NOVELSUncategorized

YAZEED 111-115

❤❤❤❤❤❤❤❤❤
❣❣❣❣❣❣❣❣❣
❤❤❤❤❤❤❤❤❤
                 *YAZEED*
❤❤❤❤❤❤❤❤❤
                        Na
         Hapsat  Musa
(Hapsy Baby)

*Pure moment  of life writes*


P.M.L.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
111_115

Ayman ce da Muneera zaune Falo yau ka’rfe 4 ;pm 
Suka dawo daga school
Muneera sanye take da wata Riga Kir’jinta Duk ta matseta Ga Kanta yasha gyara Babu dan’kwali Bisa Kanta  Kan sai sheki yake. 

Yazeed tashi yayi daga office dama yau babu Abinda ya Aikata office din saboda tunanin   yadameshi 
Kanshi keyimashi ciwo sosai
Jikkarshi yadau’ka
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Yanufi Hanyar waje domin tafiya Gida sectary yarshi yaba key din yafito
Yashiga Motar shi yanufi Gida.

Lokacin Kuwa Ayman tashiga ciki Muneera Kuwa Bacci yadau’keta iskan Fanka yana Bugunta rigar tatare cinyoyinta wajen.

Daidai lokacin Yazeed yayi parking Din’ motarshi yashigo Falon din’.

Yanashigowa Babu kowa Falon Kamar Ance Yajuyo 
Suman  tsaye Yazeed 
Matsowa yayi kusada Muneera yakuramata idanuwanshi  ga gashin ta Duk ya rufe Fuskar ta 
Kafufuwanshi yaji yakasa Daukar shi
Kusada ita yazauna
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Gashin dayazomata da Fuska yashiga  gyaramata
Gyaramata yayi
Yadawo kujerar da Facing din Muneera
Yakuramata Manyan idanuwanshi.

“Yazeed!! Yazeed!!!!”

Firgit yajuyo “mimi”
“Tunanin mekake Haka inayimaka Magana  Bakajini ba.?”

“Babu komai Mimi Aikin office ne yayiman Yawa.”
“Allah yataimaka to.”
“Ameen.”

Ya mi’ke yasabi Jikkarshi yanufi  Da’kinshi.

“Muneera!! Muneera!!!
Tashi marece yayi babu kyau Bacci da marece.”

Mi’ka tayi “wallahi Mimi nagaji banma sadda bacci ya dau’ke ni ba.”
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Tashi tayi tanufi Da’kinsu.

Yazeed yanashiga Fada’wa yayi Bisa Gado ko takalman Kafarshi be cire Hawaye yaji suna biyo mashi Kunci
“Nayi Nadama  Arayuwata wadda na wulakanta gashi Allah ya jarrabeci da kaunar ta A zuciya wayyo ni.”

“Wai  Hafsat meke Damun Yazeed ne naga ya rame ne ?”
“Wallahi Dadyn Yazeed bansan Abinda kedamunshi ba Kullum yana cikin Tunani Dana tambayeshi sai yace Man Aikin office ne yayi mashi yawa.”

Muneera dake gefe itada Ayman tabe baki kawai tayi tacigaba da latsa wayanta 
Domin ita kar su fahimci tayi mashi muguwar tsana da 
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Inhar Ana Maganar shi zata bar wajen.

“Yazeed!!”

“Na’am Dady”

“Meke damunka kwanan kaga yadda karame Kuwa meye damuwarka miminka tafada  data tambeyeka sai kace Aikin office shine Damuwa?”

Yazeed Sosa Kai yayi
“Dady Aikin office yayiman kullum Ina cikin Aiki shiyasa.”

“Shikenan Nadau’ka kanacikin damuwa ne.”

Lumshe Idanuwanshi Bugun zuciyar shi Yakaru  Kamshi turerenta yaji Kawai yashaidata itace ketafe  

“Morning dady
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Mimi morning”

Ya’yan’ Dady  Har kunshirya ne?”

“Eh dady.”

“Amm Yazeed zaka mi’kaman su school Jiya motansu yasamu matsala yanzu zankira Bakanike yazo yadau’keta.

” OK Dady babun damuwa”

Muneera daure Fuska tayi 
Data Hali Kotayi musu da dady dahaka zatace bazatajeba.

Sunagamawa suka mi’ke 
Domin tafiya school
Wajen suka fito
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Ayman tashiga Gaba 
Muneera tana Baya
Har suka Hau titi Muneera tana Kallon wajen shikam Yazeed cikin Madubi yanata satar Kallon ta.

Harsuka iso school
Bai ida parking ba Muneera ta Bud’e Marfin tafito.

Yazeed Kuwa Girgiza Kai kawai yayi Ayman ma tabude tafita.

Kullum ciwon son Muneera Kara yawa yake cikin zuciyar Yazeed  bayadda lokacin komai sai na tunaninta.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Kusan kullum Kuma ya kwanta Bacci sai yayi mafarkin suna soyayya da. Ita

Zaune yake office yakasa komai
Tunanin Muneera yafara
“Yau sai nafadama Muneera sirrin zuciyata kodako zata yiman wulakanci da baatabayima kowa ba
Kaiconi ni Yazeed yau nake Azabatuwa da son ta wadda ko da Raudha bantaba jinshi ba.”

Lokacin tashi yayi yahada komai ya mi’ke yau sai yafadama Muneera domin jiyake zuciyarshi Kamar tafito.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Lokacin Kuma Ayman da Muneera suna zaune Suna duba Hand out  suna Kara Nazari.
“Mimi Kuma taje Gidan Wata Ka’nwarta data Haihu.
Yana shigowa ya iske su
Tambayar  Ayman yayi 
” Keh!! Ina Mimi?”

“Taje Gidan Aunty Fati tahaihu.”
“OK jeki gyaraman Da’kina”

Mi’kewa tahau sama tagyramashi.

Muneera zata mi’ke tabar Falon jitayi An rike Hannuta.
“Malam lafiya zaka ri’keman Hannu sake ni.”

“Muneera!!!!

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button