FITAR RANANOVELS

FITAR RANA 11

FITAR RANA11

Tashi kawai saheb yay zai fita a falon wayarsa ta hau ƙara,hakan ne kawai ya tsayar dashi ganin sunan zee baby na yawo akan screen din yasashi limshe idanunsa dan har wani tsoron dagawa yakei sabida baisan mezai ce mata aynzu ba.

shikansa yasan babe din ta mummunan saka ranta akan TEJ gashi abun baiyu masa a yadda yaso ba…

kiran na yankewa ta sake ƙira bai daga ba after like 3min saiga tolu ya shigo falon a raƙube ya tsaya daga bakin door sabida kallon da taher ya watsa masa na debar albarka
Tuni yy baya baya Yana wani abu sum sum kamar tsohon munafuki

Shikansa yasani cewa kayan jikinshi sam basu dace dayana yawo dasu acikin gidan ba,wando ce amma ta jean,kuma three gtr ce wanda aka datseta da almakaci. gata ta matse shi tagaban inda shatin burarsa take tayi baja baja bata da wani zip din kirki duk ya kayayyade ta da igiyan tsumma. READ HERE

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button