A DALILIN YAYATA COMPLETE HAUSA NOVEL

A DALILIN YAYATA COMPLETE HAUSA NOVEL

“Dariyan me kike Haka ne ?

“Ba komae Uncle ” …ta fada tana toshe bakinta …

   ganin ba daina dariyar zatayi ba ya sakashi daure fuska tare da juyowa ya dan kalleta ...

"ko ki daina dariyan nan ko na bata maki rai Hudah!!!

Sorry Uncle na daina kaji .!!..Benen gidansu aunty na gani yake ban dariya don yana bukatar Faci …gudun zuwan kawayenta !! …Uncle Na rantse maka da Allah aunty ba karamar makaryaciya bace …kasan me take fadawa kawayenta !!
.
“Bana son ji Hudah ” …ya fada tare da daure fuska

“To uncle baran fada ba …amma kasan ko ..? Cewa kawayenta take idan sunzo wae babanta mai kudine kuma gidansu ya ma fi naka kyau …kuma kasan?

Kallon da ya mata ne ya sakata natsuwa ….Hanne kuwa rufe ido tayi kamar mai bacci !!

•••°°••

Rayuwa kenan ..Barister Mahmoud na zaune da Amarya maryam lafiya kalau …sae dae kwata kwata maryam bata ma hajiya magana …ko gaisuwa bata hadasu …kullum tana part dinta …Idan hajiya ma ta aika maryam din tazo …sae dae tace “aje a fada mata ba zamanta take ba …don haka bara tazo ba .!!….

Barister Shehu na zuwa zata fada mashi ..
sae dae yace mata. ” ai laifin ki ne hajiya …ta yaya yarinya na zaune dakinta zaki aika ta zo? …

Sae dae hajiya ta yi shiru don bata da abun cewa …..

   Shekaransu daya dae dae suka haifi diya mace kyakykyawar gaske mai suna safina....daga barister shehu har maryam suka dauki son duniya suka daurawa yarinyar ..haka hajiya ma da dad duka suna kaunar yarinyar sossae....kullun sae Hajiya ta aiki yaron dake mata hidima ya dauki Safina ya kai mata  ....Tun maryam na badawa har ta fara fadan bara ta dinga bada yarinyarta ba ana zuwa a wahalar da ita .....

Ranar hajiya har part dinsu ta shiga tana fada …ta iske Maryam zaune bisa cinyar Shehu …maimakon ta tashi daga jikinshi sae ma kara shige mashin da tayi …

Nan Hajiyar ta dinga balai…idan kujeran dake falon ya amsa to Maryam ta amsawa hajiya ….

Barister Shehu yace “haba hajiya taya zaki zo ki sa yarinyar mutane gaba kina zagi ….bayan ita ta haifi yarinyar nan …gaskia bana son abunda zai bata wa Honey rai …don haka kawae ki fita …ni zan mata magana duk sati sae a dinga zuwa ana daukar maki ita …!!!

A fusace ta fita daga part din …Haka rayuwa taci gaba duk sati zaa dinga kai safina Part din Hajiya ta wuni a dawo da ita ..wani sa’in ma hajyar daki take shigewa ta barwa yaronta yana mata wasa ….

Yarinya bata cika shekara Daya ba cikinta ya fara kumbura ….tun suna daukar abun da sauki har suka lura kullun kara hawa cikin yake …gashi duk abunda diyar taci sae ta amayar dashi …

Feedohm????
???????? A DALILIN YAYATA????????

                 ????

HASKE WRITER’S ASSO????
( Home of expert & perfect writers )

Na Feedohm????

DEDICATED TO
EXCLUSIVE WRITERS..

45 to 46

 Asibiti suka kaita ...duk wani abu daya kamata amata ana mata ...daga karshe doctor din ya gane cewa ruwan sperm _maniyi_ ne ya taru a cikinta ....

Daga Maryam har Barister shehu sae da hankalinsu ya tashi …

Taya zaa ce ruwan sperm sun taro a cikin yarinyar da bata kai 1yr ba …haba doctor bara ta yiyu ba …ka dae sake dubawa …!! barister shehu ya fada a firgice ..

Doctor yace …”abunda muka gani kenan ..
amma idan baku yarda ba kuna iya sake wani asibitin sir”..

Kusan asibiti uku suna zuwa amma abunda aka fada bai canza ba ….kansu ya shiga duhu …to ina safina ta samu ruwan sperm ? …tambayar da kuke ta wa kansu kenan …!!

Gida suka dawo a firgice ...part din hajiya suka nufa ...a iya saninsu babu inda ake kai safina sae gurin hajiya ...Barister shehu yayi wa Hajiya bayani ...itama cewa tayi bata yarda ba , ba yarda za'ace yarinya karama sperm ya taru a cikinta. ..to ina ta samesu? ...amma a kira yaron da ke dauko safina din ...don wata sa'in gurinshi take barinta idan bacci ya dauketa ....



