NOVELSUncategorizedYAYANA MIJINA

YAYANA MIJINA 6-10

Tafiya yake yana danna wayar shi cikin rusunawa mai badawa flowers ruwa yai kasa yana kwasar gaisuwa inda ruwan ya fantsala a jikin takalmin ashrim, da sauri Ya kalli tsohun mutumin, Dan Allah kayi hakuri yaronnan tsautsayine, tsaki yaja tare da mikamai takalmin wai Ya wanke sannan yaja kujerar dake gurin Ya zauna, cire takalmin Baban yayi Ya nufi fanfo,.

By????Hajara Mami natty girl ????
[10/6, 4:55 PM] ????Hajara Mami natty ????: ????????????????????????????
✨✨✨✨✨✨
????????????????????
✨✨✨
????
????YAYANA MIJINA 9????

Tun daga nesa ta hango baba yana wankin ta kalmi Ya sai wani dirjewa yake makar wani mota, karasawa tayi, ina kwana baba? Murmushi yai tare da fadin lafiya, Baba lafiya kake wanke takalmi haka? Eh mai gidane danma nayi sa,a cewa yayi in wanke ba korata yayi ba, murmushi kawai tayi tare da fadin kawo in tayaka, aa barshi kinji, Ba musu kuwa ta barmai, yana gamawa Ya wuce in yake, kamar yadda Ya cire haka Ya mayar mai, itta kuwat Tana gefe Tana ganin ikon Allah itta dai kawai taga bayan mutun amma bataga fuskarshi ba,tana mamakin irin wannan hali Na wasu masu kudin kamar sarakai, tabe baki tayi tacigaba da zagaye gidan,gerden taje ta zauna Tana kallan wadda ake wakaranar da aiki a gidan, sai wajen 12:30ta nufi ciki tai musu girkin sannan ta wuce nata part din,.

Haka tai tata Xma a cikin gidan ko sau dayabata taba haduwa da ashrim ba, amma sunayin sabani sosai,.

Yau Monday da wuri ta tashi Tana da lecture na 10:00 kafin 9:30ta gama komai sannan ta murza key din motar ta sai Abu,.

Shi kuwa ashrim sai wajen, 10:00ya tafi Dan yana lecture,.

..by ????Hajara Mami natty girl ????
[12/27/2016, 4:50 PM] Queen Hakeey: [10/7, 7:13 PM] ????Hajara Mami natty ????: ????????????????????????????
✨✨✨✨✨✨
????????????????????
✨✨✨✨
????????

????YAYANA MIJINA 10????

Parking motar tayi ta fito Tana kallan schools,school din ta hadu komai yayi kuwa yana harkar gabanshi,.
Jakarta ta dauka da phone dinta sannan ta Fara tafiya, department na mcb take nema,.

Da sauri tasha gabanta dan sarah saida ta tsorata, hiii kema new ce nima haka department na mcb, ance yau prop ash ne zai dauke mu first lecture kuma a hall na 3 by the way sunana hanifa, tunda ta fara zuba sai yanzu tasa pullstop, shiru sarah tayi tana kallanta da gani tana da surutu abinda baya gaban sarah kenan, hiii bakice komai ba, OH sorry sunana Aisha Amman ana cemun sarah, wowww nice name should we go? Yes, but amma hanifa ke waa fada miki wai wama kikace professor ash shine xaima mana lecture yau sannan kuma bshi da mutunci duk a ina kika ji wannan, Mika mata hannu tayi tare da fadin mu gaisa Dan Allah kina jaaaa Na dauka baxaki mun wannan tambayar ba, yayuna anan suke makaranta soo sunsai komai game dashi kuma in fada miki Ya hadu, Dan har fada ake a kanshi, tabe baki sarah taii,basai ka shiga harkar mutunba tukun zai rainama hankaliba, uhmm kedai ki kiyaye, dai dai lokacin suka shigo hall din, a cike hall din yake kana gani kasan yan farkon diba ne ana zumudin skull kafin kaii Ya dauki zafi sai wani jijji dakai kuwa yake ,.

Guri suka samu suka zauna, hanifa sai zuba takewa sarah itta dai saidai tace uhmm eh, aa, wata kyakykyawar duburwa ta nufu inda suke zaune, sallama tai musu tare da Xama sannun ku, sunana hakeela, zaku iya cemun Hakeey, a garinnan nake da xama, kuma ba, a hostel xan zaunaba, (uhmm fadi ba a tambayta ba)mika mata hannu sukai suka gaisa sannan suka fada mata sunan su,..

Hall dinne yai shiru kamar Ba mutane a ciki kamar ba daxun suka cika hall din da surutu ba, jin hanifa tace woww yasa sarah dagowa, yaci fararen suit, farin cover shoe, sai gashin kanshi dake kwalli, taku yake yana waya gaba dayaa har Mazanma sakin baki sukai ,inda wasu yan matan ke gyara mayafi, ana gyara hudar fuska,.

Jufitan na hall din Ya hau Sannan yace tsaya jikin speaker din, cikin harshen hausa Ya fara magana, duk danasan wasun ku Sun iya turanci amma bari in muku a cikin harshen hausa saboda wasu a cikin ku are illiterate basu canci Xama anan ba kawai kaface ta kawo su, in ka bibiya basu wani iya English ba any way, ku sabi a skull dinnan you don’t know my rule and regulations, OH kuyi hakuri ku bakine sabusan dukata saboda dole in sanar daku,inna shigo lecture ba surutu in kana so kaji To in bakaso zaka iya fita sabida muddin na kamaka kana wani abun da ban gaskiya zan kuri mutun innace zan kuri mutun bazai kara shigo mum hall ba,.

Previous page 1 2

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button