WAYAFI SONTA 9

p9
“””El-ham ta zauna kusada zainab tana Mata surutu har zainab ta idama hjy kitson…kafin ta goya elham su fito”faruq dake binkice a laptop yadubesu ,yaci gaba da aikinsa har suka fice dg parlourn….. zainab bata dawo da elham ba,saida ta mata kalliba aka saka bich ,ta shafa mata rani jaa ahannunta Wanda ta rage sbd taga gobe Monday akwai skul,Saida sukayi magrib da isha’i tukum , zainab tasaka hijab har k’asa kafin ta sab’o elham suka nufo part d’in su hjy..
gaba d’ayansu sun hallara a dining area kamar yadda suka Saba,harda Usman dayazo week end gobe Monday da safe zai koma,hjy na tsaye tana serving d’in su…. zainab tayi knock had’e da murda’k’ofar….jitayi tamkar ta koma sbd ganin duka familyn nanan saidai bbu hali tunda sunganta! faruq da dama burinshi kenan ,yaga elham ta dawo sbd yanada niyar inya gama dinner yaje part d’in su anty mariya yatafo da elham d’in sai gasu,yadubi hjy yace wlh Ina mamakin yadda elham tayi saurin sabawa da yarinyar nan! Hjy tace ai zainab tanada saurin shiga Rai ga kirki… adedenan Kuma zainab ta dan tsaya nesa dasu tamusu alamar Ina wuni itada alh suka amsa… yyinda sauran keta cin abinsun Basu kalletaba…..elhma ta matsa kusada haidar tace uncle! Shareta yyi… Zainab kuwa juyawa tayi…. zainabbbbbbbb! kidawo kici abinci pls…..da sauri zainab ta juyo sbd yadda taji wani faduwar gaba jin wata sweet voice ta Kira sunanta…Ido hud’u sukayi da faruq…da sauri ta janye idonta ta girgiza Kai alamar ta k’oshi!
Haidar yajuyo suka had’a ido da faruq yabanko Masa harara had’e da Jan tsaki yabar Gurin… adedenan Kuma hjy kecewa zainab dole tazo ta zauna acikin su taci abinci….ganin haidar yatashi tace Kai Ina zuwa?”zanyi waya ne! yafad’a atak’aice..
Hjy tajawo hannun zainab….cikin rashin sa’a taja kujerar kusada faruq tace wa zainab zauna….gaban zainab na dukan Tara Tara ta zauna sbd batasan yin musu da babba!hjy ta turo Mata plate shak’e da friend rice da kaji asama… elham tayi saurin cewa daddy gun anty zainab zanci abinci….. d’aga Mata Kai yyi..nan ta matso kusada zainab,itakuma ta azata kan cinyarta….hannunta na kirma tasaka spoon tana diba tana bawa elham….faruq daketa kallonsu Yana cin abincinsa ya lura da hannun zainab Dana elham yasha lalle ja ,gwanin shawa’a!yyi murmushi kawai, yyinda kowa harkan gabansa yakeyi,bedamu da wani ba,itakuwa zainab ta takure gu ‘daya,Kuma takici sai elham take bamawa.. hjy da Alh sai firarsu suke…har suka gama, shima faruq yagama da Usman harsun tashi…hjy ta dubi zainab dake bawa elham abinci ,ita bataciba da ala mama elham d’in ta k’oshi…hjy ta ce zamu b’ata dake zainab mazakici In Kunya kikeji ai bbu kowa duk yaran sun tashi… murmushi zainab tayi kafin tayi bissimilla tafaraci, sannan hjy tabi bayan alh …elham kuwa na Gurin tana jiran zainab ta gama ta Mata wanka…..
Ihu da kururuwa da zille zille elham keyi kawai ! Sbd zainab zata koma part nasu har 9:pm tayi,ita Kuma zainab bataso takai har hakaba ,sbd tatsaya ta yiwa elham wankane….faruq ne yafito dg part d’in sa dg shi sai jallabiya”jin ihun elham yasakashi fitowa… Zainab ya’akayi y’ar Taki take kuka??” gaba d’aya zainab ta kasa kallon sa balle tabashi amsar tambayar,saitak’i juyowa ai yasan bata mgn…. tafad’a azuciyarta.
Elham ta nufesa had’e da cewa daddy kaga anty zainab zata tafi ,nikuma abarni Ni kad’ai ,kace takwana ,gobe antynmu tace kowa yakai assignment d’in sa,anty zainab tamun nawa ,nasan Kai daddy cewa kakeyi bakada lokaci… murmushi faruq yyi had’e da duk’awa iya tsawan elham…yace lallai antinki naji dake”amma bata kula daddynki ko ta gaidashi….to ai daddy bakinta ciwo yakeyi nima bantab’ a jin tayi mgn ba!
