HAUSA NOVELZYNAH Hausa Novel

ZYNAH Hausa Novel

Ko kafin malam shehu ya gama goge kasar daya shiga mada ido, tuni yaron ya tsere”.

Gani yana gun, dole yasa malam shehu shiga gida, da fama da sababi ya shiga, yau ko sallamar dakeyi a lokacin da zai shiga gida, bai yiba”.

Kai tsaye ďakin rakiya ya nufa yana tafe yana faďa, koda ya shiga ďakin ganita yayi suna hira, hankalinta kwance, babu alamar itace ta aikata hakan”.

Mamaki ya kama malam shehu, rakiya dake zaune bakin gado tace lafiya malam?”

Nan malam ya kwashe komai daya gani ya gaya wa rakiya”.

Duk da rakiya tasan yar’tace zata iya aikata hakan, amma tayi furrrrrr ta ďikirkire tace ba, zainab bace, domin tunda akayi sallar magrib suke tare”.

A fusace malam shehu ya bar ďakin, ďakin rakiya, ďakin su zainab ya nufa, yana shiga ba tare daya tsaya sauraran komai ba, yasa Amina a gaba da duka, Amina dake bacc a gigice ta falka, haďe da ihu, sadiya tanajin ihun Amina amma bata fito ba, sabida tana kunyar yar”fari, balle dama duk abinda tayi idan akan Amina ce, sai kaji rakiya na cewa tana mata rashin kunya”.

Duk da kukan Amina yana damu sadiya,amma haka taki zuwa cetonta”..

Malam shehu saida yayi me isarsa sannan ya fice daga ďakin”.

Tun daga lokacin haka zainab taci gaba da sharrrr huloyanta, ita da samarin gari, tana kawowa ummata kudi, wata ranar zainab ta tashi da mai, gani babu kowa a lokacin, yasa rakiya ta nemin magana ta bawa zainab, zainab ta daina amai ďin da takeyi”.

Cikin dare kuwa, ranar ita keda girki, har suzo kwanciya nan rakiya ta hada karya da gaskiya, tace Amina nada ciki, idan kuma yana gani kamar karyane, aje da ita gidan likita a gwada a gani”.

Ran malam shehu yayi matukar baci, sosai, ďan be taba zaton haka a cikin iyalansa ba, gani yayi shiru, yasa rakiya cewa”.

Ban hanaka tafiya da ita gidan likita ba, amma inaso kasani, idan har kasake kabari wannan maganar ya fito, tabbas asirinka ne zai tonu, kuma idan har kabari hakan ya kasance,tubeka za’ayi daga wannan mukamin, karshenta ma a koreka a garin, tunda kasan halin mutani garin nan sarai, uwa uba mai gari, balle dama ba mutunci ne dashi ba, mafi alkhairi kawai ka koreta daga garin, shine kawai rufin asirinka, domin idan kace zubar da cikin za’ayi, zata iya mutuwa, idan kuma ta mutum mai zakace wa mutani gari?”

Shiruuuuuu malam shehu yayi, yana nazarin al’amarin, can kuma yace, maganarki gaskiya ne, domin a yadda nakeson wannan limancin ba zaiso a saukeni ba, hakan kawai shine mafita”.

Asalatun farko, malam shehu yaje ďakin sadiya, tunda malam shehu ya fara magana kuka kuwai sadiya keyi, sabida tasan Amina bazata aikata haka ba, kuka sosai tayi, tana cikin kukan kenan, taji malam yana cewa idan zakije kuyi sallama to, idan kuma bazaki ba, ni kinga tafiya ta, domin inaji ina gani, bazan yarda mutuncina ya zuba a garin nan ba”.

Tare suka fita daga dakin sadiya zuwa dakin Amina, Amina na bacc kamar daga sama taji ana tada ita, bude idon da zatayi malam shehu ta gani da ummata tsaye a kanta, gani umma na kuka yasa Amina mikewa da sauri tana tsmbayar lafuya?”

Ba tare da malam shehu ya bari suyi wani magana ba, hannu yasa ya kamo wa Amina hannu, yana kokarin fita da ita daga ďakin, gani haka yasa sadiya kwashe mata kayanta da sauri ta kulle a ďankwali, a guje ta koma ďakinta ta dauko wasu canji, tazo ta bawa Amina, sannan ta faďin mata inda zata daga nan”.

A fusace, malam shehu ya fisgota, suka fice, suna fita, sadiya ta fasa da kuka mai tsananin cin rai da takaici”.

Rakiya kuwa tana can rabe tana kallonsu, idan ba dariya ba, babu abinda takeyi”.

Kafin lokacin kiran sallar farko har malam ya tsallakar da ita daga garin, da safe kuwa duk ya baza da cewa,Amina ta bace, take magana yayi kwayammmm a cikin gari, kowa da abinda yake faďi”.

