HAUSA NOVELZYNAH Hausa Novel

ZYNAH Hausa Novel

Wohohooo duniya, daďi kashe ni, aiki ga me yinta, idan bakayi bani waje nayi, tunda Usman ya fara romacing uwani gaba daya ruďewa yayi kamar wanda be taba kwanciya da mace ba, shi kansa bai san lokacin daya dauke zuwa bed ba, babu arziki usman ya tube uwani, sabida idan yace zai buta ta arziki ba lalla bane yasamu yadda yakeso, wani irin tsotso nono uwani usman keyi kamar zai haďiye su, duk uban kukan ta uwani keyi baisa usman ya kyaleta ba”.

Garin tsotso besan lokacin daya cijeta a nonon ba, ihuuuu tasa tana faďi zaka kasheni usman, saida usman yasha me isansa sannan ya koma ga H2 ďin ta, ihuu kawai uwani ke kwarrrrrrmawa, tani neman maceci, amma ai, domin usman yariga yayi nisa, ihuuuuu kawai usman keyi haďe da wani irin gurrrrrrrnani, kaman wani zaki,  tun uwani na iya magana har bakinta ya mutu, shiko usman ko a jikinsa domin besan ma tanayi ba”..

Usman be kyele uwani ta huta ba, sai da yakai geji sannan ya sauka, a lokacin jikin uwani yariga yayi weak, jawota yayi jikinsa ya rungutme ta,tunda bacc ya daukesu basu falka ba sai takwas na safe”.

Usman ne ya fata tashi, yana tashi yaje yayi wanka sannan ya haďe uwani, saida ya taimaka mata taje tayi nata wankan”.

Lokacin zainab na kallonsu ta labule, har ta kasa tafiya usman ya dauketa zuwa ďaki, wani irin bakin ciki ne ya tokari zainab, batasan lokacin data fashe da kuka ba”.

Saida sukayi sallah sannan usman ya dauki kofi yaje gun maishayi  ya siyo mata, suna sha suka kwanta, shiru-shiru da zainab taji ne, ga kuma uban yunwar dake addabanta, tun batayi niyyar zuwa tayi wa usman maganar abin karyawanta, har dai ta gaji da jira, dole yasa taje tayi sallama, ba tare daya tashi ba, yace lafiya?”

Dan Allah kafito muyi magana”.
Faďi basai na fito ba, ina jinki”.
Kamar ta juya, amma idan tayi zuciya yaya zatayi da yunwar dake adddabanta”.
Dole yasa tace kuďin abin karyawa nazo amsa”.

Ba tare dayace komai ba, hamsin ya dauka ya hurga mata a kasa, yace shigo ki dauka”.

Batada yadda zatayi, dole yasa ta shigo, jin shigowarta ne yasa usman kara matse uwani a jikinsa, ita kuwa tana bacc batasan abinda suke ciki ba”.

Kwallane suka zubo wa zainab, da sauri zainab a dauka ta fice daga ďakin”.

Tun daga lokacin usman ya canza kwata-kwata, kuskure kaďan zainab tayi sai usman yasha magana, balle yanzu daya sani uwani cikakkiyar mace, gori da cin mutumci sai abinda ya mance”.

Kuma gashi koda taje gida rakiya bata bari ta zaune,hakan yasa al’amura suka taru suka cishewa zainab, ta rasa uwar tayinta”.

Ban garen rakiya da sadiya kuwa, kullum cikin takalan sadiya takeyi masifa, da shike ba shine a gaban sadiyan ba, yasa bata sauraran rakiya, talla kuwa da take dorawa su hauwa da Fatima duk ta sauke, dama rashin mataimaki ne yasa, amma yanzu kam alhamdullh, banda kayan abincin dasu bakura suka bata, ga uban kuďin da bakura ya bata, koda zata bukaci wani abu, shi isa yanzu batada lokacin rakiya, gani zata matsa mata, katanga tasa aka ja masu a tsakani, sai dai idan su haďu a bayi,ko gun murhu”.

Hakan ba karamin bakanta wa rakiya rai yayi ba, shi isa kullum cikin neman ta faďa takeyi, amma sadiya bata kulata, su jauwa da Fatima kuwa, duk safe sadiya ke turasu suje su gaida rakiya, sannan kuma har ruwa take sawa su ďiba mata, sabida yanzu batada wani yaro a gaba, shi isa sadiya take sawa su taimaka mata, amma duk rakiya bata gani, zagi da cin mutunci takeyi masu, idan su hauwa suje su faďi wa sadiya hakuri take basu,a cewarta wataran sai labari”..

Satin usman da uwani huďu da aure, uwani ta fara zazzabi da amai,gani haka yasa usman tafiya sanar wa innarsa, bata bata lokaci ba,tazo, gani halin da uwani ke cikine yasa ta dauki uwani zuwa asibiti, suna zuwa gwajin farko suka gano ciki ne da uwani”.

