Labarai

Wasu Mata 6 “Yan Daukar Amarya tare da Direban su sun rasu sanadiyar Hadarin Mota

Wasú Mata Shìda Ƴan Ɗaúkar Amàryá Taréda Dírébansú Sún Rasú A Sanadíyar Haɗarín Mótar Da Ya Farú Da Sú A Hanyar Sókótó Zúwa Argúngú A Jìya Ladí

Allah Ya Jíkansú. Amìn سامحهم الله

DÁGA Real Buroshi Mawaka Sokoto

Muna rokon Allah yajikan su yasa sun huta Amin.

Ga kadan daga cikin hotunan wadanda suka rasu din.
Related Articles

Leave a Reply

Back to top button