HABIBI DA’IMAN 121-140

*page121~125*
*D*a sauri yakamo hannunta yace “khadijah are you ok” d’aga kanta tayi ta sauke manyan idanuwanta cikin nashi tace “yes” doctor ko kallonsu kawai yake, ganin sun manta da suna wurin yasa yacema Jiddan yasa meshi office, duk maganar dasuke sunayinta ne cikin harshe nasara kasancewar ba maijin yaren kowa
Koda doctor d’in ya isa office saida yashare ak’alla kusan mitina goma kafin Jiddan ya bud’e k’ofar office d’in ya shigo
Kallanshi doctor d’in yayi tare da yin Murmushi yace “Mr Romeo have a seat” tare da nuna mashi kujerar dake facing d’inshi
Bayani yayi mashi akan nasarar aikin, wanda suna tsanmanin nan da kwana biyu zasu sallame su yakuma k’ara sanar dashi is easy yanzu ta tuna abinda yafaru baya
Da haka Jiddan yayi sallama da doctor d’in ya fito, ya koma d’akin dayake jinyar khadijah
***
Sallar isha’i ta gama ta d’auko assignment d’inta da tarasa yadda zatayi dashi, tunda rana taso yinshi amma network d’in wayarta yak’iyin browsing gashi bata da wani text book, ringing d’in wayar tace ta katse mata nazarin datakeyi
Kallon wayar tayi taga sunan no name nayawo akan sreen d’in wayar, “amincin Allah ya tabba agareka”
“amincin Allah yatabbata garemu” cewar Rafeeq tare da k’ara jingina jikinshi bisa sofa
Jin tayi shuru ne yasa yace “sorry my pretty nada meki da yawa ko?”
“a’a ina wani tunani ne, amma bakomai ina jinka yanzu”
“wane irin tunani kike haka”…… “wallahi wani assignment ne narasa yadda zanyi dashi ne”
“haba pretty bana ce maki zan zamar maki Garkuwa akan karatun kiba, shine bazaki kira ki tambaye niba?”….. “nida kak’i gayamani sunanka ba ballantana nasan kokai waye zaka ce nakira ka”
“saboda baki san koni waye ba shine bazaki kirani ba ko, Ok zaki iya kirana da kowane suna, amma kisa aranki ni masoyinki ne kuma d’an-uwa, aboki mai shirin zama mijinki akowa ne lokaci, don haka yanzu kituro mani questions d’in ingani idan Field d’ina ne”
“toh nagode sannan ta kashe call d’in” tare dayi mashi sending d’in questions d’in
Bayan ta turamashi questions d’in yagani, yasake kiranta yace “give me 30 minute” sannan yasake datse kiran
Tashi tayi taje taci abinci ta dawo tayi wanka tayi shirin kwanciya, batafi minti biyu da zama ba sak’onin amsar suka shigowa cikin wayarta, saida tagama dubawa sannan ta kirashi
Rejecting d’in call d’in yayi sannan yasake kiranta ta d’auka
“idan kika yimani godiya shine abinda zaisa mu fara fad’a dake”Murmushi tayi don yasan abinda zatace kenan shiyasa yace haka
“Ni bazan maka godiya ba saidai nabaka hak’uri kona tab’a b’ata maka rai”……… “baki tab’aba, saidai zaki b’ata mani idan baki zauna kinyi Assignment d’inki ba kika kwanta”
“to shikenan nagode, amma don Allah kagaya mani sunanka”……. “zan fad’i maki amma sai ranar da kika aminta inzo gunki”
Shuru tayi saikuma tace “Allah yakaimu lokacin” sannan sukayi bakwana
Ranar Rafeeq bacci harda saleb’a, itama Ihsan tanajin guy d’in yakwanta mata arai dukda bata ganshi ba amma da alama zaiyi hankali
Ayaune aka sallami khadijah daga asibiti, sai shirye-shiryen dawowa kawai suke
Zaune take bakin gado tana kallonshi sai hidima yake yana fidda abubuwan da suka dawo dasu daga asibiti, gani tayi ya fiddo duka Under wears d’insu ya nufi toilet dasu da sauri ta tashi ta bishi, aikuwa ta tarar dashi yana shirin wanke su
“pls yayana menene haka?” “kamar mefa?”
