ZYNAH Hausa Novel

Tsawa alhj ya daka wa hjy, haďe da cewa kanki daya kuwa”.
Gani haka yasa hjy kwatar da kanta cikin dabara ci galaban alhj ya amince”.
Bakura yana kita ya kira kanďe, yace taje A P.C.quarters ta dauko zynah, sabida anjima zasuzo da dadynsa”.
Bayan sallar la’asar daddy ya shirya zuwa suleja, bakura ne ke driving, suna isa bakura ne yaje ya yayi sallama da kanďe, tare suka fito dare da kanďe, tana rike da tabarma, bayan ta shinfida masa ya bayan ta zauna suka gaisa, a mutunce, sannan taje ta kawo masa ruwa da lemu”.
Su ďan jima, sannan alhj ya faďi mata abinda yake tafe dashi”.
Hankalin kande bai tashi ba, mikewa yaji taje ta kira malamai da yayi yagoran daura auren, nan yazo yayi masa bayani komai, daddy yaji daďin hakan, har da alkhauri saida yayi wa malami da ita kanta kanďen, sannan daddy yace amina ta fito suje gida”.
Bakura baki har kuuni, kanďe tayi masu rakiya har bakin mota, suna cikin tafiya ne daddy yake kara yiwa bakura faďi, da gatansa da komai amma yazo yayi irin wannan auren kamar wani mara gata”.
Hakuri kawai bakura ya bawa daddy, ita kuwa zynah, wasa takeyi da wayar ta, sabida bajin barbanci takeyi ba, su kuma bada hausa suke magana ba”.
Bayan su isa, daddy yace su Yah-na da Am’abuwa su kwashe kayansu su haďa a ďaki daya, bakura ya zauna a ďakin kafin a saman masa inda zai zauna”.
Gani yadda cikin yayi girma sosai yasa daddy cewa kata hjy ta bari tayi aiki, duk abinda takeso tayi magana”.
Gani alhj yana nan, duk abinda yace haka akeyi mata, Am’abuwa ce ta kaita asibiti, awon ciki”.
Kwanansu biyu a alhj ya kama masu haya, duk area daya suke, amma kowa da part ďin sa, su hjy suna sama, su kuma suna kasa”.
Ranar da suka tare, hjy ta kira bakura, a dakin daddy ya ssmeta, cikin girmamawa ya zube a gabansu, bayan su gaisa yace gani hjy, take sanar masa da maganar auren da sukeso yayi”.
Gani zaiyi musu masu, da sauri ta dakatar dashi, da cewa tunda yayi abinda yakeso a matsayinsa na ďan a garesu, dan haka a matsayinsu na iyaye a gareshi, bai isa ya hanasu abinda suke soba, kuma bai isa ya ya tsallake wani maganar auren ba, domin uwarni suke masu ba niman izini ba”.
Kuma wlhy idan har yaki bin umarnisu, babu su babu shi, kada ya sake kallonsu a matsayin iyayensa”.
Dole yasa bakura ya amince, sannan kuma cikin satinnan ya shirya zuwa maiduguri, to kawai bakura yace, haka ya aminke jiki a sanyaye ya fita”.
Kafin ya is a gida, kokari yayi ya ďan ne damuwarsa, sabida kada zynah ta gano, da sallama ya shiga, lokacin tana zaune a falo tana jiransa yazo su kwanta, zynah tajin sallamarsa, da kar ta mike taje ta rungumesa, dariya kawai yayi mata, haďe da cewa maman swist, duk da nawin da tayi amma haka ya dauketa zuwa bed, a hankali ya shinfidata kamar wani kwai, sauka yayi ya tube yaje yayi wanka sannan ya dawo, sabida lokacin zafi ne yasa ko mai bai shafa ba, towel kawai ya daura yazo ya haye gadon, hannu ta buďe masa alama yazo”.
Dariya bakura yayi yana faďin nazo ina? Ke baki gani yadda kika koma ba,kafin ya karisa magana tuni ta kawosa ya faďo mata, ihuuu tasa tana faďin wayyoooooo Allah na”.
A gigice yace kingani ko, dama abinda nake gudu kenan, mikewa yayi yana kokarin ďagata, zynah na gaji haka hannu tasa ta fisgo masa towel ďin dake daure a kugunsa tana dariya, ko kafin bakura ya kamota, tuni ta murgina ta sauka daga gadon” Duk da babu komai a jikinsa haka ya zago, kafin ya kariso, tuni ta mike, taje gudu kuma taji kafarta ya rike mata”.
Bakura yana zuwa ya riketa yana faďin wana kama? Dariya ne yaci karfinta ta kasa magana, hannu kawai take ďaga masa alama yayi hakuri”.
