku yana Abu guda dukyabi ya dimauce mata dan dadinta yaimasa yawa tagaji sosai sabida cikin jikinta,’”. Saida komai yalafane yadinga lallashinta yana hura mata iska a fuskarta da kunnenta,’ kankameshi tayi sai bacci,:”

“Shafata yadingayi harshima yayi baccinshi suna jikin juna!’”.

*love u oll*
[3/14, 3:48 PM] Mmn Areef: ????????????????????
????????????????????
????????????????????
????????????????????
????????????
????????????
????

*¶TUBALIN*¶
∆∆∆∆∆∆∆∆
*¶TOKA¶*
∆∆∆∆∆
*¶BY BADIAT IBRAHIM ¶✍????*

*page_____96_100*✍????

 

 

 

“Sai misalin karfe shidda tafarka daga baccin ahankali tazame jikinta danashi taredayimai murmushi takai bakinta kan nashi ta bashi kiss a lips dinshi toilet tafada shikuma baccinshi yakeyi rai daya,’”

“Saukar ruwan wankanta yajiyo atsanake yabude fararen idanunshi taredayin murmushi yamike tareda cire kayanshi yanufi toilet din,’”

“Batasan yashigoba soson yarike dasauri tajuyo tafada jikinshi rada yakeyi mata akunnenta,:”

___”wayacemiki kiyi wanka dakanki bana hanaki aikin wahalaba beauty kebakyaji ko? Saina ciji kunnenki,’”

“Yadinga kokarin cizanta tanata zillewa ahaka yaimata wanka Tass shima yayi nashi kana suka fito, suka shirya sukaci abinci kallonta yakeyi itakuma wani kalar jindadi takeyi aranta,’”

__”beauty nasamiki kudi a account dinki dukwani Abu da baby’n zai bukata asiyamai metsadan zaki siya Wanda yafi komai tsada Dubai zakije kayansu nadakyau sosai okey?,”

“Kanta tadaga tanamai murmushi tace __”toh honey gaskia kanaji da baby’n nan tamu zatasha gata awajan mutane dadama gaskia,’”

“Hannunta yakamo yana murzawa yana kallonta da mayun idanunshi masu rikita me kallo yace __”nafisanki fiyeda baby’n asalin soyayyar kice tashafi baby’n inaji dake ke barifa kiji ketadabance acikin Mata dan ni’imarki kullum Dada yalwata takeyi kikula da kanki zantafi yanzunnan sai date din haihuwarki yatsaya zanzo inada aiyuka dadama wlh kinga Dad dina yasoma korafi ke harda mommy Na ma, sabida kinga lokacina gabaki daya Na mallaka miki,’”

“Rungumeta yayi dantayi kwalkwal zatayi kuka yadinga rarrashinta yasake cikata da maiyar soyayyarshi yawuce sai america itakuma tadawo garinsu,’”

“Waya taciro tana kiran kawarta *zeeba* dasauri tadaga,”. __”shegiya Kawata saiyau kika samu kanki kenan kika bude wayarki ko toyane kina ina?,’”

*’MEEMAR* tace ___”inakan hanyar amadu bello way Kawata kefa kina inane inzo insameki?,”

__”Kawata kibari muhadu gobe ina sabon gida nida Alh Na dazaran yatafi zanzo insameki agida kinji, ya baby Na?,”

__”gashinan yanata bani wuya ai,’ sukadan tab’a hira suka ajjiye wayoyinsu kaitsaye tawuce gidansu,’ Ummu tana zaune tanata lissafin kudi domun *MEEMAR* tanabata kaya itama tasiyar,:”

“Waya takeyi da Kawar cinikinta __”aa hajia mairo gaskia bazan kawo kayaba kuma domun saura kwana biyu girjinmu yatashi zuwa saudiya saidai bayan babbar sallah inna dawo kokuma inhadaki da diyata takawo miki ne?,’”

“Daga wayar tace __”badamuwa kimata magana din dan wlh banda kaya akasa yakamata kuma ace yanzu inada kaya sabida anata nema,’”

__”toh zanhadaku inbaki number ta dukda itama tayi nauyi cikinta yatsufa but zatasa aimiki odarsu tunda tanada hanya,’”. Suka gama wayarsu tsab taturamata number *MEEMAR*,:

*”zabreena* tace __”Ummu sarkar da Anty *MEEMAR* tace zata siyamun haryanzu bata siyamumba fa ga bikin Kawata yazo inaso indau magana awajan bikin domun masu gulma sugani da idansu gashi ko ankon bataimunba Ummu to kekimun mana tunda ita tayi tafiya,:”

__”waneni kibari dai tadawo zataimiki *zabreena* aikema kinsan tana dawowa zataimiki,’” sallamarta sukajiyo aguje suka mimmike sunatayin nannan da’ita dariya takeyi tasamu tazauna,:”

__”Ummu ya business kudin sun hadu kuwa?,:”

__”sosaima kuwa mimar nasamu riba sosai duk unguwa tadauka wai kinyi kudi sosai gashi mijinki talakane to tayaya kikayi kudin, jiya hargidan matar Malam lado naje nacimata mutunci akan zaginki datakeyi,’”

“Dariya *MEEMAR* tayi tace __”karku sake kula kowa akan yafadi haka bakin ciki sukeyi kuyi harkokin gabanku kawai,’”

*”zabreena* tace __”Anty ankon Kawata bakiyimumba gashi bikin yakusa,:”

__”nawane ankonne wai,?’”

__”uhm dubu goma sha biyar Anty,:” dariya tayi takirga dubu ashirin tabata hardana dinki tanata murna,’ Ummu sukagama lissafin kudi.’ Sannan *MEEMAR* ta amsa kudin,’”

“Akan sai Ummu tadawo makka zasuci gaba,’ sallama taimusu akan saitazo kai Ummu airport,’”

*love u oll*
[3/14, 3:48 PM] Mmn Areef: ????????????????????
????????????????????
????????????????????
????????????????????
????????????
????????????
????

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button