YARO NE COMPLETE HAUSA NOVEL

PAGE 126_130
faisal ya dauki Affan suka kwanta
Sai qarfe daya saura faisal yatashi,
Yayi wanka yatafi masallaci,
Akwana atashi babu wuya gaurin Allah
Ayaune yara suka ci sunansu,
Hassan da Husain,
Masha Allah
Aisha tayi kyau ita da yaranta masha Allah,
Anti zee ta hadama Aisha kayan gyaran jiki masu kyau,
Kuma tana amfani dasu sosai,
Yau kanan ta goma da haihuwa,kuma jini ya dauke mata,
Amman bata nunama faisal ba dan haryanxu taqi zuwa dakinsu,
Kuma abuye takeyin sallah,
Yau faisal yadawo da wuri,
Yace tamaida gadon twens dakinsu,
Tace to
Har yatafi masallaci Aisha bakai gadonba garfe takwas da rabi,
Faisal yadawo gida,
Yasamu Aisha a falo tana bama husain nono,
Tayimai sannu da zuwa
Ya amsa yashiga daki dan yin wanka,
Harya kammala comai,
Baiga Aisha ba shikuma baifito faloba,
Aisha kuwa tawuce dakinta
Tayi kwanciyan ta,
Faisal kuwa yanda yaga rana haka yaga dare,
Dan yakasa bacci,
Da asuba faisal yakasa zuwa masallaci da mararsa kamar zata fashe haka yakeji,
Agida yayi sallahn asubah
Yana zaune yana lazimi,
Yaji kukan yaro ko ba a fada baa yasan Husain ne yatashi yana tura qofar lokaci Aisha ta idar da sallah, ta daukeshi kenan,
Yace lafiya yake kuka,
Tace nashiga toilet ne ya kada kai zai fita tace inna kwana
Yace lafiya yafita batare da yatsaya sun gaisa ba,
Tasan fushi yakeyi da ita,
To amman ita hakan yayi mata dadi,
Faisal yakoma daki kasancewan yan Saturday ne
Yakulle kansa adaki
Sallah ma adaki yayi sai misalin qarfe biyar da rabi,
Faisal yafito falo
Aisha tagansa tace abban Afan dama kana gida bansani ba,
Yace taya zaki sani,
Kihadamin kayan buda baki,
Inna azumi,
Tace to,
Ta tashi da sauri, tashiga kicin
Ana sauran minty biyar akira sallah ta kammala komai,
Tazo gabansa tace Abban Affan nakammala koma,
Yace to Allah yaimiki albarka,
Tace ameen ,
Harga Allah yabata tausayi,
Dan tasan abunda ke damunsa,
Bayan sallan magriba Aisha tace abban Afan Dan Allah innason zansiya abu
Faisal Yace
Mekike so tace muje super market,
Yace ok kibari inyi sallah tukunna,
Tace to,
Bayan sallan ishsha’i,
Sunshiya tsaf,
Tasa hijabinta harqasa ,
Tadauki fece macx tasa
Ya kalleta yace liqaf difa tace dan Allah abban Afan kayi haquri intafi da wannan kaga dare ne yanzu please tafada tana hada hannu alaman roqo,
yace to,
Tasaramai alamar girmamawa
Yadauki Hassan tadauki Hasain,
Suka tafi,
Koda suka Isa,
Faisal ya ga bataso yasan abinda zata siya shiyasa
Dasuka isa yace tabar yaran ga ATM yabata tace to
⛲⛲⛲⛲⛲
YARO NE
⛲⛲⛲⛲⛲⛲⛲⛲⛲⛲⛲????????????????????????????????????????????
Dasunan Allah Mai rahma maijin qai
Yaa Allah yanda nafara littafinnan lpy Allah yasa na kammalashi lpy ameem
Sannan qirqirarran labari ne
Aisha yakubu guree
Iyan auwal
PAGE 131_135
FAISAL yabama Aisha ATM dinsa yace taje yana jiranta a mota tace to
Dama haka takeso,
Tashiga super market din tayi siyayyan kayayyakin gyaran jiki
comai tasiya har abin amfani na gidda tasiya
Bayan tagama tabiya aka dauko mata kayan har mota ,
Tashiga mata yajasu ahanya ahanya babu maicewa komai sai wa’azin shekh imma Abubakar bala gana,
Sunshigo layinsu ya kalleta yace Aisha
Yashene kika fara qetare umurnina,
Ta kalleshi taga hankalinsa na kan tuqi tace
Abban Afan menayi?
