ZYNAH Hausa Novel

Da sauri bakura yasa hannu rufe mata baki, yana faďin dan Allah ki daina faďin haka, domin duk abinda kikaga ya sami bawa rubutaccene, daga ubangiji, dan Allah banaso muna tuno abinda ya wuce, nafiso mu dubi gaba ba baya ba”.
Himm zynah tace, sannan taci gaba da cewa, nidai wani abu daya nakeso kayi min”.
Da sauri bakura yace, ina sauraranki”.
Abu daya nakeso kayi min, idan har nasamu haka a gunka wlhy muhammed ka gamamin komai”.
Muhammed ban taba sani daďin rayuwa ba saida muka haďu da’kai, ban taba sani meye soba saida na haďu dakai, muhammed ina tsoron ranar da zaka juya min baya, ko kuma ka canza daga muhammed ďina dana sani,muhammed ina rokon Allah ya barni dakai har karken rayuwata, a kullum nayi sallah ina rokon Allah kada ya nunamin ranar da zaka juyamin baya, ko gana canji daga gareka, muhammed banid”…
Da sauri muhammed yace, zynah duk na fahimceki, ni muhammed nayi maki alkawari insha Allahu, hakan bazai taba faruwa ba, kuma da yardan ubangiji zanyi iya kokarina wajan gani na kiyaye dukkani hakkinki da Allah ya dora min, kuma na gode da Allah yasa kika fahimceni”.
Nan yayi bata magana mai kwantar da hankali”
Washe duk wanda suka rako amarya, suka koma,sai mutum biyu da suka rage, kanwar hjy da kuma kanwar daddy, da dare aka sake kiran bakura faďi sosai sukayi masu, haďe da ďanka masa amanar *ADYRA* bayan sallar isha suka dauki amarya da ango zuwa *KAURA DISTIRITE* a nan ne daddy ya kama masu gida”.
Koda suka isa gida saida suka kara yi masa faďi, sannan sukayi sallama, nan aka baro ango da amarya”.
Saida ya rakasu daga nan ya rufe gida,sannan ya dawo ciki”.
Shiruu bakura yayi yana kallonta, shi kansa mmkin wannan irin auren yakeyi, amma to yaya zaiyi tunda shi yajawo wa kanta, dole ya dauki duk hukunci da iyayensu suka yanke masa”.
Gani yadda ta zauna ko motsi batayi, yasa bakura sa hannu ya rufe mata fuska, da sauri ta kauda kanta alamar jin kunya”.
Kallo daya bakura yayi mata yasan Allah yayi halitta a gun, ďomin ko makiyanta bai isa ya kirata da mumuna ba”.
Domin shi kansa yasan bazai haďata da zynah ba, wajan kyau wayewa iya kyalliya, murmushi kawai yayi mata, sannan yace tashi muje muyi sallah ko?ba tare musu ba ta sauka bakura na gaba tana biye dashi a baya, suka shiga toilet ďin”
Itace fara yi bakura shima yayi, sallah raka’a biyu ya jasu, bayan su idar yayi mata duk tambayoyin daya dace, kuma ta amsa masa, mikeya yayi yaje ya dauko ledar da malah ya bashi, haďe da cups da plate, kazane da fresh milk, ya dawo, koda ya zuba babu yadda baiyi da ita taci ba,amma taki, daga karke dai da kansa ya bata a baki, saida ta koshi sannan yaci masa”.
Bayan su gama ya kwashe kayan ya meda kitchen sannan ya dawo, shi ya fara wanka, sannan itama yace taje tayi, kafin ta fito har ya shirya cikin kayan bacc pinch colour yayi masa kyau sosai, sannan ya fito mata da nata irin daya ne da nasa”.
Koda ta gama kunya ne ya hanata, fitowa daga toilet ďin, gani shiru-shuri bata fito ba, yasa bakura lekawa, ganita yayi tsaye a toilet ďin, ba tare daya shiga ba ya mika mata kayanta tasa sannan ta fito”.
Bakin koda ta rabe ta tsaya, murmushi bakura yayi, sannan yaje ya kamo mata hannu har zuwa bed, saida ta kwanta sannan ya kashe light ďin dakin yayi addu’a ya kwanta”.
Can gefe takoma ta rabe, gaba daya ta kududune jikinta, murmusawa bakura yayi haďe da matsa dab da’ita, gani haka yasa tayi yunkura zata mike, da sauri ya rikota hade ya rungumarta,jin haka yasata kwanciya a jikinsa, tun yana magana sunajin numfashin juna har yakai ga haďewa, tun bakura nayi shi kadai, ta fara taimaka masa, daga nan wasa ya canza, lokacin da suka tube nicket ma basuda labari, saudai wani abin mmki bai daďe ba ya sauka”.
