NOVELSUncategorizedYAYANA MIJINA

YAYANA MIJINA 6-10

????YAYANA MIJINA 6????

Haka suka nufi part din sai hira minal ke mata itta dai Mami bace kala ba kawai suna tafiya ne, Aunty sarah kinga yayanmu shima very beautiful just like you amma fa yayan bashi da kirki saiya dinga mana tsawa kuma yadinga yiwa yan aiki rashin mutinci wai talakawa ni kuma bana so zaki ce Ya gyara ko? Murmushi taii tare da fadin eh,tunanin take indai kuwa haka halinshi yake topa da sake anya ma kuwa xa je dashi kuwa,sannan kuma kinsan yadda yan mata ke sanshi kuwa, uhmmm kinga yayun kawayena suyi tacewa in basu number dinshi kuma in fada miki ance, Abu bashi da kirki, murmushi kawai tayi minal kina da surutu nima zaki koya mun, laaaa karki koya saboda yaya baya son surutu, murmushi tai dai dai lokacin suka karaso part din a kulle, dafe goshi minal tayi ohhh god, yaya bayanan kenan gashi ban karbo key a gun mom kuma Allah na gaji,tsaki Mami taja tare da juyawa tai tafiyarta, horn din da sukaji yasa sukai saurin juyawa,da sauri mai gadi ya bude kofar, hancin motar shi Ya danno da itta, yehhh ga yayanma,jin ance yaya yasa tai saurin juya baya dan bata San ganin fuskarshima,.

Hade raii yayi a cikin motar kasancewar Ya gansu a bakin kofar ko ba, a fada maiba Ma yasan ittace, da sauri minal taje kusa da motar dashi, zuge glass yayi, yaya welcome, kaga Aunty mu can, mtwssa ce miki nai inda bukatar ganinta ne? Sorry yaya but you are lucky, kallanta yayi alamar tabar mushi gurin, sorry broz key zaka bamu, tsaki yayi tare da mika mata keys din da sauri ta karba tabar gurin, yana mota har suka bude suka shiga, tsaki yaja tare da fitowa Ya nufi wata kofar Ya sa key Ya shiga,.

Babba gidane Dad dinta Ya kashe kudi sosai hakama mom dinta dan sunaji da yar tasu, kallan ko ina tayi, wata kofa ta gani a rufe, minal ce tai magana wannan kofar part din yayana kina shiga zata sadaki da parlour shi, murmushi tai tare da fadin OK Na gane, to Aunty zan wuce in barki ki huta, OK kawai tace,.

Kallan gida taci gaba dayi, stairs ne a gabanta Ya mike, juyawa tayi tabi wani corridor, taga wata kofa kitchen ne, sai store a kusa dashi, murmushi tai tare da fitowa, wani fun ta nufa, babban dining yai mata welcome da fridge a gun, sai gefe wani daki ne,.

Stairs din ta nufa, dakuna ukune a right hand dinta, daki biyu left hand dinta sai wani a tsakiya wanda ta tabbatar nata ne, turawa tayi tare da bismillah ta shiga, wowww ta furta tare da fadin love you my parents, babban gadone na Gani na fada sai madubi dayasha kayan kwalliya sai sif, da side drowers, sai kujera ta hutu da plazma TV,. Ajjiye jakarta tayi tare da cire mayafin ta nufi toilet tayi wanka, sannan tai shiiriin magarib ta sa kayanta ta zauna a sallaya tana lazumi,.

By????Hajara Mami natty girl ????
[10/3, 9:39 PM] ????Hajara Mami natty ????: ????????????????????????????
✨✨✨✨✨
????????????????
✨✨
????
????YAYANA MIJINA 7????

Da sallama Ya shiga part din iyayen nashi suna parlour suna xaune, Mom ce ta amsa tare da fadin ka dawo son? Eh mom, Dad sannu da dawowa, yauwa Amman Abubakar kasan baka kyata bako (real name dinshi kenan )yanzu kasan yau zamukawo Ma matar ka amma tsabar rashin mutinci kasa kafa ka fice ko? Kayi hakuri Dad Wlh naje wani uzurin ne, wanne uzuri da Ya wuce ka tsaya kaga wace matar ka, Abubakar ka kiyayi duniya, in kabi a hankali maye duniyar yau in kaine wataran ba kai bane, wataran saidai kaji ana DUNIYA LABARI(NOVEL DINA NA FARKO KENAN )Dan Allah ka rike matar da da amana, insha allahu Dad,a ranshi kuwa cewa yake ta rike kanta da amana daii, Mom ce ta fara magana, Dan Allah alhaji kabi yaronnan a hankali kun mishi dole yabi sai kuma ka sashi a gaba kana mai fada aiba haka ake ba, eh Lallai Ya tabbata ke kike zugashi To Wlh ki kiyayeni luba, a nidai gaskiya nake fada kuma yarinya dole taimun biyayya in taki ta gane kurenta tana kaiwa nan tabar gurin, oho IN Ki riketa tsakani da Allah kinyiwa kanki in kuwa baki riketa da Allah ba zaki gani ai kema kina da yaya mata,.

