NOVELSUncategorized

YAZEED 66-70

❤❤❤❤❤❤❤❤
❣❣❣❣❣❣❣❣
❤❤❤❤❤❤❤❤
               *YAZEED*
❤❤❤❤❤❤❤❤
                     Na
              Hapsat Musa
         (Hapsy Baby)

PERFECT WRITES FORUM


P.W.F

66_70

~DEDICATED~ ~TO ~ZEE~ ~ZEE~
(KUJERAR TSAKARA GIDA)

Jumallah tana wannnan tunanin Har bacci yadau’keta

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Rabon datayi irinshi tunkafin Yazeed bata wahala.

“Muneera tashi muyi sallar Asuba lokaci yayi”
Ayman ce kebubuga Jummallah ta Nitsa tana Bacci 
“Muneera Kitashi”
Almun Akwai sauran Bacci A idanuwanta tabudesu.

Ayman takara magana “tashi muyi sallah
Ninayo Alwalla kishiga toilet kiyo”
Tashi tayi tashiga   Toilet ta dau’ro Alwallah
Tayi Sallah 
Sunagama Bacci yakoma Musu Sabo

Suna cikin Bacci ne 

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); “Ayman tashi time din school yayi”
Bude idanuwanta tayi Ganin 
Mimi bisa Kanta
“Mimi har time din school yayi?”

“Eh tashi kishirya
Kidata Muneera kuzo kuyi Break Fast”

Ayman toilet tashiga ta watsa ruwa  
Tada Jumallah itama tashiga tayo wanka
Fiddo Mata complete Kaya tayi cikin Kayanta Atamfa ce
Riga da Zane pieces

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Tashiirya tsaf babu wannnan harde Nata tahada Kallabi Dabam Zane Dabam

Ayman Kuma tasa uniform din school Dinta
Suka fito 
Suka tadda su Dady Bisa dinning table 
“Morning Mimi  morning Dady”
Jumallah Har kasa taduka itama tagayar dasu
Dady yace “ya’ta kisaki Jikin ki Kinjiko  Nan Gidan Mahaifinkin kine
Insha Allah nan da sati D’aya zansamu wadda zai Fara miki lesson kafin nakaiki school kinsan  Wani Abu
Zaku cigaba dazuwa islamiyya keda Ayama
Yazeed zayayi Nadama lokacin kekuma kinyi mashi nisa kinmata dashi Kinji ko”

Jumallah babu Abinda tace sai wasa take da yatsunta na Hannu

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Ayman cikin murna tace “dady wani Farin ciki nakeji Kaga nasamu yar uwata Kusa
Amma dady school dinmu zaa kaita ko?”

“Eh”

Nan Mimi tazubama kowa Kalaci sukafara ci  suna idarwa Ayman tasabi Jikkarta ta school 
Tayimusu bankwana  
Tafito inda Kullum mai keke nepep ke Kaita ya Da’ukota
Duk wata Dady yake Bashi salary

Dady yace tom “Muneera Ayman tatafi school kema wurin Inna zaki KO?”

“Eh Kawu”

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Mikewa yayishima Almun Zashi Kasuwa  “Muje Nima nakara Ganinta sainatafi”

Bangaren Kaka suka nufa
Mimi tahau tatarara Kayan dasukayi Break dasu tanufi Kitchen Dasu

Kaka ta zaune tagama itama Kalacin  dayake tace ita bata iya Hawa Bisa kujera Kafafuwanta suke Mata ciwo
“Inna zani  Kasuwa nace Bari naleko naganki”

“Allah yakiyaye ya tsare”
“Ameen”

“Kaka ta kaina Ina Kwana “
Kaka tace “lafiya lau Jummallah Inafatan baki takura Bangaren Kawun naki ba?”
 “Kaka lafiya lau Kawu ma yace Makaranta zai Sani Nima Kamar Ayman”

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
“Kaka tace Allah yataimaka  Mana to”

Jumallah runtse  idanuwanta tayi tana Kara tunanin wulakanci da Yazeed yayimata Kan ta Yar kauye  dole ta maida Hankali. Tayi Karatu  Wata Tsanar Yazeed nakara bin kowanne kusuwar tajinkita.

Yau Jirgin su Yazeed zai tashi zuwa Kasar maleyeshia
Su biyar Banki Dama ta fidda wadda zasu tafi Karo Karatun

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Yafito Rike da Jakar Kayanshi  Angama Komai zasu Hade Airport   su tafi
Bai Kira Raudha domin soyake yayi surprise Dinta
Sai Fatan Allah sawwakesu lafiya muga wacece Waina zaa toya Acan
Ta masara ko ta gero ne

“Muneera Gobe insha Allah zaki Fara Dau’kar lesson kimaida Hankali Kinji KO”

“Insha Allah  Kawu Zan maida Hankali nayi Karatu”
Yauwa  Allah yayi miki Albarka”

Mimi tace “Ameen”

Su Yazeed An isa Birnin maleshiya Lafeeya lau  Duk  Kansu kowane da dan Karamin Gidanshi cikin su su biyu basu da Aure shida Wani saifullah

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Bayan yakimtsa ne yadauke waya yakira Raudha yafadamata Yana cikin Maleyshia murna tafara yi
Yakwanttaa Mata Kowane Unguwa yake

Raudha dau’ko wasu matsasun English wears tayi Dukkan yafito da illahrin Jikinta waje yake itakam babu ruwan ta.domin kowa. Yanci Kanshi yakeci Rayuwar nasara.
Tanafitowa tazuri mota sai wurin Yazeed

“Muneera kimaida Hankali kinga yau zaki Fara dau’kar Karatu kin Kimanta dakomai  kifara karatun ki cikin Kwanciyar Hankali  shine wadda zaki Rama wulakanci da Yazeed yayi miki Har Har yagujeki”

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
“Insha Allah mimi Zan maida Hankali da Karatu”

“Tashi kije ga malamin can yanajiranki”

Ayman dake fitowa daga d’aki
Tace “k

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button