Wasu alkhairi,wasu kuma akasin hakan”.

Amina na isa cikin garin wudil, kai tsaye gidan kanwar mmnta ta nufa, nan ta faďi mata iya abinda ta sani, kanwar mmn tata ta tausaya mata matuka, nan tace, ta zauna har lokacin da Allah zaisa komai ya dai dai “.

Bayan kwana biyu, rakiya ta shiga ta fita ta ziddawa zainab cikin da tayi, ita kuwa sadiya sabida kukan bakin ciki har kwanciya ciwo ta, taso barin gidan, amma koda ta fita batada inda zata, sabida iyayenta duk su rasu”.

Satin Amina uku a wudil, tsana da tsangwama da Amina ke fuskanta daga gun mijin kanwar mmnta, yasa tace zatabar gida, babu yadda batayi da Amina ba, akan tayi hakuri ta zauna, amma Amina tace a’a, hakan yasa ta turata cikin garin kano, gun wata kawarta da take samuwa yara aikatau”.

Amina na zuwa kano, gidan matan, cikin sa’a lokacin ana gobe zatazo abuja, gani yadda Amina take karkarface, ba wani tsayine da ita sosai ba, amma kuma baza’a kirata da gajeruwa ba, saidai nace modirate”.

Hakan yasa alhj uwani ta dauki,Amina zuwa abuja gidan su hjy khursum, amma da amincewar ta”.

Hjy khursum taji daďi sosai da kawo mata Amina, sabida tasha daukar yaran aiki, amma rashin kuzarinsu yasa take koransu, wasu kuma, kafin ta koresu suke guduwa, sabida bala’inta, hjy khursum macece wacce batasan darajan ďan adam ba, kullum gani take dan kowa lalatance ne, nata ne kawai shiryayyu”.

Shiyasa duk yaran da za’a kawo mata yaran aiki, da karuwai take kiransu, hakan yasa basu zama da ita, da zaran su fahimci haka guduwa sukeyi”.

 

_*wannan kenan*_
 

 

 

*mmn uswan ce????✍*
????????????????

_*ZYNAH!!!*_

????????????????

*WRITTEN ✍ BY MMN USWAN*
_______________

©©©©©©

_*follow me on*_

_*wattpad:Hauwa s zaria*_

_*Facebook group*_
_*Mmn Uswan*_

➿➿➿➿➿➿

_*BISLLAHI RAHAMANI RAHIM*_

_*In the name of Allah, The Beneficent, the Merciful*_

????5⃣-1⃣0⃣

Bakura na fitowa daga wanka, kallo daya yayi wa zynah yaga yadda take faman karrrkarrrwan jiki, domin Allah-Allah take ya fito daga wanka ya buďe mata ďakin ta fice”.

Murmushi yayi, sannan ya matso kusa da ita, hannu yasa ya kewayeta dashi a kugunta, fuskansa kuwa yana kan kafaďarta ya sagalo mata fuskansa, dai-dai kunninta”.

My zynah”!!
Zynah take tsaye ta amsa da na’am”.

Meyasa har yanzu kinki sakin jiki dani? Kodai bakijin dadin abinda  mukeyi ne?”

Shiruuuu zynah tayi, bata bashi amsa ba”.

Dake fa nakeyi my zynah”.

A hannnnkali tace, inaji”.
To meyasa kike haka, kamar  bakijin dadi?”

Cikin in-ina tace inaji, nidai dan Allah kabarni na tafi, kada su hjy su dawo basu gani a cikin gida ba”.

Murmushi bakura yayi, sannan yace, idan hjy ce, kada ki damu, ba yanzu zasu dawo ba”.

Himm kawai zynah tace”Bakura yana maganar ne,amma duk hannayesa suna kan kitjin zynah sai faman shafesu yakeyi haďe da wasa da kan….

Duk da zynah najin daďin abinda Bakura keyi mata, amma kwata-kwata hankalinta baya tare dashi”.

Suna cikin hakane, suka jiyo knocking, Am’abuwa ce ke masa knonking haďe da kiran sunansa”

Nan da nan, kealla suka cika wa zynah ido, sai faman niman inda zata boye takeyi, toilet Bakura ya turata, sannan yaje ya buďe kofar, haďe da tambayar har kun dawo ne?”

Eh, mu dawo,ko kasan inda Amina ta shiga? Mudawo amma bamu ganta a falo ba”.

A dake Bakura ke magana, kamar da gaske, yace, a’a ni tunda kuka fita ina ďaki, ban fita ko’ina, babu mamaki wanka ta shiga, tunda ba ko’ina tasa ba, kije ki duba ďakonta ko tana cikin”.

To kawai Am’abuwa tace, sannan ta juya, zuwa cikin gida”.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button