NOVELSUncategorized

YAZEED 36 – 40

❤❤❤❤❤❤
❣❣❣❣❣❣
❤❤❤❤❤❤
          *YAZEED*
❤❤❤❤❤❤
                Na
           ©Hapsat Musa
               (Hapsy Baby)

“`PERFECT“` “`WRITRES“`
“`FORUM“`


P.W.F.

36_40

Jumallah cikin mota Hada Kanta tayi da kafufuwanta Kuka ne kawai Tasan Zaman ta da Yazeed Sai Allah 
Domin tasan tsanar tadayayi
Tatuna lokacin farkon zuwanshi Gidansu Babu Abinda yahada dashi sai Mari Gashi yau shi zatayi Zaman Aure dashi ba taninmu ta wayyo Allah

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Yazeed Kam basai nafada muku Halin dayake ciki ba masu Karatu  Abinka dama da miskili Fuskar nan tashi babu Murmushi zuciyar shi jiyake tanawani  daci daci
Wai da wannnan yar kauyen
Karamar yarinya Aka daura man Aure
Badayarda taba  wasu kwallah takaici yaji suna niyyar zubomishi

            
             *_KADUNA_*

Allah yakawosu Jumallah lafeeya cikin Garin Kaduna.
Unguwar Sarki suka shiga inda  Dady yake da Gidanshi
Gate man yabudemasu Gida Fuskarshi dau’ke da fa’raa
Sukayi parking suka fito
Ayman tariko Hannu Jumallah tayi suka nufi ciki
Kaka da Mimi suma suka shiga ciki
Ganin Gidan yadanyi Kura ne 
Mimi da Ayman suka gogeshi nan danan suka gogeshi yayi kal.

Mimi ce tajuyo wajen Kaka
“Inna Bari nashiga cikin nagirka Mani wani Abu”

“Tou Hafsatu”.

Dady yace ” Inna Kan Akagama Muje na nunamiki Bangaren ki kika kayanki”

Tashi sukayi Harda Jumallah
.
Shikam Yazeed Aidama ba’a magana tuni Yahaye  Nashi Bangaren 

Dady  yashiga da Kaka bangaren ta D’aki dayane ciki da Falo sai toilet   D’akin tsaf tsaf Nan taaje Kayanta suka fito

Yazeed yanashiga  Kayanshi Kawai yacire yashiga toilet 
Shower yasaki Ruwan
Da kanshi  kowayaji sanyi ruwa cikin zuciyar shi
Akan wannnan Auren Bagidajiyar  daakayimashi
Saida yagaji donkanshi sannan
Yarufe yafito
Yana fitowa wayarshi daya Jona chaji tafara tsuwwwa

Dau’ka yayi Raudha ce yagani
“Hello”
.
“Haba My Yazeed kasan Halin danashiga dalilin rashin jin muryaka kuwa  
 Kamanta Dani wajen one week kullum switch off”

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
“Sorry My Baby nayi rashin lafeeya shiyasa nakashe wayana”

Kuka tasakarmishi “Kayi rashin lafeeya Amma bazaka fadaman ba”

“Kiyi Hakuri”
Nan yararasheta tayi Hakuri

Ayman ce taturo kofar
“Yaya Yazeed kazo inji 
Dady”

Kwatsamata tsawa yayi ” Ganinan zuwa”
Dasauri Tabar D’akin.
Tasauko

“Dady gayanan”

Kusada  Jumallah tazauna

Can Ga Yazeed Yasauko yanata Kamshi turere Fuskarshi Tamke 

Wuri yasamu yazauna “Gani
Dady”

“Yazeed”
” N’aam Dady”

“Ga Amanar  Muneera nan nabaka dafatan zaka Kulaman da itah kamar yadda  Dan’uwana yabarmanan”

“Amshi nan key nayamikamashi
Makullan Bangaren Dana gidana nace bazan baka sai kayi Aure”

Hannu Yazeed yamika Ya Amsa
“Muneera yanzu komai da komai  Ikon ki yakoma ga Mijinki dafatan zaki Kasance mai biyaya Gareshi”

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Jumallah sunkuyar dakanta Kasa kawai tayi Gabanta  yanata Faduwa

Mimi tace “Dadyn Yazeed Anbari Akwana biyu Angyara Bangaren Anyi share share
Ko”
Dadyn yace “Shikenan”

Yazeed mikewa yahaye sama
Fadawa yayi Bisa Gado wasu kwallan takaici
Yaji suna zuba daga Fuskarshi 

Yazaayi yayi zaman Aure da wannan Bagidajiyar yar Kauyen..

Hmmm Yazeed kenan…..

????????????????????????????
       Luv you my Fans
 ????????????????????????????????????????????????????????????????????

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button