NOVELSUncategorized

YAZEED 31 – 35

❤❤❤❤❤❤
❣❣❣❣❣❣
❤❤❤❤❤❤
             *YAZEED*
❤❤❤❤❤❤
            ©Na 
            Hapsat Musa
            (Hapsy baby)

®
“`PERFECT“““WRITERS“““F
ORUM“`

P.W.F.

31_35

NAGODE DA KAUNARKU MASOYANA AKODAYAUSHE BANI DA BAKIN DAZAN FURTA IRIN SON DANAKE MUKU DA BAZARKU NAKE TAKA RAWA NAGODE NAGODE
LUV YOU ALL DUK INDA KUKE❤❤❤❤

Zumbur!! Yazeed yamike cikin rudewa yace “Dady ni Yazeed za’a daura ma Aure Auren kuma da Kamar yarinya yar Kauye dakikikiya”….

Wani Mari yaji da Fuskar shi
Cikin Fushi Dady yace ” Bane Neman shawara nake Gareka Yazeed Abinda nayi niyya da kuma Alkwalin damukayi da dan uwana sai nacikashi”

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Itakam Jummallah suman zaune tayi Aure za’a daura man da wannan dan Birnin wadda kullum Fuskarshi Babu Murmushi Ko kadan
Duk Cikin ranta take wannan maganar  Dady taji yakatseta
“Muneera Nasan ke bazakiyi Gardama da umurni na ba ko”

Jumallah sunkuyar da Kanta kasa kawai
Tayi 
Yazeed jiyake Kamar ya Makareta ta Mutu wata fitananar tsanar yaji yanabin Dukkan ilahirin Jikinshi.

Murya dady yana cewa “Inna Bari nafita naba malam lawali asiyo Goro da Alawa Bari naje yajuyo wajen Yazeed inkadama Kaje inbakadama Karkaje Aure dai ba fashi”

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Yajuya yafita daga cikin Gida Kaka Jan Hannu Jumallah tayi suka shiga D’aki

Yazeed Kam idanuwanshi sunja wani Launi tsabar Bala’,i
Juyowa wajen Mimi
“Mimi bakijin Abinda yafada wai
Wannnan karamar yarinya yar Kauye Dakikaya ita zai Auraman”

Mimi maida numfashi tayi tace”yazeed Nidai Babu Abinda zanfada Face Kabi zabin Maihafinka  Kuma bijire mashi zakayi ga Hanyanan”
Jan Hannu Ayman tayi suka shiga ciki Da’kin
Daakabasu masauki

Yazeed wasu kwallan takaici yaji suna zubomashi Daga Fuska “Ina namiji za’ayiman Auren dole kuma da yar kauye karamar yarinya wadda batasan Komai na boko” Bango yakaima Naushi
Nace Bissanu  Yazeed Kamar za’,a daura maka Aure da dodoniya

“Jumallah nasan ke yarinya ce mai biyaya A nagaba dake Auren da Kawunki zai maki nasan bazai taba cutar dake da dan’uwanki zai hadaki kinji kidaina Kuka”Jumallah babu wadda take tunani sai Tanimu tasan Son dayakemata itama tana sonshi Gashi yanzu za’a dauramata Aure dawani bashi ba

Dady yana isa masallachin Kauyen yaga Babu laifi munatane Ancika 
Nan Dady yazama wakilin Jumallah Malam lawali yazama wakilin Yazeed
Aka daura Aure 
Akan sadaki 20k wadda Dady yabayar dasu.

Nan Akara raba Goro da Alawa Anatayima Dady Murna
Har taro ya watse

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Dady cikeda da Murna yanufo.Hanyar Gida Yau Burinsu yacika shida Dan’uwanshi
Sun Hada ya’yensu Aure
Cikin Farin ciki yayi sallama yashigo

” Inna!! Inna!!!
Ya burin mu ya cika ga sadakin Muneera” Mika matayi Fuska cike  da farin ciki

Yazeed dake D’aki kwance Mimi sai Kallon shi take yana zarya shigowar dady da Abinda ya furta Yaji miyau Bakinshi Yakafe  

“Ni Aka daurama Aure da wannnan jahilar yarinyar yar kauye”.

 Girgiza Kanshi yayi kawai

Mimi Jan Hannu Ayman tayi suka Fito waje sukabarshi D’akin

” Hafsat”

Na’am Dadyn yazeed “

Inafatan Anhada Komai sai tafiya KO?”.
“Eh Munhada”

“Inna kema kin hada naki”
“Eh”

Domin Dady yace tunda yanzu batada Kowa garinan zata Komacan wajenshi 
Itama ta Aminche domin wadda zata zauna Domin ita 
Itama garin zata Bari

Jumallah tafito durkusa tayi Har Kasa 
“Kawu Ina Neman Alfarma
Zanje nayi Bankwana da Aminiyata”

“To karki Dade Kinji ko kinga Rana tayi”
Tace “To”

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Dausari tamike tafita Gudu Gudu tana Haki ta shiga gidan su Indo

“Jumallah!”!!
“Na’am Indo”

“Lafiya kalau naga kina Gudu”

Sharrrr Hawaye  suka zobon ma Jumallah 
“Nazo Muyi bankwana”

“Inazaki?”

Fashewa tayi da Kuka 
Cikin Kuka ta fada Mata

Cikin tsoro indo tace “Yanzu da wannan dan birnin na Gidan Ku Aka daura miki Aure Wadda baka Ganin far’ashi”

“Indo inkuhadu da Tanimu kicemashi yafeman kifadamashi
Allah yakaddara saduwarmu”

Rungume juna sukayi suka Fashe da Kuka gwanin tausayin sun jima suna Kuka da kya’r suka rabu suna waiwayen Juna 
Dagudu Jumallah tadawo
“Kifadama Tanimu kinji indo yatayani Addu’a”
Haka suka rabu suna Kuka.
Dasauri  tanufi Hanyar Gida
Tanazuwa  ta iske duk sunfito ita kadai suke jira
Wani Mug

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button