“yaza’ai ka wanke mana”… “da danake wanke wafa”
“Ai lokacin bana gani ne shiyasa nabarka kake wanke mana, amma yanzu kabarshi inyi”
“to ko yanzunma kije ki huta zan wanke mana” Girgiza mashi kai tayi alamar bata yadda ba yace “to mu wanke tare” banyadda ta iya haka suka gama wankewa tare
Suna gamawa ya sunkuceta bai ajeta ko inaba sai bisa gado ya zuba mata idanuwanshi batare da yace komai ba
Ganin yanata Kallonta yasa taji kunya takamata, batasan lokacin data tasa hannuwanta tarufe fuskarta ba
Janye hannun nata yayi yace “menene haka” “Ni kunya nakeji ashe haka kake kallona lokacin da bana ganinka”
Goga hancinshi yayi akan nata sannan yakai bakinshi dai-dai kunnenta yace “khadijatu nah kiss nakeso” shuru tayi don batasan ya zata ce mashi ba
Shikuwa ganin tayi shuru yasa yafara kissing d’inta ba k’akkautawa, ji tayi kamar yanason ya wuce zatonta shiyasa tafara k’ok’arin tashi, yayi saurin maidata bisa gadon, cikin wata irin murya yace “pls… kinji……tsaya…. ba…. abinda zanmaki
Tausayinshi ne yakamata har bata san lokacin da ta tallafo kanshi ba ta shiga yi mashi reply yadda taga yana mata
Nan take yak’ara rud’ewa ya koma mata kamar zautacce, joystick d’inshi ce tamik’e don har tana shafo jikinta, can taji yana wata makerkata yana k’ara matseta jikinshi, bayan kamar mitina hudu taji yana sauke wata ajiyar zuciya jikinshi kuma duk yasaki, cikin rashin sani yasa ta tab’o wandan shi wanda yake jik’e, tashi tayi taga ko lafiya, saitaga ashe releasing yayi, saurin kudundune fuskata tayi alamar jin kunya
Tashi yayi yashiga toilet don yaga ba k’aramar kunyar shi takeji ba, bayan yatsabtace jikinshi itama ta shiga ta gyara nata jikin
Saida yabari tagama saka kayanta sannan yazo har bakin mirror d’in yana Kallonta, ta cikin madubin itama ta d’ago kanta tayi suka had’a ido, sakar mata ya Murmushi, nan take taji wani abu ya gifta mata ta saitin idonta sai tayi saurin sadda kanta k’asa shikuma yayi tunanin kunya takeji, hannunshi yasa yawarware gashi kanta nan take ya cika bayanta, d’aukarta yayi bai direta ko inaba sai bisa gado, rungumota yayi yafara cewa
“nagode andeejahna kinsani farin ciki i love you” itadai shuru tayi bata tanka mashi ba da haka ya k’araci surutunshi har bacci yayi awon gaba dasu
Kiran sallah la’asar ne yatashesu daga baccin, wanka suka k’ara sukayi sallah suka shirya fita don yin tsaraba duk da zasu biya saudia dan sauke umra da godiya ga Allah
Bayan kwana biyu suka wuce saudia
***
Kaduna Interntional airport da Misalin 12:45am jirginsu yayi landing, su Rafeeq ne sukazo da comboy d’in sojoji tunda ga Abuja domin tararsu
A hankali suke safkowa daga kan matakalar jirgin hannunsu rik’e dana juna, suna takowa har zuwa inda su Rafeeq suke
Sauran sojojin ne suka sara mashi alamar girmamawa kafin ya mik’ama su Rafeeq hannu sukayi musabaha, tare da tambayar jikin khadijah
Kallon J tayi alamar k’arin bayani kan su Mujaheed “wannan shine Mujaheed, wannan kuma Rafeeq d’an aminin Abbana” yayi maganar ne slowly batare dasu Rafeeq sunji miyace mata ba, daga haka suka wuce
Momy sai nan-nan take dasu khadijah, itama Islam tarasa inda zata sakata dan murna, bayan ‘yan gaishe-gaishe ta shiga gidan Anty Fa’iza
Bayan ta dawo daga gidan Anty Fa’iza tacema Islam tana son takwanta, Momy ce tace ta tafi d’akin Jiddan ta kwanta da nan akwai hayaniyar mutane
Ganin bata da alamar tashi ne yasa Islam tace “yaya khadijah kije ki kwantamana”
Cike da jin kunya ta mik’e ta nufi part d’in Jiddan
Komai na d’akin tsaf-tsaf sai drawing d’inta dake jikin bangon d’akin wanda batasan lokacin da yazana suba
Picture d’inta dake kan bed side ta d’auka tana kallo, saida tad’auki wasu ‘yan mitina kafin bacci yad’auke ta, a haka bacci ya d’ auketa rik’e da hoton a hannunta
Mrs Abdul Sule
[1/17, 10:48 AM] Halima Mk: ????????????????????????