Be saka tabata ba har bacc ya daukesu, basu falka ba
har sai da aka fara kiran sallar asuba,”.
“Dama haka rayuwa take, yau farin ciki gobe akasin haka tunda sukayi sallama da bakura ta tafi gidan amarya take kuka, wanda ita kanta batasan dalilin kukan ba”.
Aroud ten hjy ta aiko masu da abin breakft, be wani ci sosai ba ya mike ya fice daga gidan”.
Tunda bakura yabar gidan bai sake komawa ba, har lokacin da er’uwan bbnsu sukazo sallamar Adyra, saida suka koma gidan hjy sannan suka haďu dashi, nan suka gaisa, sannan sukayi sallama, har airpot ya kaisu, suna dawowa ya sauke hjy, sannan ya juya da kan motarsa, kamar zai fita, gani hjy ta shige ya juya zuwa gun zynah”.
_shidai rami karya kurerene,nidai a tawa gani banga dalilin da yasa hjy taki faďi wa kowa bakura yanada wata baya ba,domin har ita kanta Adyra ďin batasan su biyu bane a gun mijinsu,yanzu duk ranar da Adyra ta gane anya kuwa Adyra zamansu zai dore ko yaya kuke gani wannan irin badakkalar zata kasance?. Shima kansa alhj Alaee baisan cewa hjy bata faďi ba nasan da shi zai faďi, amma koma menene dai zamuji anan gaba_
Kwana uku da biki daddy ya koma Germany, tun daga lokacin da bakura yabar gidan Adyra bai sake komawa da sunan kwana ba, idan yaje su gaisa shi kenan sai wani safe kuma, zai koma”.
Ita kuma tariga taci burin bazata tambayi dalilin sa na rashin kwanan da bayani, duk yadda takai ga bukata, amma tasan tunda ya ďanďana tasan dole ya dawo gareta, hakan yasa duk safe, saita dai-dai ci lokacin zuwasa, sai ta caba kwalliya, tasa kananu kaya wanda yake bayyanar mata da dukkani al’auranta a waje”.
A tunaninta, zaizo inda take”
Shiko bakura ko a jikinsa, sabida duk da tsohon cikin zynah baya ganata biya masa bukata, a duk lokacin dayazo mata a shirye take data faranta masa rai, shi isa bayan zynah wata mace mata gabansa, domin duk abinda yakeso yana samu”.
A kwana a tashi babu wiya a gun ubangiji, har su bakura sukai wata daya harma da kwanaki da aure, amma a zaman takewarsu kam babu canji, yadda dah yake zuwa ma yanzu baya zuwa, koda abu takeso, saidai ta kirasa ta waya ta sanar masa, shi kuma ya aiki yaran shagonsa sukai mata”.
Abinda duniya daya ishi Adyra, hjy ta kira tana faďi mata tana kuka, salati hjy tayi ta sanar wa ubangiji, sabida a tunaninta ma yanzu ta samu cikin, za’a haifar mata jika, ďan so, ďan da kowa ya sheda bana bayan fage ba”.
Bata tsaya su gama magana da Adyra ba ta tashe wayar, numbaer bakura ta kira, bugu daya ya dago, kazo gidan yanzu nan inaso ganita”.
To kawai yace, saida ya jinkirta, sabida a lokacin yana gida gun zynah ce, yanzu bai cika nisa da ita ba, sabida yadda yaga cikinta ya koma kasa, da kuma a tarkardan scanning ya nuna bazata fi nanda sati biyu ba zata haihu”.
Shi isa bayaso yayi nisa da ita, sabida haka kawai ma suje gidan hjy gaidata, hjy tayi mata koran kare, balle yace su dawo nan da zama”.
Bayan minti talatin ya mike yayi yace wa zynah dake zauna bari naje na dawo”.
Da sallama ya shiga, hjy bata bari ya karisa shigowa ba, ta bisa , wani irin bari tayi masa har sau uku, sannan ta hau zaginsa, bakura bai damu ba, sabida idan da sabo yaci ace yasaba da halin hjy, kuma ko tantama ba yayi yasan duk tanayi ne, kan Adyra”.
Har gaginta ne yasa su Am’abuwa da Yah-na fitowa daga ďaki, gani hjy na faman zagin bakura da sauri tazo ta ďuka tafara bawa hakuri haďe da rokonta ta daina faďin irin wannan kalmar akan ďan data haifa, sabida uwace, duk abinda za farta kamar yankan reza ne”.