 Yaron aka kira ....tambayarshi suka fara yi ...yarda ya rude ya saka suka gane baida gaskia ...da yaga barister Shehu ya dauko wuka yace zai kasheshi idan bai fadi gaskia ba  ..

Sae cewa yayi wae ..Stick dinshi yake saka mata a baki tana tsotsar mashi !!! …

Kukan kura barister shehu yayi ya makari yaron ..yana duka tare da fadin Allah ya isa lalata mashi d’iya …sae ya kasheta …da dae yaron ya samu ya kwace daga hannunshi sae ya ruga da gudu …dama ba garin yake ba …zuwa yayi almajiranta hajiyar ta daukeshi ya dinga mata hidima ….

Babu irin neman da barister shehu bai mashi ba amma duk a banza …ko wanda ya sanshi bai gani ….Sae dae aka cigaba da bata magunguna har Allah yasa cikin ya koma dae dae …

••°°••

“Hudah bara ki canza ba “…

” Uncle zan canza wallahi …kaga nama canza ai ..”…

Hanne ta fito zata raka bakuwarta …Huda ta fara kukan akuya …take jikin hanne ya fara kyarma …don dama Hudah ta saba mata wannan tozarcin gaban kawayenta …

Allah Allah take kar Mahmoud yama Hudah magana …abunda taji yana fada ne ya sa cikinta murdawa …

Hudah meye Haka ? ..

Sae dae Hudah ta kalli Hanne sannan tace ” Uncle kukan akuyar gidansu Aunty hanne nake tunawa.. wannan wadda aka daure kusa da bangon toilet dinsu? da katangar ta kusa ruftawa ? …ka tuna Uncle? …

Dariya yayi kasa kasa ba tare da yace komae ba ya cigaba da karanta newspapper dake hannunshi ..

Kawar ta kalli Hanne tare da tabe baki …sannan tayi gaba abunta …..

"Allah Ya Isa Hudah "...ta fada kamar zatayi kuka ...

Mahmoud na dariya ya riko hannun Hanne yana fadin …”Waya sakaki masu karya?

Hudah ta juyo tana dariya tare da dubarsu ...lokaci guda ta daina dariyar tana watsawa Mahmoud din harara dashi kanshi ya rasa ko ta mecece ....

Juyawa tayi ta shige dakinshi ta barsu yanawa Hanne dariyar Hudah ta karyata Maganin Mai karya kenan ….Zama hanne tayi suka dan taba fira ….dakin ya shiga zai watsa ruwa ya fita…

Hudah ya gani zaune ta kurawa Window ido …Duk tunaninshi bacci ta shigo zata yi …bai ce mata komae ba ya shiga toilet yayi wanka sannan ya fito yana goge kanshi da towel …

“Hudah !!! ya kira sunanta tare da zaunawa bisa kujeran dake kallon gadon ..

Bata amsa ba haka bata juyo ba …kanta ya tallabo yana fadin “Menene “…?

Da sauri ta buge hannunshi dake saman fuskarta tana hararanshi ...

"Me naki Hudahta ...fada man kinji ko ..? ...ya fada cikin lallashi ..

 "Kaine ka rikewa Aunty Hanne Hannu mana !! ...tayi rau rau da ido ..

Ido ya fito cike da mamaki yana kallonta …kafin yace ..

"Hudah Dan na rike hannun Auntynki shine kike fushi ..matata face ?..


"Nima din ai matarka ce !!! ...ta bashi amsa tare da kura mashi ido ..

Murmushi yayi kasa kasa …”Huda ke ba matata ce …ke rayuwata ce kinji ko!!..

"Ba wani ! ...ni din matarkace ...tunda tare da aunty hanne muke tsare maka gida idan ka fita" ....ta fada tana hararanshi..

Feedohm????.
???????? A DALILIN YAYATA????????

                 ????

HASKE WRITER’S ASSO????
( Home of expert & perfect writers )

Na Feedohm????

DEDICATED TO
EXCLUSIVE WRITERS…

47 to 48

 To wayace maki tsare gida shine aure!!

Bata ce mashi komae ba ta mike ta fita daga dakin ….kitchen ta nufa ..insa yake aje mata dabino da biscuit tare da sweet …ta debo sannan ta dawo lokacin yana shafawa kanshi mai ..

” Karba kaci Uncle “…ta fada a hankali tare da mika mashi dabino daya ..

