MADADI Page 111 to 120 (The End)

Jin abinda take fad’a yasa ya miqe zaune yana kokarin ri’keta tana matsawa tare da sake jadadda masa maganarta ta farko, itafa ba zata yarda ya tayar mata da sha’awa ba zainab ta kirasa ya tafi ya barta da wahala, jikinsa ne ya shiga ‘bari sai ya shiga yi mata kalamai cikin rarrashi gami da tausasa murya yace.”Nagane duk abinda kike so ki fahimtar dani sannan Halisa ma ta dad’a wayar min da kai akan al’amarin tunda na baki hakuri ai sai ki hakura kada kice zaki kauracewa bukatata.”
Da dai ya gaji ya kama hannunta yana kokarin sanyawa a cikin wandonsa ta dinga fizge hannunta tana dun’kuleshi, Abbah kamar zautacce haka ya zama ya dinga rawar jiki zufa ba keto masa, Najaatu ta’ki yi masa wassanin soyayya shiyasa gabad’aya hankalinsa ya tashi……….Wani irin salo na tashin hankali ya shiga yi mata wanda ya gigita ta dinga fitar da wani irin numfashi tana cizar lips d’inta, abinda tayi ta gardamar ri’kewa shi ta kama ta dinga wasa dashi da hannunta, Abbah ya sa’ke matseta a jikinsa suka cigaba da wassanin irin na ma’aurata.
To a wannan daran amarya da ango sun gwangwaje sun kula da junansu sosai suka biyawa kansu bukata, da asubah ma basu hakura ba sai da suka sake wata mu’amular basu suka samu kansu ba sai bayan takwas na safe, a tare sukayi wanka sai wassanin soyayya suke. Abbah ya mayar da kanshi yaro sai biye mata yake tana tsokanarsa dan ita tayi masa wanka ta shiryasa tsaf suka fito falo.
Kicin ta nufa domun samar musu da abunda zasu karya, ya bita kicin din wai zai taimaka mata tana sane ta bashi yankan al’basa aikuwa yana fara yankawa yajin albasar yasa ya ajiye wukar babu shiri ya fita daga kicin din yana mutsika idonsa, Najaatu ta dinga kyalkyala masa dariya.
Ya jima yana wasa da takwaransa (Daddy) kafin ya ajiyeshi ya dauki wayarsa ya kunna, number Halisa ya kira suka gaisa a mutunce ya tambayeta kwanan yara tace”Lafiya lau sun tafi makaranta.” Zainab ya kira a dakile ya amsa gaisuwarta yace”Ya jikin Ummi.” Da sauri tace da sauki gata tana bacci.” Okey sai na shigo.” Abinda yace kenan ya kashe wayarsa saboda ya lura kamar da magana a bakinta shi kuma ba zai saurareta ba.
Abbah a yinin ranar sai da ya kusanci Najaatu sau uku ko gajiya ba yayi itakam daurewa kawai take amma har tafiyarta ta sanja duk gwiwowinta sunyi sanyi dan goho yake sawa tayi masa yay ta bugunta kamar ba zai bari gabadaya salon be mata ba kawai tana kyaleshi ne dan yafi bukatar hakan……Da zai tafi kuka tasa kan lallai ya kawo mata Saddiqa ta taya ta kwana, yace akwai makaranta kuma zaki bawa direban su wahala tunda hanya ta baud’e……Najaatu da ‘kyar ta hakura ta barshi ya tafi amma taso zuwan Saddiqa kodan ta d’ebe mata kewa.
Abbah koda ya kwana a gurin Zainab bata sauya zani ba dan falo ya fito ya raba dare yana hira da Najaatu a waya….Har ta dinga mamakin al’amarin ganin kamar hakan be dace ba yasa tace masa bacci takeji zata kwanta, To jin haka yasa yay mata sallama ya kashe wayarsa, ya gyara kwanciyarsa kan doguwar kujera bargo yaja ya rufe kafafunsa…..Zainab sai da taci kuka mai isarta sannan ta fito falon ta sameshi, lokacin har bacci ya soma daukarsa, ta tsuguna gabansa tana kuka.
