NOVELSUncategorized

YAZEED 61-65

❤❤❤❤❤❤❤
❣❣❣❣❣❣❣
❤❤❤❤❤❤❤
               *YAZEED*
❤❤❤❤❤❤❤
                  Na
               Hapsat Musa
            (Hapsy baby)

PERFECT WRITES FORUM

P.W.F.

61_65

*DEDICATED**TO* *BABY* *JANAN*
*ALLAH* *YARAYAKI*
*LOV**YOU* *SO* *MUCH*????????❣

_Dady_ _dafarko_ _Ina_ _Fara_ _Neman_ _Afuwa_ _gareka_ _Akan_ _Abinda_ _na_ _Aikata_ _gareka_ _Kayi_ _Hakuri_ Dady  _nasauwake_ _mata_ _igiyar_ _Aurena_ _D’aya_ _dake_ _Kanta_Babu  _Idda_Kanta
_Nidai_ _bazan_iyaba
_Natafi_Kayafeman _bazan_iya _zaman_Aure _da_ittaba
_Bissalam_

Dady Dafe Kanshi 

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Mimi tace”Dadyn yazeedmeke Faruwane?”
Mi’kamata takadar yayi
Amsata takaranta
Cikin Fushi tace “Amma wannan yaron bai kyautaba ko kada’n”

Dady yace “Kin kyaleshi Hapsat  Nasan ko saboda menene yayi Haka don batada ilmin Boko Kuma Yana Ganinta Yar kauye
Kuma kinsan dama ba bukatar Auren yakeba”

Juyowa yayi yace “Kiyi Hakuri Kinji Ya’ta bantaba tunani Yazeed zai Aikata haka Hakaba  zai ketare umurni na ba Amma yayiman Haka”

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Jumallah sunkuyar da Kanta tayi Kasa kawai hawaye suna shatata daga Fuskar ta

Kaka dake fitowa dama bata Falon Ganin Jummallah tayi Gaban Dady

Karasowa  tayi “””Lafeeya ?””

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
“”” inna zauna””
Samun wuri tayi tazauna 
Dady yafada ta komai
Salati tasaki “yanzu Haka yazabi yabata rai mu yasaki yarinya wadda ko kwanakin wata biyu batayi ba”

“Inna kiyi Hakuri  nadauka na isa gareshi ne”

“Ayman  kije keda Muneera ta dau’ko Kayanta”

“To Dady”
Kama Hannu Jumallah tayi suka nufi part din Domin Da’uko Kayan ta

Bangaren Yazeed Kuma yanaba Jumallah paper tanufi bangaren Dady yadauki jikarshi yafito
Ko mota bai da’ukaba
Baki Hanya yafito
Yahau mashin Hotel yanufa
Yakama D’akin Kafin sati D’aya
Aka gwadamashi D’akin shi
Yanashiga yamaida ko’fa yarufe
Kwanciya yayi Bisa Gado
Runtse Idanuwanshi yayi
Yana tunanin Abinda ya Aikata
Dayaga  shine nafita gareshi
Domin bazai iya.rayuwa da Jumallah ba  yar Kauye bagidajiya da ita
Yana kwance har bacci yadaukeshi

“Jumallah kiyi Hakuri nadauki Alkwalin ingata rayuwarki da ilmin boko Dana isilama  Akanshi Yazeed zayayi maki Haka
Karki damu Kinji ko”

Mimi tace  “KiyiHakuri tashi kije KO kwanta sai dasafe”

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Ayman Kama Hannu   Jumallah tayi
“Good night dady Mimi
Grandpa”

Kaka tace “kinsan ni bajin Abinda nikejiba”
Ayman murmushi tayi
Tace “Kaka nace saida safe”

Jan Hannu Jumallah tayi sukabar falon suka nufi D’aki

Ayman tafiddo sleep dress haka taba  Jumallah itama
Tasa Amma jikinta sukuku
Ayman dafata tayi

“Don Allah Muneera kidaina Damuwa kinjiko zo mu kwanta”

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Jumallah Kwanciya tayi runtse idanuwanta Amma ba bacci take ba
Haka   Har bacci yadau’keta

Kuyi Hakuri da wannann don Allah????????????????????????

Luv you Fans

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button