*HABIBI DA’IMAN*
*WRITTEN BY*
*HALIMA Mk*
DEDICATED TO SA’ADATU ALIYU KABUGA
_Besty_ *_Aisha Ali Garkuwa_*_wannan shafin naki ne, kinyi Namijin k’ok’ari wajen tab’a zukatan mutane, musamman ‘yan yankin da abin baishafaba, yasa al’umma da dama sunji zafin rad’ad’in da ‘yan yanki jihohin Barno, Yobe, Yola, Kano, dadai sauran jihohin dake makwabtaka dasu sukaji, wanda ‘yan BH suka jefa cikin kunci da Asarar Rayukka da dukiyoyi, ta wannan littafin naki_ *_Rubutaccen Al,amari_* _hak’ik’a wata shari’ar sai a lahira, da wannan Damar zan mik’a sak’on ta’aziyyata ga duk ‘yan uwa musulmi da suka rasa rayukansu ta sanadin BH wanda basuji basu ganiba Allah yabi masu hakk’insu, da dukkan musulmin da suka rigamu gidan gaskiya, Allah yakyautata namu zuwan bayan nasu ameen_
*page126~130*
*Z*aune suke suna firar yaushe rabo su ukku jiddan, Rafeeq da Mujaheed saiga Momy da Islam sun shigo palourn, Momy kallonsu tayi tace “ashe haryanzu kuna nan baku tafi ba?”
‘yanzu dai zamu tafi” cewarsu tare da mik’ewa tsaye suka nufi hanyar fita palourn, har sunkai bakin k’ofar Jiddan ya juyo yace ma Islam “ina khadijah take ne?”
“yaya tana d’akinka tana bacci”.. “Ok, amma in lokacin sallah yayi kar atasheta, saboda tana fashin sallah” tare da sakai yabi su Rafeeq da suka rigashi fita batare da sunji k’arashen maganar tashi ba, girgiza kai Mama kawai tayi ganin rashin kunyar tashi akan khadijah
Harsun isa bakin gate yace masu Mujaheed su bashi five minutes yana zuwa, direct hanyar part d’inshi yanufa
Rafeeq ne yakalli Mujaheed yace “Arrrrr ainasai bazai iya fitaba batare da yadangana da inda take ba”
“Ni Mamaki ma yake bani, dan Allah ji yadda yasusuce saboda mace, koda yake bashi k’adai ba wani hauka ne kawai baiba” cewar Mujaheed, shikuwa Rafeeq gum yayi dan yasan hadashi yake
Koda yashiga d’akin, baccinta take cikin kwanciyar hankali, sai hotonta dake mak’ale cikin hannunta, zare hoton yayi ya gyara mata kwanciya, kiss yayi mata a goshi tare da furta “I love you”
Har yajuya zaitafi yaji ta rik’e mashi gefen riga, Kallonta yayi yaga har yanzu bacci take batasan ma tarik’eshi ba, ganin cewar yabar su Mujaheed suna jiranshi da ya tsaya harta gama baccinta, da kyar yasamu yayi dubarar cire hannunta daga rigarshi sannan yasamu ya fita
Suna fita suka had’e da Muhsin, dawowarshi kenan daga wurin aiki, “yana ganku anan” cewar Muhsin tare da mik’a masu hannu sukayi musabaha
Rafeeq ne yace “Dama kaina kejira, ka gwada mana inda Jamilu yayi wasa da dijeenshi” tare da kallon sashan da Jiddan yake yana mashi dariya k’asa-k’asa
Nuna masu wurin yayi shima yana dariya don yasan shegantaka ce sukemashi
Rafeeq ne yace “Muhsin kace nan akasha love Jamilu da dijee” tare da bayyana dariya da yaketa k’ok’arin boyewa
Mujaheed ne yakarb’e zancen yace “aike bamai shiga tsakaninka da J, inko mutum yayi kuskuren haka yaji kunya” tare da kamo hannushi suka shiga cikin gidan
Zaune suke Anty Fa’iza ta wadata gabansu da abinci kala-kala ga wani zob’o da yaji had’in d’anyar citta, kanufiri da b’awon abarba sai sanyi qamshin ketashi da yahad’e da qamshin girki bakajin k’arar komai sai spoon
Saida komai yalafa sun gama cin abinci, Anty Fa’iza tana lura da yadda Jiddan keta wani kunbure-kunbure bawani abinci kirki yaci sosai ba, kallonshi tayi tare da cewa “yawa yatab’o mani surikin nawa,naga yanata cin magani?”
