NOVELSUncategorizedYAYANA MIJINA

YAYANA MIJINA 11-15

Aunty sarah kedin taya kika yanke haka? Wlh kawai ina yanka albasa kawai na yanke da hannu na, eyya aunty ki dinga kula plz, murmushi tai kawai wai yauu Mami ce yake ce mata wani tayi a hankali, turo kofar minal tayi da box din a hannunta, ashrim yana bayanta,.

By????Hajara Mami natty girl ????
[10/9, 10:54 AM] ????Hajara Mami natty ????: ????????????????????????????
✨✨✨✨✨✨
????????????????????
✨✨✨✨
????????????
✨✨
????
????YAYANA MIJINA 15????
Da sauri Mami ta karba ta fara wankewaw, shi kuma Ya tsaya a bKin kofa,kallan bayanta yake kamar yasan wannan kayan to a ina Ma, ohh yarinyar data maii rashin kunya, no ba Ma zai yuyu ba ace itta ba, but in itance fa, bari inga takawa yayi zuwa inda suke kafiin Ya karasa wayar shi ta Fara ringing,dauka yayi Ya fice, yana amsa call din, part dinshi Ya koma bayan Yaa gama wayar, tsaki yaja tare da fadin bari inga part Na waccan yarinyar, direct part dinta Ya nufa,.

Itta kuwa bayan sun gama treat din gurin suka ci gaba da aikin su,.

Parlor Ya shiga sai kamshine Ya ke tashi ta ko ina ga lemon a center table,tabe baki yayi yai ta buden daki dakin ta Ya nufa jakarta a kan gado sai laptop dintaaa dake charge a sucket,dauka yayi Ya kunna Allah yayi baa password, kafin Ya gama search Ya Mike Ya nufi drowar dinta, hutuna Ya gani na yan gidn su, kalla yai tayi yana murmushi kawai,.
Laptop din har ta gama search hutan ta Ya baiyaana a screen din laptop din, yana gama kallan hutunan Ya ajjiye Ya zuu gurin laptop din Ko ta kannn hutan Ma bai biba Ya fara bin ciken shi, film Ya gani kala kala, kuma duk Sun maiii, daukar laptop din yai gabaa daya Ya tafi part dinshi da itta,.

Aunty in zaki wuce ki kaiwa broz box dinshi, Tom kawai tace haka sukaii tayi har suka gama wajen 3:30 ,part dinta Ya wuce da box din tayi wanka, kallan dakin take kamar an shigo mata,to waye zai shigo miki daki, tabe baki tayi,sai da taii sallah sannnan ta dauki, first aid box din ta nufi part din nashi,.

Sallama take a parlour amma shiru, tsaki taja, juyawar da zatai taga wata laptop kamar ta ta, kuma gudu biyu ne agun, anyi connecting dinsu, kallan laptop din take,.

Da sauri ta ajjiye box din ta koma part dinta, duba gun laptop din tayi ba itta Ba labarin ta,.

Tana fita shi kuma Ya dawo daga masallaci,.

Previous page 1 2

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button