A DALILIN YAYATA COMPLETE HAUSA NOVEL

????
HASKE WRITER’S ASSO????
( Home of expert & perfect writers )
Na Feedohm????
DEDICATED TO
EXCLUSIVE WRITERS..
69 to 70
Lumshe ido Huda tayi ..."sweetheart bakuwata bata shan fresh milk a bata coke ..'" ..j
Mikewa yayi yana fadin..”to to pretty ” …da sauri ta zuba abun cikin cup din dake hannunta tare da girgizawa ahankali …har ya narke …
Yana zama ta koma bisa hannun kujeranshi tare da kanga mashi cup din a baki tana murmushi …yana kallonta har ya gama kwankwadewa sannan ta koma kusa da Shafa tana kallonshi …
Mika yayi …yana kallonsu …kadan kadan take dan janshi da fira …tun yana bata amsa har ya fara gyada kai yana mika ….cire babban rigar yayi ..da sauri ta kauda kai gefe …ganin pant ne a jikinshi …ga stick dinshi ta mike …
K’yarma ta fara ganin ya nufo gurinta ….nannade siket dinta tayi ta kwasa da gudu tana fadin …”Shafa’atu please kiji dashi ..!!..
A bakin kofar gidan ta zauna har lokacin gabanta bai bar faduwa ba ….
Kusan minti talatin tana jiranta sae uban tsaki take zabgawa bata ga abun dadewa a ciki ba …
Cikin gidan ta koma ga mamakinta sae taga Shafa’atu tana soka mashi allura a hannun .da jini a ciki …
Ido ta waro “Ke shafa’atu ya haka karfa ki kashe mutun gaskia” …
Dan juyowa tayi tare da jefa mashi rigarshi saman jikinshi sannan ta dauki gyalenta …suka barshi sae uban nishi yake taja hannun Hudah suka fita …
Hudah ta kasa hakuri …”Alluran me kika mashi wae ? …
“Jinina ne na zuba mashi a ciki …ko bata shigeshi da sex ba ta shigeshi yanzu …sai nan da six month zata yi mugun kamashi …karki damu ..dama muna haka .mafi yawancin abunda zaki saya gurin masu cutar suna zuba jininsu aciki wallahi …!!!
••°°••
Suna zaune da Hanne tace …”Hudah Yaya na nemanki …!!
Ji tayi gabanta ya fadi …bata san dalili ba …ta mike ta zata tafi ji tayi hanne na mata dariya tare da fadin …”bara ki shafa powder ba da lip gloss .?..
bata san dalili ba sae ta sami kanta da hararan Hannen ….
Har zata shiga dakin sae kuma ta shige dakinta …samun kanta tayi da shafa powder har da janbaki sannan ta fito …
Bata shiga can cikin master din ba sae tsayawa tayi daga dan falon inda kujeru suke tana fadin …
“Uncle gani….!!!
Bai ce komae ba har sae da yaga ma sa shaddarshi light blue da akawa aiki da zare baki ….ya daura agogo sannan ya fito …
Suna hada ido ta sakar mashi murmushi don ba karamin kyau kayan suka mashi ba …
“Eyeh Uncle daurin aure zaka je ne” …ta fada tana murmushi …
Shima murmushin yayi tare da zama kujeran dake kallon tata ….
“Hudallah .”…Ya kira sunanta …
” Na’am Uncle kayi kyau sossae kamar a saceka …”….ta langwabe kai ..
“Ko”
“Huh ,baka duba mirrow bane ?…ta fada yana murmushi ..
" Sanin nayi kyau dinne yasa na kiraki na tambayeki .. Zaki auri Uncle din kin? ...ya tambayeta kai tsaye ..ba tare da tunanin komae ba ...
Da sauri ta rufe idonta da hannayenta tare da mikewa zata gudu …carab ya cafke hannuta guda .. tsaye tayi ba tare da ta juyo ba …mikewa yayi shima ya rike kafadunta ya juyo da ita ….
A kunnenta ya rada mata …”Answer me please “….tsigar jikinta ta tashi tayi saurin matse jikinta gam tana kallon kafafuwanshi…
“Please uncle ka sakeni …” …ta fada a hankali …
“Sae kin amsa man.. .this time biscuit din da kaina zan sawo maki yarda zaki ji dadin zama cikakkiyar matar Uncle dinki …”…ya karashe maganar cikin zolaya …
Fizge hannunta tayi ta ruga da gudu tana rufe bakinta .....
Daki ta shiga tare da fadawa saman gado tana mirgina ……pillow ta janyo tare da kankamewa …murmushi ya sake yana kallonta …farincikin da ya gani a idon Hudah shiya tabbatar mashi da tsantsar soyayyar da take mashi …
“Ki daina Hugging pillow haka mana ‘ dani kika yi hugging may be da kinfi jin dadin sossae” ….ya fada cike da zolaya ….
Pillown ta wurgo mashi tare da lullube fuskarta da zanin gadon tana dariya ....yafi minti 10 yana kallonta sannan ya shiga gurin hanne ya mata bankwana tare da kissing dinta a baki ...for the first time kenan a rayuwarta ....sae yanzu ta gane Hudah haskene ga dukkanin gidan...
dakin Hudah ta fada tana zolayarta wae “amaryar Uncle” …kallon mamaki Ta bita hannen da shi a tunaninta zatayi kishi sae ma taga kamar tana cikin farin ciki da abun .
