YAZEED 41-45
❤❤❤❤❤❤
❣❣❣❣❣❣
❤❤❤❤❤❤
*YAZEED*
❤❤❤❤❤❤
© Na
Hapsat Musa
(hapsy baby)
PERFECT WRITES FORUM
P.W.F.
41_45
yazeed Kam birgima kawai yake Bisa Gado sai kace Karamin Yaro zuciyar tana wani tafarfasa.
~2dys later
“Jummallah ki kasance mai biyaya ga Mijinki kinjiko
Karki yarda kiyimashi
Rashin kunya duk nasan bahalinki bane Rashin kunya”
Jumallah dai shashekar Kuka kawai take Fadawatayi Jikin Kaka tafadatare da Kara fashewa da wani
Kuka
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Kaka cikin sigar lalalashi tace “ki Haku’ra da wannnan kukan Kinji
Taso Muje Kawunki na Falo yanajiranki”
Jan Hannu Jumallah tayi suka Fito falo
Mutumin nahango readers Fuskar nan tashi Kamar tayi Bindinga Daure
“Inna Har kunfito ne”
“Eh”
Samun wuri sukayi suka zau’na
“Tom Yazeed ga matarka nan Karike ta Amana yar’uwarka ce Kasani karka Musguna Mata ko kada’nkanajina
Naji wani Abu badaidaiba
Ranka zai matukar Baci”
Mimi ma tace “Yazeed don Allah ka kula da Jumallah kaji KO”
Dady yajuyo wajen Kaka
“Inna babu Abinda zaki ce”
Tace “babu Allah yayimusu Albarka ya Albarkaci Auren”
Dady yace “tom Yazeed dau’ki matarka Kutafi sai dasafe”
Yazeed mikewa yayi gaba
Daddy yace “bazaka jirata ba “
Tsayuwa yayi Almun yanajiranta
Jikin sanyi tabi bayanshi suka tafi
Kaka Kam girgiza Kai tayi cikin ranta tana tunanin zaman wannnan miskilin Mutum nan da Jumallah
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Ayman ce tataso tazauna Kusada Kaka
.
“Kaka tunanin Jumallah kike zandina debemaki kewarta”
Kaka murmushi tayi kawai
Hango Muku mutumin nayi shida Jumallah suna tafiya zuwa bangaren su
Yadda Kukasan batare suke
Bud’e Ko’far yayi yashiga ko tankan jummallah bebi tankamaba
Yashige.
Jumallah waige waige tadungayi Kujera tahaye tana waige_waige
Wani sanyi taji yana bugunta
Takurewa tayi cikin Hijabin dake Jikinta tanan zaune gyangyadi yafara dibar’ta
Kinshidawa tayi Jikin Kujera tare da takurewa cikin Hijabi
Bacci mai nauyi yadauketa
Yazeed yana shiga nashi bangaren wadda yasha gyara komai na more rayuwa dama Akwaishi jiki
Toilet kawai yashiga yawatsa Ruwa yazura kayan bacci yahaye gado ya manta da wata Abu jummallah
(Allah sarki Jumallah????)
{{{ WASHE GARI))))
Yazeed yatashi cikin shirin tafiya office su Malam Yazeed ko Hutun Amarci baa dau’ka ba
Cikin shiri yafito Yana Takunshi daidai
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Tsorata yayi Ganin mace da Hijabi Dominshi Har Ga Allah yamanta da wata Jummallah
Tunani yayi Ashe fa matarshi ce
Wai
Wani Bugu yakaimata da Kafarshi
Zumbur!!! Jummala tamike tana Murza Idanuwa
Ganin wadda ke tsaye Kusada ita
Dasauri tadiro daga Bisa Kujera
Cikin tsoro Ganin yanayi Fuskarshi takeci
“INA KWANA”
Wani uban tsoki yasaki
“Kina tunanin Zan iya Amsa gaisuwarki ne tobana Bu’kata
Bagidajiya Yar kauye”
Saurin dago Fuskartayi
Ta Kalleshi
Yace “Ko kina mamaki ne
Nafadamiki Haka Village girl”
Kwan’kwan’sa kyauren Akayi
Kallon ta yayi ya tsoki Yanufi
Kyauren yana budewa yaga Ayman ce rike da warmres
“Yaya Morning dama Mimi tace Ga breakfast Akawomuku
Dakamata tsawa yayi yawuceta kawai
Sororo Ayman tayi
Tana kallonshi Gani tayi
Yashiga motarshi yasake
Tanashige ciki
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Ganin Jumallah tayi zaune Bisa kujera dasauri ta isa Gareta
“Muneera” wayancewa tayi
Ayman tazauna Kusada ita taaje warmers din
“Dafatan bakya cikin damuwa”
Gyada Mata Kai tayi
“Ga breakfast inji Mimi”
Jummala takalli Ayman tace “Don Allah ki gwadaman Bayi nashiga”
Ayman Kama Hannu tayi natashiga da itah Ko Ina
Tagwadamata
Tace “Anjima inadawo school zanshigo nadebemikk kewa nakara gwadamiki wani Abun”
Jummallah bin take da Kai
Kawai
“Yanzu kishiga kigyara ga Akwatinan Kayanki nan sai kizabi kaya kisa
Bari naje nakusa late”
Ayman tajuya tatafi
Tabar Jumallah tsaye tsakiyar D’akin ta Dady yatsaramata.
????????????????Luv my fans????????????????