Labaran Kannywood

Tirkashi Sabuwar rigima a Asibiti Anyiwa Matar Ali Artwork CS amma Yace Bazai biya Kudin ba Anata bashi Hakuri Yaki.

Tirkashi Sabuwar rigima a Asibiti Anyiwa Matar Ali Artwork CS amma Yace Bazai biya Kudin ba Anata bashi Hakuri Yaki.

Anyiwa Matar Ali Artwork Cs a asibiti amma yace sam shi bazai biya Kudin ba.

Acikin wata gajeriyar Vedio dake ta yawo a shafukan sada Zumunta anga Jarumi ali artwork Yaje asibiti inda akayiwa matarsa CS amma yaki biyan kudin.

Wacce ta wallafa faifan bidiyon a shafinta na Tiktok me suna 1 Ayra ta bayyana cewa abun ya faru ne A gaban ta a Asibitin Nursing home dake a jahar Kaduna.

Ali artwork yaki biyan kudin ne inda ya bayyana Dalilin cewa shi Wai bai tabaji a Qur’ani ance CS ba hakan yasa akaita rikici dashi ta kara da cewa Maza Kuji Tsoron Allah ga matar tasa karama kuma tana cikin radadin zafin ciwo Nina dauki vedion abunda ya faru da hannuna Abinda na gani yasa saida na kusa kuka.

Gadai faifan bidiyon abinda ya faru nan kamar haka

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button