Rafeeq ne yace “daga nace agwada mana inda sukayi wasa da khadijah shine yake fushi”
Mujaheed ne yace “toh saika kawo Ihsan kuma kusha naku love d’in kaida ita” da sauri Rafeeq yatashi ya fita yana cewa “Ni banson abinda kake mani gaban surukata”
Itadai Anty Fa’iza dariya takeyi masu, tarasa meyasa wani lokacin idan suka had’u suyita abu kamar yara
Da Misalin k’arfe 1:25pm suka isa katsina su ukku Jiddan, khadijah sai Rafeeq don shi Mujaheed Abuja ya wuce
Murnar ganin khadijah yasa Ihsan ko gaida su Jiddan batayi ba ta rungume ‘yar uwarta tana kuka,
Rafeeq ko kallonsu kawai yake yanda yaga sun rungume juna cikin so da shak’uwar junansu, saida Mama tayi masu magana sannan suka tsagaita kukan da sukeyi, Ihsan ce tace “ya Jiddan kundawo lafiya?” tare da gaishe da Rafeeq
Itadai khadijah kallon mamaki take ma komai, gani take kamar tad’auki shekaru masu tsawo bataga kowa ba, ga wani girma da Ihsan tak’ara yimata, tana cikin zance zucin ne taji sallamar su seemah sun shigo don su gaisheta,don Ihsan tagaya masu cewar tadawo
Gaidata suke, amma takasa amsawa saboda kwakwalwarta data d’auki caji, kallon fuskokinsu take tarasa inda tasansu, jitai kanta yafara juyawa yasa ta maida Kallonta wurin Mama
Lura da kallon da take mata ne yasa Mama tace “kinmantasu ko?,
Su Seemah ne ‘yan biyun Ummi”
Sai a lokacin tagane su tace “sune suka girma haka?”
“Eh wallahi Anty, bari mu wuce kada Ummi ta nememu zamu shigo anjima”
Tashi sukayi suka fita tabisu da kallo tana tunanin kamar akwai abinda tarasa, duk wannan abinda suke Jiddan na lura da halin datake ciki
Jiddan ne yakalli Mama cike da ladabi yace “Mama zamuje gidan Uncle, sai zuwa anjima zamu dawo insha Allah”
Ihsan ko tafi kowa murna da tafiyarsu saboda yadda Rafeeq ya tsareta da idanuwanshi
Suna fita Rafeeq yace ma Jiddan yabashi mitina ukku yanason yayi magana da Ihsan, daga haka Jiddan ya wuce cikin mota ya jirashi
Hirar makaranta takeyi ma khadijah tana gwada mata abubuwa a system d’inta, jin ringing d’in wayarta yasa tadakata da abinda take, d’aukar wayar tayi ta shiga cikin d’aki tana amsawa
Kallon juna sukayi ita da Mama sukayi Murmushi, tare da tambayar Mama yaushe Baba zaidawo don tak’osa ta ganshi
Da sallama ta d’auki wayar, bayan ya amsa yace “pretty yaushe zaki farajin tausayinta?” “kamar yafa?”