Daga mmn usman da shi kansa usman ďin murna sukeyi, tun daga lokacin mmn usman ta hana uwani aikin komai, tace koda da wasane kaďa usman ya sake bari uwani tayi wani aiki a gidansa, idan zainab bazatayi ba, to kuwa ta kama kanta, domin yanzu zamanta a gidan usman tamkar taimakonta yakeyi, domin ko abincin da take cire masa ya is a tayi masa duk abinda yasata ba tare da korafi ba”.

Shagwaba kuwa a gun uwani sai abinda ta mance, shi kuwa usman ji yake kamar ya amshi cikin dake cikimta ďan taimaka mata”…..

____________

Barno, tun bayan tafiya da akayi da hjy Khursum egypt, en’uwanta duk hankula be kwanta ba, en’uwa da abokan arziki kowa cikin jijimi suke, amma babu wanda yayi tunanin zuwa ya dubota, sabida ba’a nan nigeria bane, mmn Adyra ce kawai taso zuwa ta dubo er’uwanta, sai ita da shike ba ba wani haline da ita ba, sai dai karfin hali kawai”.

Hakan yasa ranar wata sunday aka haďa family metting, nan aka fasawa kowa abinda zai bayar, koda aka haďe kuďin ba wani mai yawa bane, sabinda hannu ba daya ba, hakan yasa leadre ďinsu yace tunda abin ya zama haka, gwama a tura masu da kuďin kawai zaifi, sabida yadda alhj ke hidima idan sha’ani ya tashi be kamata a zuba masu ido ba, washe gari ranar monday aka tura masu kuďin, koda daddy yaga kuďin ba karami daďi ne yaje ba, kiransu yayi daya bayan daya yana masu godiya”.

_en’uwa wai meshi kenan fa, ina kuma ga wanda bai dashi, balle ma duk kuďinka kogi baiki kari ba, taimaka wa en’uwa ba karamin daga maka daraja yakeyi a cikin dangi ba, kuma baka sani hakan nada daďi sai lalura ta sameka. Allah yass mu dace._

~~~~    ~~~~    ~~~~

_*EGYPT*_

Alhamllhh dukkan tsanani yana tare da sauki,ciwo ko kariyar arziki ba karamin jarabawa bace a gun ďan Adam, Allah idan katashi jarabtanmu ka jarabemu iya imaninmu, kuma kabamu ikon cinye wannan jarabawar Ameen Allah “.

Ayau hjy Khursum take da wata biyu cifff a egypt ba tare da tasan inda take ba, zynah da Am’abuwa kai har da ma bakura su cika ” ya”yan albarka,muddin hjy zata jikinta da kashi ko fitsiri to fa da bakura za’ayi aikin wanka kayan, dade da rana daya be taba ķyamar hjy ba, zynah ita haka,  yau cikin dare, daga zynah har bakura suna duke a kan hjy, dukkansu suna yi mata karatun alku’ani mai girma a kuune, bakura na kunne hagu zynah kuma tana kunne dama, Am’abuwa kuwa tana kwance ita da pakhryya suna bacc, sabida su gaji”.

Suna cikin karatun kenan babban yatsarr hannu hjy ya fara motsi, ba tare su lura ba, sukaci daga da karatunsu”.

Dama duk dare idan kafar Dr ya dauke haka suke mata, cannn kuma sai tayi motsi da kafa, a lokacin ne suka lura, zynah ce ta fara gani, hannu tayi amfani daga wajan nuna wa bakura, gani hakan suka kara zurrfafa karatun da sukeyi”.

Sunfi minti talatin sunayi, ba tare da hjy ta buďe ido ba, kamar daga sama sukayi tana faďin innalillahi wa inna’ilihi raju’un, iya kacin abinda hjy tayi ta memetawa kenan”.

*Allah ka bamu yara masu sonmu ba wanda mu muke so ba, shisa a duk lokacin a bawa ko rokon Allah kada yace shi ga abinda yakeso, yana da kyau ka nimi zabin Allah, domin kuwa duk abinda ya zabar maka in sha Allahu shine alkhairi a gateka, ba sai mace kaďai kejin kan uwa ba, har da namiji, kai nimi masu albarka kawai.*

Sannan daga zynah har bakura dukkansu kwalla sukayi, haďe da gidiya a gun ubangiji, amma basu daina karatun ba, hannnnnkali hjy Khursum take kokarin buďe ido, saida ta buďe sau uku tana rufe wa,sannan tazo ta buďe sosai, gani su zynah da bakura ne a kanta, hawaye kawai suke gangaro mata ta gefen ido”.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button