Babu musu ya karba ya cinye ..sannan ta bare sweet ta mika mashi ..itama karba yayi ya shanye yana kallonta ...sae da ta bashi biscuit sannan ta duba aljihun rigarshi ta fito sa naira dubu ta hankade pillownshi ta aje ...sannan ta dawo kusa dashi tana dariya ...

“Hudallah na me..

Hannunta ta daura saman bakinshi …

“Yi shiru Uncle ..dama nasan dan ban baka dabino da sweet ba shi yasa kace ni ba matarka bace …to yanzu na baka ..har kudin da ake bawa amare kaga na dauko ko …To dan Allah Uncle yanzu ban zama cikakkiyar matar Uncle dina ba ? …ta langwabe kai tana kyafta idanu …ita ala dole fari zata mashi yarda taga hanne nayi idan suna zaune a falo ..

Dariya sossae yakeyi  ...har sae da yaga ta fara bata rai sannan ya dan rage dariyar  ..rasa abunda zai ce mata yayi ...

Ya juya ya shiga distrnt dinshi ya canza kaya ...still yana dariyar ...fesa turare yayi sannan ya fesa mata tare da jan hannunta suka fita...

Ko hanne bai ma bankwana ba ya fita da ita .

 Wani katon Moll suka je ya saya mata kaya sossae sannan suka fito yana janye da hannunta...sae da ya bude mata motar ya rufe sannan ya zagaya zaya shiga ...

Har ta zauna sossae ..kafin ya kai ga shiga, ta fito da sauri tana fadin ...

“Uncle yaya Sa’ata !!!..idanuwanta suka ciko da kwallah ..

Barister Shehu ya gani dauke da safina zasu shiga moll din sae dariya yake yana gaisawa da wasu …

Da sauri yaja hannunta ya suka shiga motar tare …gurin driver suka zauna su duka biyun …tana lafe jikinshi tana hawaye ….baiyi kokarin tursasata tabar kukan ba …sae dae hannunshi dake jikinta yana bubbugata a hankali …

••°°••

Hanne me kike so maki dan Allah ? …ya fada a fusace …

Haba yaya...me yasaka baka kulani ne ...ko hugging dinka nayi ka fara ja da baya kenan ...3yrs da aurenmu amma ko so daya baka taba sauke hakkin dake kanka ba !!

Murmushin takaici ya sake kafin yace .” Me zan maki bayan halittar dake jikina ita ke tattare dake ..?

Amma Yaya duk da nake maza mata ai akwae abunda ya dace kaman naji dadi nima “

“Mace ya kamata ki nema ! …ya bata amsa tare da barin daki …!!

°°••°°

Shekaru nata tafiya …sam Huda bata da matsala gidan Mahmoud …idan tafiyar nesa ta kamashi zai dauketa ya kaiWa mamanshi har sae ya dawo sannan ya daukota …wani sa’in ma cewa take gurin maman zata zauna don tafi jin dadin zama nan …amma baya iya barinta ko kadan bai kaunar yin nesa da ita ko na second biyu …ji yake kamar yayi loosing Something very important a jikinshi …..haka zaita lallabata har ya samu ta biyoshi …

Cikin ikon Allah Huda ta gama secondary school dinta …lokacin duk wanda ya ganta bara ya taba tunanin Hudalliyar da bace …Fatarta tayi fresh da ita …cikar yan mata tayi …kamar ita tayi kanta …a lokacin shi kanshi Mahmoud tsoron zama da ita yake su biyu ….yayi baya sossae da ita …haka itama ta shiga taitayinta …!!

••°°••

"Uncle please dan Allah ,yanzu zan dawo wallahi ...please ka ji ? ...ta fada cike da shagwaba ...

Kallonta yayi tun daga sama har kasa ...tana sanye da gown black ...sannan ta yane kanta da black gyale ...kaf jikinta ba inda ake gani ...kamar wata balarabiya ...kafarta sanye da plat shoes black ...sae yar jikkar dake hannuta black itama ...

Feedohm????
???????? A DALILIN YAYATA????????

               ????

HASKE WRITER’S ASSO????
( Home of expert & perfect writers )

Na Feedohm????

DEDICATED TO
EXCLUSIVE WRITERS..

49 to 50

     Ganin ya tsaya yana kalllonta ya sakata hade hannuwata guri guda tare da dan dukawa kadan 

 "please uncle " ...na tafi ?,...

Da kai ya bata amsa tare da lumshe ido ...wani tsalle ta daka. tana dariya sannan ta fice da gudu ....ya bita da kallo..

Gidansu kawarta Lubna dake makwabtansu ta shiga ….ganin ba kowa a falon ya sakata shigewa part din su lubna …lubna na kwance tana karanta wani book na Ummy A’isha WANI HASKE …Awayanta …taji kamshin turaren Hudah baki kofa…

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22Next page

Leave a Reply

Back to top button