“dukda baki ce kina sona ba yakamata ki yarda nazo kiganni”
“bazance kazo ba sai Mama tayadda”….. “toh kije kice mata ina k’ofar gidanku idan ta yarda saiki fito” ware manyan idanuwanta tayi tace
“banason k’arya fa”…… “na tab’a yimakine” Tace “a’a, amma yau kayi”…..” toh banyi maki k’arya ba idan kika fito baki ganni ba kiyi mani hukuncin daya dace dani”
“toh shikenan” tashi tayi da k’arfin gwiwar cewa k’arya yayi mata
Tana zuwa palourn ta gayama Mama duk yadda sukayi dashi, sannan Mama ta umurceta dataje, dan ita Anty Fa’iza ta kirata waya tafara mata bayanin abin ta fuskanta daga Rafeeq, tak’i sanar da’ita ne harsai sun sasanta kansu
Tana zuwa saida ta lek’a waje amma bataga kowa ba, daga cikin gidan nasu taji ance gani nan juyawa tayi ta saitin parking space don daga nan taji anyi maganar, idanuwanta ne suka sauka kan fuskar…….
_*Mrs Abdul Sule*_
[1/17, 10:48 AM] Halima Mk: ????????????????????????
*HABIBI DA’IMAN*
*WRITTEN BY*
*HALIMA MK*
*_DEDICATED TO SA’ADATU ALIYU KABUGA_*
*page131~135*
*D*a gudu ta wuce su Mama dake palour bata tsaya ko inaba sai d’akinta, jingina tayi jikin bangon d’akin tana fidda numfashi, a hankali tace “Balarabe” sai kuma ta zumburo baki tace “but aiyafini kyau” shigowar khadijah yasa tayin shuru, tace “ke lafiya kike irin wannan gudun?”
“dan Allah sister ya sunan wannan wanda suka zo da Ya J”
“wai Rafeeq kike nufi” “eh shi” khadijah tace “toh meyafaru?” shuru Ihsan tayi, jin shurun yasa khadijah tace “Ko shine wanda yace yana sonki” d’aga mata kaitayi tare da cewa
“dan Allah ya khadijah kinsan halinshi?” Murmushi tayi tace “toh nima duka yaushe nasanshi da harzan san halinshi, saidai a hankali zaki fahimci wasu daga cikin halayenshi
Bayan su Rafeeq sunyi sallar isha’e, suka tsaya a hanya sukayi ‘yan siye-siyensu suka wuce gidan su khadijah, lokacin da sukaje Baba yana palour shida Mama, su Ihsan kuma suna d’aki
Zama sukayi suka gaishe dasu Baba dake palour cike da ladabi, tare da yimasu bayanin zaibar khadijah a nan, don su zuwa gobe zasu wuce Abuja, idan yagama gyaran gidan da zata zauna zaya aiko a d’auketa
Baba ne yace “ai badamuwa Allah yakaimu lokacin”
Shuru sukayi ba wanda yak’ara cewa komai, Baba ne ya fuskanci yanason ya shiga wurin khadijah amma kunya ta hana yatashi, kawar da shurun Baba yayi yace “ya kamata kashiga kuyi sallama da’ita ku tafi kaga dare nak’arayi gashi kuna da tafiya gaban ku”
Tashi yayi cike da kunya yanufi d’akin su khadijah, Rafeeq ma baiyima kanshi kwauran baki ba wajen gabatar da kanshi wurin Baba
Lokacin da yashiga ya tarar dasu suna fira, ganin shigowarshi yasa Ihsan tabarmasu d’akin
Zama yayi kusa da’ita yakama hannunta yana murzawa, “andijanah gobe zan wuce Abuja, amma ke sai zuwa jibi zanzo in d’aukeki ko inturo driver yatafi dake”
Murmushi tayi tace “Allah yakaimu” “ameen, ice cream d’inki na palour” zaro sabuwar waya k’irar L.G yasa mata a tafin hannu yace
“nayi maki settings d’in komai a ciki, kizama cikin shiri bazaki wuce two to three days ba zanzo mutafi” itadai shuru tayi tana tunani kamar antab’a yimata irin wannan kyautar a rayuwarta, ganin zata damu kanta da tunani yasa tace
“yayana Rafeeq son Ihsan yake ko?” yadda tayi maganar da shagwaba yasa yajawota jikinshi, k’ok’arin tura hannunshi yake cikin rigarta, da sauri tace “yayana a gida muke fa, kar Ihsan ko Mama su shigo”