Bude idonsa yay tare da tashi zaune.
“Menene.”? Yafada yana harararta, hannunsa ta riqe murya na rawa tace” Dan Allah kayi hakuri kazo muje daki ka kwanta nayi maka lefi na baka hakuri Allah ma ana masa laifi ya yafe dan Allah kaima ka yafe min.”
Sassauta fuskarsa yayi yace.”Na yafe miki kije ki kwanta zan shigo yanzu.” Jiki a sanyaye ta miqe, ya bi bayanta da kallo a lokacin da take kokarin shiga dakin, tausayi ta bashi ya fahimci tayi nadama sosai akan abinda tayi.
Komawa yay ya kwanta dan baya jin zai bita dakin amma kuma zuciyarsa bata k’ullacinta dan yana mata uziri da yarinta da kuma rashin samun nagartattun ‘yan uwa.
Abbah haka ya gama kwana biyunsa a gurin Zainab babu wata mu’amular arziki data shiga tsakaninsu sai gaisuwa amma kuma ya daina hantararta gami da daure mata fuska fuskarsa a sake yake amsa mata gaisuwarta…
Koda ya koma gurin Halisa sosai yay mamakin irin tar’bar daya samu Halisa ta gyara jikinta tamkar wata amarya ta kar’beshi hannu bibbiyu ta biya mishi bukatarsa ta kowane fanni.
Najaatu tunda ya bar gidanta take gyara jikinta da magunguna irin wanda Hajia ta bashi kawo mata dana gurin Aunty Hafsa, ita da kanta kafin zuwan ranar girkinta sai da tayi data sani dan kullum da bukata take kwana take tashi pant kuwa ta sanja sau biyar a rana ta rasa waye ya kawo hajia magaji mai kyau haka.
A ranar daya dawo gidanta kasa hakuri sukayi dare ya shiga sosai ana sallar isha’i suka kulle kofa, ikon Allah kamar wasu mayen k’arfe haka suka manne junansu suna abu daya basu samu kansu ba sai bayan sha biyu sukayi wanka sannan suka zauna domin cin abinci.
*****
Alhamdullhi jikin Salim yayi sauki sosai dan har ana shirye shiryen sallamarsa, ranar asabar Salimat ita da Naburago sukaje asibitin domin dubashi da kuma fad’a masa irin mugun abinda sukayi masa…Yanzu idan kuga Naburago sai ya baku tausayi rigar sanyawa bashi da ita duk komai nasa ya kare a gurin cha-cah! sai da yaga bashi da komai sannan ya hakura a lokacin ne kuma nadama gami da dana sani suka shiga jikinsa tabbas daya dauki shawarar mahaifiyarsa da duk haka bata faru ba, yana ganin da ya bude gurin chajin waya da ya dinga samun kwabo da dari amma yanzu baya aikin komai sai buge buge da kyar ma suke samun abinda zasu sa a baki…….Salimat ma ta lalace duk ta rame tayi ba’kikirin dan dama mai take shafawa na kara haske to babu kudin siya sannan alhazawan dake bibbiyarta sun daina yanzu komai ya cakude musu mahaifiyarsu tace hakki ne yake bibbiyarsu saboda haka su shirya suje su nemi gafarar wanda suka zalinta, a bakin yaran unguwa sukaji rashin lafiyar Salim din Naburago ya tambayi asibitin da yake aka basu kwatance kai tsaye adaidata sahu suka shiga domin zuwa duboshi
Salim cikin sanyin murya yace”Na yafe miku abunda kukayi min amma nima wannan kudi ba halak dina bane na tsohon ubangidana ne dana zalinta saboda haka gurinsa zakuje ku nemi afuwa.
Nabarugo yace”Aikuwa insha Allah zaije har kasuwa ya sameshi domin ya nemi gafararsa
D’aya daga cikin yaran sa ne ya shigo yana fada masa wani naso ya ganshi, yace ya shigo dashi, Naburugo zubewa yay gabansa yana zubar da hawaye….Abbah ya nuna masa gurin zama tare da fadin”Ya zauna ya daina kuka ya fada masa abinda ke faruwa