Mahmoud kuwa gidan liman ya wuce...da yake duk wani abun Huda sae ya gaya mashi ....magana suka je Sukayi .. liman yayi farinciki sossae da jin Mahmoud din zai auri Hudah ...ce mashi yayi duk lokacin da ya shirya yazo a saka rana ....
Duk da bata da kowa ..amma duk wani abun alada sae da Mahmoud ya kawo aka saka rana wata 8 …ba yarda Mahmoud din baiyi ba akan a barshi wata biyu …amma liman yace ” So yake yama Hudah duk wani abunda Uba kewa diyarshi …nan da wata takwas yake tunanin kudinshi zata su fito don Haka yayi hakuri ya jira.”. ….
Ba yarda Uncle Mahmoud din ya iya haka aka barshi …Hanne ya gaya mawa..Sae a gurinta ma Hudah ke ji …
••°°••
Barister Shehu na gida aka bugo mashi waya wae shagonshi na zinarai wuta ta kama ...ba'a samu aka fitar da komae ba duk sun narke ....
Sae da ya kwanta asibiti kwana 8 sannan aka sallamoshi ….Hajiya tayi ta wahala dashi don dad yanzu hankalinshi yana ga Hudah ….ko ya kirata waya bata dauka sae ta ga dama …sannan yayi nacin yazo gidansu ta hanashi …..
Bayan an sallamo shi da gardadin a guji abunda zai bata mashi rai saboda yana da ciwon zuciya ga kuma hawan jini …Part din hajiya ya koma …dama safina na can tunda ya saki maryam ….
Da marece ya shirya yaje gurin Hudah …satar hanya tayi ta iskeshi gidan su lubna …
Yana zaune saman kujera duk ya rame ….ta dan kalleshi tare da kau da kai …
Yana ganinta ya mike har kyarma yake ..don kwana biyun nan da baya ganinta sae yaga ta kara wani bala’in kyau ….
B'ata fuska tayi kamar zatayi kuka
….Tana gaidashi ….
FEEDOHM????
???????? A DALILIN YAYATA????????
????
HASKE WRITER’S ASSO????
( Home of expert & perfect writers )
Na Feedohm????
DEDICATED TO
EXCLUSIVE WRITERS..
_Na rigaya na sadaukar da wannan book din ga exclusive da babu abunda zai hanani sadaukar maki da wannan page din Sweet Farida ... Amma duk da haka ina maki fatan alkhairi tare da addu'ar samun zuri'a ta gari ...._????
70 to 71
"Bakomae ."...ta fada tare da kawar da kai gefe guda tana matse hawaye ....
“Ya zaki ce ba komae damsel ….Allah ki fada man meke faruwa ne …indae ba so kike nima nayi kukan ba ..!!..
A hankali tace …”ina yaron da na aiko farkon zuwanka nan gidan ya shigo da kai….?
“Eh na tunashi ..wani abu ya sameshi .?…
“Eh ..ya samu neotrophy ne ita kanta bata san abunda kalmar take nufi ba ..jikin kwalin sabulu taga neotrophy din …shine muke so mu fitar dashi india a masa aiki …ga dad baya nan …bama so mu fada mashi saboda yana da hawan jini …to kudin ne sun tsaya cak …ban san yarda zaayi ba!! ….ta fada tare da goge kwallah da suka zubo mata …
“Haba damsel akan kudu kike kuka …duk da shagona ya kone bayan na gama zuba dukiyata hakan bara ya hana na samo maki kudi ba duk inda suke ….nawa ne kike bukata ? ..
“ka barsa sweetheart” …ta fada a hankali …
“No dan darajar Allah ki fada man nawa kike bukata ….”
“Kudin na da yawa fa …ka barshi kawae nagode!!! ….
“Aa dan Allah wallahi ko nawa ne zan baki !!….
“ok 20m “….ta fada tare da kura mashi ido tana karantarshi …
Cikin sauri yace ..."ba matsala damsel insha Allah zan kawo maki zuwa jibi .....
“Ina zaka samesu bayan kace shagonka ya kone ” ….
“Takardun gidan da muke ciki yana hannuna …zan sayar dashi ba da sanin dad ba …na tabbata nan da one year na tara kudin sae na mayar masu da kudinsu na karbi gidan ….ba tare da kowa ya sani ba !!!!
tasowa tayi tare da kissing nashi a goshi sannan ta koma suka cigaba da fira ....
Bayan ya tafine ta kira dad dinshi tace tana bukatar 20M …tana so ta sayi mota da dan karamin gida ..saboda friends dinta sun fara mata gori cikinsu itace batta da mota da gida ….suna gama wayar ya mata transfer kudin da yake akwae su …
••°°°••
So take ta tashi tayi inserting farin pure miskin da lubna ta bata tun da aka samata rana tace duk one month da ta dinga inserting…satar kallon Uncle din tayi taga ya maida hankalinshi ga news yana kallo ….Hanne dama ba gwanar fira bace …ya shige daki abunta..
Mikewa tayi da sauri tare da fadawa daki ta shige toilet ta dauki cotton kadan ta dangwalo …..wani uban ihu ta sake tana dire dire …
Da sauri ya shigo dakin yana kiranta …ganin tana toilet ne ya sashi tsayawa bakin toilet din ..
“Hudah …..menene ?
Kokarin kunna heater take ta kasa sae uban ihu take tana tsalle …
“Na shigo Hudah? ….ya fada a hankali …jin ihun nata yayi yawa …
bata bashi amsa ba ta cigaba da ihunta ….tura toilet din yayi ya shiga da sauri ….kwalbar miskin ya gani da cotton din da ta dangwalo …ita kuma tana gefe sae uban ihu take …