ZYNAH Hausa Novel

A lokacin ne, Amina ta tuno da mahaifiyarta, wani irin kuka Amina tasa, haďe da kiran ummata, kuka sosao Amina keyi, gani haka yasa bakura rungumarta a jikinsa sosai yana bata magana”.
__________
Tun bayan kammala karatu Bakura da yaje a kasar Germany ya dawo gida nigerian, hjy khursum ta buďe ws Bakura katafaren kanti anan cikin garin abuja a area 11, kantine daya haďa komai-da komai,kama kayan su turaren ďaki na jiki, na gyaran amare da dai sauransu”.
Hjy khursum ba’a nan ta tsaya ba, domin har sari take badawa, gari gari, sannan kuma tana sikawa dasu kaashen ketare, Bakura yana kai mata, dalilin da yasa kenan, yanzu haka baya kaunar aikin gwamnati, duk da kasancewarsa business admi ya karanta,amma yanzu business ďinsa yafi masa aikin gwamnati”.
Bayan dawowar Bakura ne daga waja, aka kawo Amina aiki a gidan su, da farko kam babu wanda ya kaisa tsanar Amina, kasancewarsa yar’kauye,amma data fara kilewa tana wanda da sabulai masu kyau da tsada, ga kuma cima ba daya ba, hakan yasa Amina ta canza, kyawuta ya kara fita, sosai, dan ma ba kwalliya takeyi ba”.
Tun daga lokacin Bakura ya fara raya abu a zuciyarsa, a duk lokacin da zasu haďu da Amina saiyaji zuciyarsa yana raya masa abu iri-iri”.
Wata rana, ranar Bakura ya tashi babu lafiya, babu yadda su hjy basuyi dashi ba, akan yafito yazo cikin yaci abinci, amma bakura yace bazai iya ba”.
Hjy dake zaune, tacewa Amina ta dauki abincin Bakura takai masa side ďinsa, da sallama Amina ta shiga ďakin, dai-dai lokacin Bakura amai ya yunkuro masa, tana shiga,gani halin da bakura ke ciki yasa Amina ije kular dake hannunta, hannu tasa ta dagosa daga duken da yake, ruwa ta dauka ta fara zuba masa a fuska, sannan Bakura ya numfasa daga nishin da yakeyi, a lokacin ne bakura ya lura da yadda wiyar rigan Amina duk a bude yake, karaf idanusa sukai arba da nonuwar Amina, nan take yaji wani irin, ita kuwa Amina bata lura da haka ba, ci gaba kawai tayi da abinda takeyi”.
Amina batabar ďakin ba, har saida ta gyara ko’ina, sannan tabar ďakin, koda Amina ta koma cikin gida, dasu hjy suka tambayi dalilin daďewarta, a side ďin Bakura, nan ta kwashe ta faďi masu”.
Tun daga lokacin Bakura yake fako, duk lokacin da su hjy basu gida, yake lallabar Amina ya biya bukatarsa, amma duk irin abinda Bakura keyi bai taba sex nata ba, sai shafa da sauransu, sannan kuma yace kada ta sako wani yasan abinda ke faruwa a tsakaninsu, idan tabari wani ya sani, musamman ma hjy, shi babu ruwansa, kuma Allah yasa tafi kowa sani halin hjy”.
Da lilin da yasa kenan koda wasa Amina bata bata gaya wa kowa ba, tun Bakura nayi tana kuka, har tazo ta daina, wani lokaci ma, ita da kanta ke nimar hanyar da zasu haďu, dan dai yayi mata irin abinda yasa yi mata, abu kamar wasa Bakura yaji babu wacce yakeso a rayuwarsa irin Amina, dalilin kenan daya sa mata suna *ZYNAH* wato *BEAUTY* duk lokacin da suka keďe da ita, da sunar yake kiranta”.
__________
Tun bayan tafiyar Amina sadiya ta shiga matsanancin hali na damuwa, har ciwon zuciya saida sadiya tayi, daga karke, ta fauwala wa Allah komai, ta koma addu’a da rokon Allah, duk inda Amina take Allah ya tsareta ya kuma kareta, daga dukkani masu shirri, ya kuma haneta yin zinar da ake nufita dashi”.
Babu mamaki, addu’ar sadiya ce tayi tasiri akan Amina da bakura, duk tsawon lokacin da suka ďiba suna wannan aiki, Allah bai basu ikon sex a tsakanisu ba”.
Romacing kam, iya romacing sunayi, amma banda sex “.
Ban garen zainab kuwa, rakiya ta samu sa’ar zidda cikin da tayi, batare da wani ya sani ba,amma sati biyu, zainab taji sauki sosai ta gare, suka koma bakin aiki, duk da sadiya ta san komai amma babu wanda ta taba gaya mawa, sabida tasan koda ta fada ba lalla bane a amanice, karkanta ma za’a iya cewa bakin ciki ne, hakan yasa taja bikinta tayi shiru a ce warta akwai ranar kin dillanci”
_*wannan kenan*_
_*Germany*_
*mmn uswan ce????✍*
????????????????
