NOVELSUncategorized

YAZEED 101-105

❤❤❤❤❤❤❤❤❤
❣❣❣❣❣❣❣❣❣
❤❤❤❤❤❤❤❤❤
               *YAZEED*
❤❤❤❤❤❤❤❤❤
                     Na
          Hapsat. Musa
       (Hapsy Baby)

®
_PURE MOMENT_ _OF_ _LIFE_ _WRITES_

P.M.L

101_105

Daka’rfi  Yazeed yajowata tafada  Jikinshi  matseta yayi manta Abinda tayimashi yayi
Yadinga shakar tureren Jikinta

Tureshi tayi daga Jikinta
“Meye Haka
Mswwt”
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Tajuya tashiga Part Dinsu
Yazeed yana tsaye Har tashige
Kama Rigarshi yayi yana mai sinsina Kamshi turerenta
Saiga Yazeed da Lumshe idanuwa.

Muneera tashiga Kuwa cire Kayan Jikinta tayi cike da tsanar su  wanka tashiga tadinga darja Jikinta don tahada jiki da Wadda tafi tsana A Rayuwarta.

Yazeed Kuma juyawa yayi yakoma D’aki Yafasa zuwa inda zaya zarya yafara yi
“Wayyo ni Yazeed nacuci Kaina yau Ga wadda na wulakanta Lokacin D’aya Allah ya jarrabaceni da Wata irin Kaunar ta wadda bazan iya Fadin Adadinta ba
Wace Hanya zanbi tasoni tasake dawowata Matata Ka’ro na biyu.”

Admission yafito  Wanda zaibasu Damar tafiya  Karatu a university
Amma Kash!!    Muneera batasamu Abinda takeso ba
Sai Akasin Haka
  wato Karatu Jarida,(MASS COMMUNICATION)
Bataji Da’di ba Dady yace tayi Hakuri kawai
Itakuma   Ayman Department Computer science
Dama tace Jiran  Ayman zatayi
Sai Shirye Shiryen RestigationAke AFara Dau’kar Lectures.

Zaune suke Falo  Da daddare  da Dady sai Mimi
Ayman da Muneera
Dady yafiddo Key din Mota
Mi’ko Masu yayi
Ayman tayi Kar’af ta Amsa
“Dady Key din waye.?”

“Nakune sai Adage Ayi Karatu sosai”.

“Wow  My Dady mungode.”

Muneera tace “Dady Mungode Allah saka da Alkairi.”

Mimi tace “to Banda Tukin Ganganci.”

“Insha Allah.”

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Dama Dady yasa Akoyamasu tuki saboda school sai Gashi Yanzu yayimusu kyauta motadasun dinga tafiya da itah

Yazeed ciwon so Yafara Kamashi na Muneera office tunanin ta Gida tunanin ta
Kodayaushe yarasa ta yadda zai bullo mata
Yarame har yadan bani tausayin Amma kada’n.

Duk Abinda yake Muneera batada lokacin shi
Ko Kallo bai isheta ba.

Yau su muneera Anata Do’ki
Gobe zaa Fara dau’kar lecture
Kwance take bisa gado Kaka
Tana waya da Janan gobe itama zataje
Tanagamawa bacci yadau’keta.

Yazeed  Kuma yaduba baiganta yaganta koyaji Da’di kodako zaginshi zatayi
Bangaren Kaka yashigo.

Kaka kuma tashiga Bayi
Zama yayi Bisa kujera
Yakurama Muneera dake Bacci cikin Kwanciyar Hankali.

Saiyaga Kamar murmushi take
Wani Abu yana fizgarshi kamar maggana.

Kaka ce  tafito

“Ahhjh Yazeedu yaushe  Kashigo?”

Keya yashiga Susa “yanzu  nashigo.”

Ganin  Kaka zata Ganoshi yasa mi’ke yafita.

         WASHE GARI

Yau su Muneera zaa Fara dau’kar lecture An shirya Muneera cikin Atamfa batiq Pink And Ash  sunyi kyau sosai Masha Allah
Sunfito domin breakfast
Yazeed yana da’goidanuwanshi muneera yafara Arba wani Tari ya sar’keshi
Muneera watsa mashi Harara tayi
“Morning Dady
Morning Mimi”

“Antashi lafeeya”

“Lafiya lau”

Dady yace “Lafiya Yazeed tari yasarke ka?”

“Lafiya lau”

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Nan sukayi breakfast suka mi’ke suka gaido Kaka
Sai

   
KADUNA STATE UNIVERSITY
(KASU)

Su Muneera sunshigo school
Bugama Janan tayi itama gatanan zatashigo
Kowa yanufi department dinsu

Yazeed keta zarya office Dinshi

Zance zuci yake
“Rayuwata takusan shiga matsala ciwon zuciya zai Kamani wadda nakeso babu wadda ta tsana Kamata
Wane Hanya yakamata nabi tasoni
Itace Muradin Raina.”

_Nace Yazeed Kamanta_ _Jumallah ce wadda Kakira_ _Bagidajiya yar Kauye Jahila_
_Wadda bazaka taba so ba_

.Luv my Fans????????

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button