Bakura yace bazan hakura ba, daukarta yayi zuwa bed yana faďin saina rama, yaye rigan da zaiyi yaga ashema ciki babu komai, marin wasa ya zuba masa yana faďin yau kakata ta yanke saķa, ba kukan zafi mutum zaiyi ba, koda na jinine bai isa ya hanani abinda zanyi ba”.
Nan tafara bashi hakuri, tana faďin na tuba wlhy Allah bazan kara ba”.
Ďagata yayi ya cire rigan gaba daya, sannan ya haye cinyoyinta, yana faďin aifa sai kiyi”.
Gani da gaske yakeyi yasa zynah magiya harda kwalla, gani haka yasa bakura cewa to naji, amma yanzu munamin inda bakiso a jikinki sai na rama a gun”.
Ihu tasa tana faďin ko’ina inaso, gani taki nuna masa yasa bakura sama,da sauri take cewa a’a, in ya dawo kasa, hannu take sawa ta rufe, tana dariya, duk inda ya taba bata yarda, gani haka yasa bakura tsikaranta saida ya tabbata tayi nisa sannan ya duka, baki ya kai nononta ya fara sha, daya kuma yana murza kan, tun zynah na ihu har tayi shiru, sabida bakura gani iya sarrafa mace ne”.
Duk da karancin shekarunsa, amma bai hanasa iya sarrafa mata ba, duk yadda zaiyi taji daďi ya iya”.
Sun kusan awa daya a haka ďan bai sauka ba, har saida ya samu natsuwa sannan ya sauka, taimaka mata yayi sukaje sukayi wanka, sannan sukazo suka kwata, yana rungume da zynah sukai bacc “.
*…… ……..*
Bayan wata daya, su hjy da sauran yaran gida duk su wuce gida barno, sabida bakin bakura saura kwana biyar”.
Tare hjy taso suje dashi, amma yaki yarda, yace su tafi kawai, zaizo da kansa”.
Hankali bakura a tashe yake, domin ya rasa yadda zaiyi ya sanar wa zynah maganar aurensa, kuma gata da tsohon ciki, dan yanzu ma tausayinta yakeji”.
Can kuma wani tunani yazo masa, duk da beso boye mata ba, ko kuma yayi mata karya,amma dole ne ya sashi”.
Yace mata sunada wani taro da sukeyi duk karshen shekara, sukeyin sa, kuma idan za’ayi duk wani ďangi na nisa dana kusa, dole saiya hanci wannan taro, yanzu haka su hjy dasu Yah-na duk su wuce shine kawai beje ba,kuma shine ake jira” yau yakeso yaje, kuma kwana biyar ko shida zaiyi”.
Jin haka yasa zynah bata damu ba, saima fatan alkhairi da tayi masa, da sauri ya shirya ya nufi aripot, ďan ta girji ma zaije,sabida bata lokaci da yayi, ba kowa yake tsoro ba illa hjy”.
Tun ana saura kwana biyu suka fara wasa, duk wani prgrm da akeyi a biki saida sukayi sa, rana kuwa ba’a magana, domin inda ba kasa ake gardaman kokawa”.
Ďikuna kala-kala hjy tayi wa bakura na ban mamaki, turare kuwa, faďa bata lokaci ne, ďangin uwa da uba su nuna masa gatansa, abokan alhj ma suzo ba ďan kadan ba daga abuja, wani kuma daga Germany “.
Hakan yasa komai cikin tsari akayisa”Shi kuwa bakura bini-bini saiya kira zynah yaji yaya take domin daga daya hankalinsa na gunta”.
Ranar asabar, karfen goma aka daura auren *MUHAMMED ALIYU MILAY DA AMARYANSA NI’EEMAT MOODU*
bayan la’asar aka kwashi amarya da kawayenta zuwa aripot, dama ďangin amarya da kuma na ango, haďe da iyaye zuwa abuja”
Inda idan su iso kwai wani dinner da kawayen hjy Khursum suka shrya mata, wanda basu samu wani maidugurin ba.
*mmn uswan ce????✍*
????????????????
_*ZYNAH!!!*_
????????????????
*WRITTEN ✍ BY MMN USWAN*
_______________
©©©©©©
_*follow me on*_
_*wattpad:Hauwa s zaria*_
_*Facebook group*_
_*Mmn Uswan*_
https://www.facebook.com/groups/157572201857733/
➿➿➿➿➿➿
_*BISLLAHI RAHAMANI RAHIM*_
_*In the name of Allah, The Beneficent, the Merciful*_
????2⃣0⃣-2⃣5⃣
Tun kafin su iso, a gidan hjy Ashe aka dafa masu abinci, suna isowa driving’s suka kawo masu abincin”.
Bakura ango, suna isa, gun zynah ďinsa ya nufa, tana kwance akan cushion sallamarsa kawai taji kamar daga sama”.