_*ZYNAH!!!*_
????????????????
*WRITTEN ✍ BY MMN USWAN*
_______________
©©©©©©
_*follow me on*_
_*wattpad:Hauwa s zaria*_
_*Facebook group*_
_*Mmn Uswan*_
➿➿➿➿➿➿
_*BISLLAHI RAHAMANI RAHIM*_
_*In the name of Allah, The Beneficent, the Merciful*_
????1⃣5⃣-2⃣0⃣
Bakin hjy har rawa yakeyi, domin ta kasa kiran sunan bakura, sai faman cewa takeyi, babbbbkura!!!” Kanka daya kuwa? Kodai gamo kayi?”
Shiruuu yayi, bai tanka mata ba”.
Da kaukausar murya tace, karyane wlhy, domin wannan maganar da kakeyi, kwata-kwata hankali ba zai dauka ba, sake fisho zynah tayi tana kokarin igijeta waje”.
Da karfi zynah ta rike bakura, idanuta kafe a kansa”.
Ita ko hjy sai faman cewa takeyi, dan ubanki sai kin bar gidan nan, idan ma wani asiri kikayi masa to wlhy daga yau takare, domin”…
Kafin ta hurta abinda ke bakinta, hannu bakura yasa ya jawo zynah zuwa ciki, yana faďin kiyi hakuri hjy, nine nayi maki laifi,amma ba Amina ba, idan hukuci zakiyi ni yafi dacewa da ki hukuta amma ba ita ba”.
Sokoko hjy ta tsaya baki buďe, gaba daya kanta ya daure, ta kasa gane sama take ko kasa take, domin jin takeyi kamar mafarki takeyi, ido kawai tabi su dashi”.
Suma kansu yayyun nasa, mamakine ya hanasu magana, domin suma gani suke duk a cikin bacc suke kallon wani dimaďin”.
Kan cushion bakura ya kaita ta zauna, s lokacin ne hjy ta dawo daga tunanin da takeyi, wani irin ihu tasa, tsalle tayi tai kansu, kafin hjy tayo kansu da sauri bakura ya rufe Amina, hakan yasa hjy bata samu kamar damko Amina sai bakura, nan ta hau dukansa kamar Allah ya aikota gareshi”.
Duk irin dukan da hjy kewa bakura, bai damu ba, shidai kokarin kare Amina yakeyi, su Am’abuwa da Yah-na da suke tsaye, gani yadda hjy ke dukan dan uwarsu, gaba daya sukayo kan hjy suna kuka suna kokarin jawota daga jikinsa”.
Gani hjy taki hakuri yasa Yah-na ta h’au Amina da duka, tana dukanta haďe da zagi, gani haka da sauri bakura yayo kan Yah-na, shima yana kokarin kai mata duka”.
Da sauri Am’abuwa ta shiga tsakiyarsu, ba tare da bakura ya ankara ba, saukar mari yaji kass kass kass har sau uku, a lokacin ne hjy ta yanke jiki ta faďi akan cushion tana maida numfashi”.
Shi kuma kamo hannu zynah yayi zuwa side ďin shi, sabida kuka, saida zynah ta kasa magana, suna shiga ďakin saida bakura ya rufe kodar da key sannan ya rungumo zynah yana kallashinta haďe da bata hakuri”.
Cikin kuka zynah tace ita tafiya zatayi, nan ma hankalin bakura ya kara tashi, hakuri kawai yake bata, haďe da faďi mata daďaďan maganganu masu kwantar da hankali, har ta hakura, da maganar tafiyar”.
Tunda suka bar part ďin hjy basu dawo ba, shirun da hjy taji, yasa ta kwashi kayan zynah ta watsa mata a waje, bakura da zynah sukai thre hour a ďaki basu fito ba,suna ďaki kwance, yunwa yasa bakura buďe kofa zuwa part ďin hjy, yana cikin tafi yaga kayan zynah a zube a kasa, dukawa yayi ya kwashe yakai ďakinsa”.
Bayan ya ije kayan ne, ya dawo, falo ya gansu suna cikin abinci, ko kallonsa hjy bayi ba, duk da baiji dadi hakan ba, amma ya matse, ya juyo gun Am’abuwa yace sis ina tawa a abinci?”
Yana kitchen kawai tace masa, daga sannan bata sake magana ba, mikewa bakura yayi ya nufi kitchen,buďe bakin hjy tace ina zaka?”
Kitchen zani daukar abinci na”
Kada ka shiga min kitchen, idan har kashiga wlhy saika gamu da bacin raina,”” harr bakura ya buďe baki zaiyi magana, wani irin tsawa hjy ta daka masa da bacemin da gani, tun kafin na taso maka”.