Kai kuma ina baka shawara karka biyewa mahaufiyar ka Dan Wlh kai zatakai ta baru ni Ba ruwana, sannan ka kula da matar ka, kamaje ka dubata? Aa dad dama wai so nake sai yanzu Tom kaje sannan kuma ran Monday xata fara zuwa lecture abu makarantar kenan,ka dinga kula da itta, Tom Dad bari in wuce,.

Yau ake yinta indai har saina dubata ai kuwa saidai ta mutu, dolema inja mata kunne karta nuna ni mijinta mean skull Karma ta nuna ta sannni, amma taya danni Ba shiga part dinta zanyi ba, yauwa idea zanba minal ta kai mata,.

```washe gari```

Da asubata ta tashi tai sallah tai azukar sannan ta kuma bacci ba itta ta farka ba sai 10:00 kasan cewar yau asabar,wanka tayi, sannan ta fito tasa atamfa tai light makeup, sannan ta fito kitchen ta hada break iya cikinta tunda bata ga mujin nata ba bayan ta gama ta dauki hijab dinta ta nufi part din su mom,.

Suna parlour mom, mami minal, da sallama ta shiga minalce ta amsa, ina kwana mom ?daban kwanaba xaki ganni, bakinta taja tai shiru, minalce ta gaidata,ta amsa, Mom dad bayanan ko, oho Ban saniba, ke barifa kiji nifa bana san kini bibi kinaji banza mai halin uwarta, sannan kuma ke zaki dinga mum gyaran daki daga yau, kafin in sake nemo miki wani aikin, kuma yau zaki fara tinda nasan har yanzu ba,a zama mace ba, inma an zama nasan kwai daya za, a ajjiye mana tunda gado ne hakan aii, itta dai bace komai ba, mamice ta amsa mom kina nufi su basa haihuwa? Eh mana daga daya basa karawa, tab Ai kuwa mudai munasan ganin baby’s din broz ba daya ba, yo banda abunki mamina ai saidai wata ta ajjiye mana yara amma Ba wannan Ba,. Minalce ta amsa, Aunty muje kiga dakina, murmushi tai tare da mikewa dan ta gaji daa jin maganganun nasu,.

By????Hajara Mami natty girl ????
[12/27/2016, 4:50 PM] Queen Hakeey: [10/6, 4:45 PM] ????Hajara Mami natty ????: ????????????????????????????
✨✨✨✨✨✨
????????????????????
✨✨✨
????
????YAYANA MUJINA 8????

Dakin minal suka wuce, Aunty sarah saifa kina hakuri mom dina haka take amma watarana zakiga ta fara sanki, mami Ma halinta ta dauko amma itta wannan Ba matsala bace zan iya ganar da itta, abun yaba sarah mamaki wai ace Ya tafi uwa hankali kodan ba wani abun mamaki bane,uhmm minal kenan inane dakin mom din, eh muje in nuna miki, haka suka fito sai surutu minal ke mata har suka karaso Sakin mom din, Aunty ga dakin ni zanje parlour nasan yaya Ya kusa zuwa yanzu, to adawo lafiya,.

Kallan dkin tayi Ya hadu komai a gyare amma wai ake cewa ta gyra itta bataga wani abun gyara anan ba,.

Da sallama Ya shigo parlour, aa dana ka tashi? Eh mom ina kwana? Lafiya qlau son, Mom ina breakfast dina? Dining tamai nuni yanaci su minal namai surutu,.

Xama tayi a dakin ta duba nan ta duba can har ta gama abin da zatai,, fitowa tayi tare da jawo kofar, dai dai lokacin mom din ta hawo saman, banza kallo ta watsa mata, na gama mom ni zan wuce part dina, uhmm sannu mai part To bacan din zaki ba kije kitchen ki fara shirin abincin rana, abincin rana mom ina ganin lokacin yayi kusa yanzu 11:00fa nadai fada miki kar ki sake kibar part dinnan har sai kinyi abincin rana tana kaiwa nan ta wuce, tabe baki tayi wannan matar fa saina nuna mata my true colors bata san koni wace ba laifin wani Na shafar wanine, wata zuciyar ce tai saurin ddakatar da itta, aa sarah kamar uwa take agunki watarana sai labari, haka ta sauko ksa dai dai lkacin ashrim Ya gama breakfast ya fice,.

1 2Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button