Yakaleta yace, bakisan abinda kikayiba
shikenan mubar magana tunda baki saniba,
Tace dan Allah abban Afan kafadamin,
Yakalleta yace
Tunda kince Allah shikenan,
Nace kidawo dakinmu,
Yafada yana bude motan,
Bayan yagama fakin,
Yafito ya Kwashe musu kaya,
Yashiga danshi,
Yawuce daki dan watsa ruwa,
Itama haka,
Bayan sun kammala komai,
Tashirya yaranta ta kwantar dasu ta tafi dakin faisal tashiga dakin tare da sallama,
Ta gansa zaune daure da towel a qugunsa, Yana shan magani,
Tace meke damunka Abban Afan,
Ya kalleta yace marata ke ciwo,
Tace aiyaa Allah ya sauwaqe
yace ameem,
Yabata tausayi tasan shiyasa bai bita cikin super market din ba,
Ya kalleta taga yansa idanunsa sukayi jaa,
Yace inna yaran tace suna daki,
Yace kinbarsu suyi kuka ko ?
Tace a a,
Bari indauko su ,
Baice mata komaiba ,
Can saigata tashigo dasu,
Ta kwantar dasu kan gado yace kikawo gadonsu inhar zaki kwana Anan,
Tace to
Taje tadauko gadon su ta kwantar dasu,
Faisal ya kwanta daure da towel dan yanajin ciwo sosai
Aisha ta hau gadon tare da daura hannunta akan shafefen mararsa,
Tadan danna yace wassssh Aisha cikina,
Ahankali Aisha ta warware mai towel din tafara aikamai da wasanni mai zafi
Gaba daya faisal ya bata tsoro dan danda numfashinsa ke fita zakasan baya haiyacin sa,
Aisha ta tsorata ganin yanda jikinsa ke rawa
Ya juyata yayi mata runfa yafara qoqarin karanto addu’an
Cikin sanyin murya Aisha tace abban Afan gashi kasa,
Cikin inn iiiina
Yace meye
cikin sanyin murya Aisha tace condom kasa
Yace whatt,
Aisha condom ni insa,
Yafada yana nuna kansa,
Yatashi ya dauki towel dinsa yadaura yana dafe da kansa daya sara mai,
Aisha kuwa jikinta yayi sanyi
Yashiga toilet
Yasakar ma kansa ruwa,
Aisha kuwa ganin yanda yashiga bayi ta tsorata
Sosai,
Tabishi taga yanda yatsaya ruwa na zuba akansa,
Ga Banananansa sa atsaye qam,
Aisha tace abban Afan dan Allah kayi haquri Dan Allah,
Yace naji kifita tace kayi haquri Dan Allah
Cinkin tsawa yace
Aisha naji nace kifita ,
Aisha taqarasa gurin faisal,
Tafada jikinsa faisal yayi saurin kashe ruwan yace
baki da hankali ne
kina jego zaki shiga ruwan sanyi,
Tafashe mai da kuka,
Tace yayi haquri,
Yakalleta idonsa jazur yace ni faisal zankwanta ta matata ta sunnah da condom,
Allah yasauwaqe,
Tace kayafemin Dan Allah abba Affan,
Dakyar Aisha tasamu ya amince zaiyi,
Abayi suka fara har suka koma daki,
Nan suka shiga fagen daga,
Koda yazo kawowa taga yafitar da Bananansa,
Haka suka cigama da soyanyansu
Affan yadawo hannunsu,
Ayanzu yana zuwa school yan biyu anyayesu
Aisha nada wani ciki saidai muce masha Allah,
Anan ne nakawo qarshen wannan littafin,
Masoya littafin YARO NE
Innaimuku fatan alkhairi