Hausa Novels

Zee Baby Book 1 Page 44

✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨

bangaran Sardauna yana zuwa ya shiga aikin duba marasa lafiya cikin kuzara karfe uku ya shiga tiyata cikin hukuncin Allah yayi acikin nutsuwa saida yayi tiyata biyu kowace cikin nasara, jama’a khalisat tunda taji mutuwar mahbeer abun ya girgizata ta kara shiga tsoron duniya yanzu haka wani mai kanti agunwarsu yake sonta kuma matansa biyu tace taji ta gani zatayi auranta yanzu haka an sanya mata ranar aure wata uku masu zuwa,, Sardauna bai samu damar fitowa daga hospital ba sai karfe takwas na dare ya baro hospital mashakura sai kiransa take baya dauka dan bashida number ta baima sanba itace lokacin da ya iso gidansu Allah ya temakesa ummi ta lallaba zainab daket taci abunci tasha magani adadafe tayi sallah isha sai bacci tana Kiran Sardauna har bacci ya kwasheta saboda maganin nasonta sosai yada yake yawan SATA bacci da sallama ya shigo parlon su daddy duk suna zaune hayatu yayan Neesha yana Duke gabansu daddy yana rokon idan zainaba ta gama takaba abashi ita ya maye gurbin dan uwansa da yarasu Neesha har ta fara murna karaf akunnen Sardauna jikinsa har tsuma yake gadan gadan ya nufin kan hayatu yana cewa”dan ubanka wallahi ko zaka mutu baza a baka auran zainab ba duk duniya ayanzu nine nan mai alhakin zabarwa babyna Mijin aure nine zan aurar da matar yayana kuma kanwata ga gwarzon Namiji nagartacce Wanda zai rikemun ita Amana ya fada yana nufar hayatu cikin k’unar zuciya idanunsa sun rikide sunyi jajur sai huci yake Hayatu yayi mutikar tsorata da yanayin Sardauna…..✍????mmn farisa ce????

???????????????????????? cikin dare kaso asoka soyayya ce indai da raina mai zan da langa ga akushi ni nayi dacan samuka mai nasibi iya wuya ina tare dakai habibi kaunarka ta ratsa cikin jiki da Qalbi nai alkawar umarni gareka zanbi duk Wanda yay kudirin zata rabani da hubbina zansa wuka na yankashi koko almakashi????????????????????♀????????

 

*ZEE BABY*

[ad_2]

Previous page 1 2 3

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button