Labarai
Innalillahi wainna ilaihirrajiun Kwana daya da Daurin Aurensa Ya Rasu Washe Gari

Innalillahi wainna ilaihirrajiun Kwana daya da Daurin Aurensa Ya Rasu Washe Gari
An Ɗaura Aurensa a ranar Lahadi Ya Rasu A Safiyar jiya Litanin.
Wannan Angon Mai Suna Shehu Lili kofar Atiku dake a jahar Sokoto Ya Rasu shekaran jiya Da Safe Bayan An Ɗaura Aurensa a ranar Lahadi
Allah Ya Jiƙansa Da Rahamarsa. Amin
DÁGA Real Buroshi Mawaka Sokoto