“Bawani abu zan maki ba, tab’a su kawai zanyi, kinga ko jiya wurin Islam kika kwana kika barni ni kad’ai”
“a’a yayana kai da Rafeeq bakai kad’ai ba”
“toh naji nidai abarni nayi wasa da kayana” tanaji tana gani yadinga murza matasu dukda ba wani dogon lokaci ya d’aukaba suka fito palour
Sallama yayi masu Baba ya wuce, ita ganin su Mama na palour yasa ta koma d’aki
Turus yayi ganin Rafeeq da Ihsan na zance yasa yace “ikon Allah kai kuma nan ka kewayo” itadai Ihsan kunya taji tashige gida batare da tayi masu sallama ba
Da Misalin k’arfe 2:00pm su Jiddan suka isa Abuja, tun kafin su shiga gidan Jiddan yace “lokaci yayi gwauraye su tashi su barmin gidana in saka matata”
Rafeeq yace “aidama munriga munyi parking mun koma barrack don munsan gorine za’ai mana shi yasa mukaima kanmu k’iyamallaili tunkafin kadawo”
“dayafi maku” tare dayin horn gate man ya bud’e masu suka shiga, dai-dai lokacin da Mujaheed shima yaturo hanci motarshi ya shigo daga bayansu
Parking sukayi suka fito, Rafeeq ne yayi gaba don ya bud’e gidan,sai Jiddan ne yatsa suna gaisuwa da Mujaheed yana cewa “Nifa so nake zuwa gobe ingama duk wani gyara – gyaren dazanyi cikin gidanan”
Mujaheed ne yace “wooo-woo Jiddan na khadijah kana wuta fa abokina” Rafeeq ya juyo yace “ina binka da fetur”
Jiddan da kanshi yagama cika yace “Ko kuma ku biyoni da motar kwana-kwana ba” dai-dai lokacin suka k’arasa cikin gidan
Sakin baki Jiddan yayi ganin komai sabo hatta pentin gidan saida aka canja, komai na palour white ne, kujerunne kawai Navy Blue sai pillows d’in da center carpet sky blue
Kitchen yafara lekawa da yake yana da girma harda d’an ma dai-dai cin dinning table a ciki komai kamar a k’asar turai, store d’in kuwa shak’e yake da kayan abincin da sai sunfi shekara suna ci
Bai ida tsinkewa saida yaga bedroom d’in khadijah, dan ya wuce yadda yake tunani
Shima komai white sai ratsin blue kad’an, gudan ma haka yake amma cikon na ukkun gadaje biyu ne a ciki, alamar d’akin yara ne
Juyowa yayi yana kallonsu danma yarasa mai zaice masu, sai Mujaheed ne yace “kada kace mana komai dan ka wuce haka a wurinmu”
Girgiza kai Jiddan yayi yace “duk wanda ya nuna k’aunarshi ga khadijah bansan damai zan sakama mashi, fatana Allah yabarmu tare” sannan ya kalli Rafeeq cikin zolaya yace “aidana sani na taho da matata”
Hararshi yayi yace “don kaji dad’in korarmu ba, toh koda kataho da’ita anan d’akin zan kwana” ya nuna d’akin khadijah
Dariya Mujaheed yayi yace “kaidai Rafeeq kashiga ukku baka da aiki sai tsokanar J”
Jiddan yace “Ko Mk sarkin rihoto bata isa ta shiga d’akin nan ba, bare kai Rafeequ”
Tsabar fitina irin ta Jiddan a ranar yakira khadijah yana cewa gobe zan’aiko a d’auketa, ita kuma tasa mashi rigimar saita cika kwana ukkun dayace, bayadda ya’iya dole ya kyaleta, ab’angarata kuwa gyara Mama tasa ake mata na musamman daga ciki har waje shiyasa ma tace mashi sai tacika kwana ukkun
Saida ta cika 3 days sannan ya aiko aka d’aukota, da zata taho Mama saida tak’ara mata wasu kayan gyaran intaje ta cigaba da amfani dasu, tare da yimata nasiha da gargad’inta kada tace zata rink’a jama mijinta aji akan hakk’inshi don kuskuren da wasu matan keyi kenan tun farkon auren su
Koda suka isa bakowa gidan, saida ko ina tsaf-tsaf, saboda yagaya mata baya tashi office sai k’arfe hudu zuwa biyar
