YAZEED 46-50
❤❤❤❤❤❤
❣❣❣❣❣❣
❤❤❤❤❤❤
*YAZEED*
❤❤❤❤❤❤
© Na
Hapsat Musa
(Hapsy Baby)
PERFECT WRITES FORUM
P.W.F
46_50
Jumallah tsaye tayi D’akin ta wadda Dady ya kawata matashi
Toilet tashiga yadda Ayman ta kwan’kwa’nta Mata tayi Amma cikeda da tsoro take
Komai
Al’walla tayo tayi sallar Asuba
Dakya’r tabuda Jikkar Kayan Nata
Dau’ko rigar Atamfa tayi tahada da zanen wani Less
Sai Kallabin wata Atamfa
Tamaida ta rufe tafito Falo
Breakfast din da Ayman takawo mata ta Buda tafara bama cikinta.
Yazeed yanafita ko part din dady bai Kallah saboda Bacin Rai yaja motarshi
Yanufi Banki
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Yana isa yafito yayi parking
Yashiga yanufi office Dinshi
Yanashiga yajawo lap top
Dinshi yafara Aiki domin yatarar mashi da yawa
Sarah ce tashigo
“Morning sir”.
Dakile ya Amsata
” Morning “
Itakam Nan taji da’di yau Yazeed ya Amsa sallamar ta
Juyawa tayi tafita cikeda farin cikin tana sawa cikin Ranta yafara Sonta
(Hmm kunji ta)
Wayarsh tayi ka’ra yana Dubawa yaga Raudah ce
“Hello”
“Hello Morning my dear”
“Baby kintashi lafeeya”
“My Yazeed Fine”
“Good”
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); “My dear nayi missing naka
Gaskiya inabaka zoba zanzo Har Nigeria na iske kafa”
“Sorry Raudha Zan shigo very soon Insha Allah”
Nan sukayi Bankwana yadatse wayar
Yazeed Yana datse wayar
Tunani yashiga
Yazaayi yaje malayishia
Yasan ba ra’ayin Raudha Bane ta iske shi
Tunani yake INA MAFITA
dazai je ga Raudha
Jumallah zaune take takure tun Break din datayi Taji Gidan shiru Kamar tayi tsuntsuwa ta iske Kaka takeji
Turo kyauren Akayi Ayman ce tashigo Ganin Jumallah tayi zaune ta takure
Sauri isa wurinKawai
“Muneera ke kadai ce Kin shiga Gurin Kaka”
Girgiza mata Kai tayi
Kawai A,a
Ayman ta Kalli shigar da Jumallah tayi
Riga dabam Zane dabam Kallabi Dabam gashi jiki yayimata Fari bata shafa mai ba
Yazeed time dintashin beyiba zaman officedin ya isheshi tatare kayan yayi kawai yafito yaba Sarah key yafito yanufi motarshi yaja yatafi Gida
Ayman ce takekara gwadama Jumallah duk yadda zata dinga Amfani da kayanta natsawa
Janta Kitchen tayi Shima Duk da gwadamata
Karar Mota Yazeed taji Yana shigowa
“Muneera Ga mijinki nan yadawo Bari natafi Gida
Daidai shigowar Yazeed Falon yaga sunfito
” Sannu da dawowa “yaya”
Yau wa
Jumallah tayi Kamar Yadda
Taji Ayman tayi
“Sannu dadawowa “Yaya
Wata tsawa yabugamata
Keh tare da sakin wani Uban tsoki
Juyawa wajen Ayman
“Kihadoman Abinchi kikawoman inajiranki Yanzu”
Yajuya yashige ciki
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Ayman yajuyo wajen Jumallah
“Bari naje nahadomuku”
Gyada Kanta tayi kakawai
Tace “kigaidaman Kaka
Ayman tafito
Tanufi shashensu
Tanashiga ta iske Kaka da Mimi Kusada Kaka tazauna
“Kaka Daga wurin Muneera nake tana Gaisheki
” Kaka dariya tace “Tana lafeeya KO”
Ayman tace “Lafeeya lau Take Kaka”
Zumbur tamike “Yaya Yazeed Yasani Hadamashi Abinchi fa”
Mimi tace “tundazu Dok’in kije kiga Muneera Kina cire Uniform kika tafi
Tashi Mujenahada Musu na sanki da kwamacala Kikaimasu Dakin Kai ki dawo
Inajiran”
Tashi sukayi tanufi kitchen
Kaka cikeda tunanin jikarta
Mimi Hadama Ayman Abinchi Tayi cikin warmers
Tanufi Part din su Yazeed
Tanashiga Tamika Jumallah
“Amshi nan Mimi Tana jirana
Kima Yaya nashi”
Jumallah Kallon Ayman tayi
Tace “Don Allah kima mashi”
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Ayman tace “bamijinki bane Kinga tafiyata sai Gobd nadai kwantata maki yadda zakiyi girki inkina Bukata”
Ayman tajuya tafita
Jumallah cikin sanyi jiki
Tatashi tashiga inda taga Yazeed yashiga
Sadaf_Sadaf take tafiya
Karar television taji tasan nane Room dinshi
Tura kyaure tayi tare da.sallama shiru taji
Ajewa tayi tare juyawa tafita
Yazeed ya turo kyauren toilet yafito
Ganin tayi tana Kokarin Fita
Dakamata tsawa yayi
Keh!!!! Meyakawiko D’akina
Cikin Kyarma tafara
Magana “Abin…chi ne nakawomaka”
Wata tsawa yasakaramta
“Shine zaki shigowa man D’aki Kina wari Kina tsami irin naki na Bagidajiya yar kauye jahila
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Damkar Kan tayi yace Dau’ki Abinchi kifita dashi Bazanci tunda Har Hannu nakin yatabashi
Natsaneki!!!!Natsaneki!!!!
Natsaneki!!!!!!
Kara Jan Gashin Jummala yace
“Yayi duk Ranar dakika Kara
Shigoman D’aki Wallahi Zan Mugun sabami