Kitchen tashiga tafara k’ok’arin dafa masu abinci, cikin d’an lokaci kad’an ta had’a dambu shinkafa da lemon juice da yaji citta, bayan tajera komai akan dinning table, ganin har yanzu tana da sauran time kafin shigowarshi yasa tahad’a mashi lafiyarya samosa sannan tasama gidan turaren wuta, kafin nan tashiga wanka
Lokacin da tafito daga wanka taga bai wuce 30 minutes yadawo ba, tsara kwalliya tashiga yi, bayan tagama ta d’auko wani milk d’in less mara nauyi ta saka d’inki riga da siket amma sun kamata sosai, palour tadawo zaman jiran dawowarshi, kwanciyar ta kenan bisa sofa bacci yayi awon gaba da’ita,kasancewar akwai gajiyar tafi da kuma aikin datayi
Cikin baccin nata taji kamar ana shafata tana bud’e ido sukayi 4 eyes da Jiddan, Murmushi yajefeta dashi na nayi missing d’inki
“my dear barka da dawowa” d’aga mata kai kawai yayi don yadda idanuwanta ke lumshewa ba k’aramin rikitashi suke ba, kissing d’inta yashiga yi amma don dole ya kyaleta saboda kayan jikinta basu bari yasamu yadda yakeso
Janshi tayi suka wuce d’aki, saida yayi wanka ya canja kaya sannan ta zuba mashi abinci wanda yana ci yana mata santi, saida yagama sannan tafara kwaikwayon maganarshi na yadda yake fad’i mata abincin yayi dad’i, ai daganan suka fara guje guje kamar wasu yara suna zagaye palour, ganin bazai iya kamata ne ba yasa yazauna yana maida numfashi
Dare nayi saida jikinta ya gayamata dukda bai nemi hakk’inshi ba amma saida yasamu natsuwa ta hanyar romance, itadai tayima kanta alk’awari idan ya ya nemeta bazata hanashi ba, a yayinda shikuma gani yake kamar tana jin tsoro abu, hardashi ke k’ara hanashi kusantarta duk yana gani har yanzu lokacin yin hakan baiba
Har bakin k’ofa tarakoshi tana mashi Allah ya kiyaye hanya, Kallonta yayi yace “ki koma basaikin fito ba”
“Shikenan yayana” sannan ta manna mai kiss a kumatu, matseta yayi jikin bango yana kallon cikin idonta saida suka kusa 1 minute a haka sannan yace “ba irinshi nake soba” tagane meyake nufi yasa takama bakinshi tana tsotsa
Dasauri yafara ajiye ajiyar zuciya, jin kamar zai losing control d’inshi yasa yajanye bakinshi amma baidaina kallon cikin idonta ba yace
“pls khadijah yaushe zaki bani hakk’ina?” shafa kanshi tayi duk da tanajin tsoro tace “Ko yaushe ka shirya”
Zaro idonuwa yayi yace “harda yanzu?” kumatunshi taja sannan ta kashe mashi ido d’aya tace “kaje kadawo wannan daren yau naka ne”
“toh dame-dame aka tanadarmani”
“saika dawo zaka gani” haka Jiddan ya tafi cikin zumud’in dare yayi ya kwashi gara????
Kamar bayan 2 hours da tafiyarshi taji ana nocking tashi tayi ta bud’e cike da mamakin wanda ke bugawa this time a round kasancewar bata san kowa garin ba
Wata mata tagani da zata iya kiranta da tsararta a shekaru, tana bud’e mata, matar ta wuce ta zauna saman kujera tana taunar cewing gum tare da d’aura kafa d’aya saman d’aya
Sharewa khadijah tayi kamar bataga yadda take mata wani kallon baki isaba, sannan tace “sannu saidai bangane kiba” Kallonta Laila tayi ta watsar “maigidan na nan?”
Dukda bataji d’ad’in yadda take mata ba daure kawai take tana bata amsa “bayanan”
Takadda Laila ta fiddo daga cikin jikkarta ta mik’ama khadijah “gashi nan inyazo abashi”
Batare da tace komai khadijah ta bud’e takkadar, amma abinda ke ciki ne yayi mugun tada mata hankali saboda jin Laila na……..