Uhumm kada kitafi pls dukda naga dare yyi…cewar faruq sbd ganin zainab zata gudu! Ko anty mariya zata Miki fad’a ne? Yafad’a Yana son suhad’a Ido” girgiza Kai tayi! Yace to muje part d’in baki saiku kwana tunda y’ar ki tasaka rigima….sukwana Ina?” Cewar hjy data tsintsi maganar faruq…nan yyimata bayani….mamaki sosai hjy tayi,sbd yadda faruq yakeso zainab ta tsaya…bacin tasan beso kowa ya rabesu ..ammà ya yarda da ita..sai ta tuna kalmar hausawa..dasuke cewa..Mai d’a wawane,duk Mai son naka dole kasoshi….am zainab kuje ku kwanta acan din dama inason kidawo nan part d’in kodan sbd nasami metayini kwana da fira ,Kinga gobe ma alh tafiya zaiyi…bara na Kira mamana na Mata bayani! Kama hannun elham faruq yyi Yana kallon zainab yace muje ko…abayansu tabi ,tanata kallon faruq tana shak’ar k’amshin turaren sa….. had’e da mamakin yadda ya kulata yau..bacin kwanaki sukayita Sha Mata k’amshi …juyowa yyi suka had’a ido,yadubi elham yace kidaina yawan surutu,Kinga antynki batayi” ko zainab? kodama can kina mgn sosai….mamaki tambayar sa tabawa zainab saikawai tayi murmushi batare data shiryaba” shima murmushin yyi yace nidai nasan mesuna zainab batada mgn… yafad’a Yana murda’k’ofar suka shiga” yazaunar da elham kan bed yasaci kallon zainab yaga shitake kallo”sai yadubeta yace kallonfa?” Juyawa Masa bayay tayi…yace to Saida safe ko…..kafin yafice yarufe musu k’ofar…Da asuba zainab sunata bacci taji ana knocking! Tashi tayi dan tasan be wuce hjy ce,harzata bud’e saikuma tasaka hijab…. ahankali ta murd’a key d’in had’e da bud’e k’ofar d’akin…. k’amshin sanyayyen turaren sa yadaki hancin ta” da sauri taja baya ganin zai shigo gashi gab da ita! yakalleta yace it’s time for prayer! Kafin yafice..
Juyawa tayi ta tada elham!
Bayan sun yi Sallah, elham ta koma bacci , zainab kuwa azkar taitayi har zuwa 7:am tukum ta ta yarda elham tamata wanka … Kafin taje ta Sami hjy akitchen suka gaisa ta tambayi yuni foam din elham hjy ta bata! tukum taje ta shirya elham…
Faruq na zaune awaiting parlour yanajiran elham ta fito su gaisa , driver yakaita skul…surutunta yafara jiyowa suna nufo parlourn itada zainab dake rik’e d hannun elham d’in… elham naganin daddynta da gudu ta nufesa tana dariya.. zainab bata yadda takalli gun dayakeba tayi ficewarta, faruq yarakata da Ido! Kafin yadubi elham yace baby kintashi lfy?” Daddy lfy lau ,gaka za’ayi inspection a class dinmu, Kuma anty zainab tamun kitso da k’unshi….yyi murmushi…kafin yyi mgn yaji k’amshin turaren haidar!
Tashi yyi yarungume sa,Yana murmushi had’e da cewa barka da fitowa Yaya” haidar nakallon elham yace katashi lfy ?”
Yace alhmdllh” haidar yadauki elham Yana cewa muje akaiki skul karkiyi latti ko baby ?” 2 days bakyasan kulani ko?” Yafad’a Yana murmushi had’e da kallon haidar daketa kallonsa yace yayadai D’an jarida ? Meka fahimta naga katsareni da Ido! Uhum Yaya wlh kana cikin damuwa sbd jiya danaje yima ka Saida safe,naga Kanata aiki a lop top …Kuma a what’s app naga last see naka 3:am da wasu mintina…to sarkin saka Ido ,bincike Nike akan Alh buba ,Kuma kaima nasan kana zarginsa akan wata jarida da kuka buga! dayatareka da zancen hakan yasa kak’ara zarginsa!
Faruq yace eh hakane Yaya wlh mutumin nan mugun mutum ne bashida gsky….yo ai tafaru ta k’are,sbd tun farkon week d’in nan Nike bincike akansa sbd garkuwa da akayi da wata y’ar abokina!
Yanzun dai shine shugaban masu garkuwa da mutane, ajihar nan !sbd nasami hujjoji guda 2 masu k’arfi…inada video da recording…nasa da akamun ! yanxun haka yaranshi 2 na hannu na… amma besani ba gsky!
Sannan dole nakamashi wlh… Inason anjima kasameni a office zamuyi mgn akan yadda nikeso kubuga jarida akamfaninku…to shikenan Yaya zansameka d’in ! dama muna zargin hakan nida Suraj “kaga har yamutu besan gsky akan Alh buba ba! Yo ai Ina zargin shi yasaka aka kashe Suraj ma,sbd Suraj sunyi takun sak’a dashi.. dan Yana zurfafa binkice akansa ko yawan zuwa office nasa yace zaiyi fira dashi…. awatsa gidajen tv da redio …hakane kam yaya, ALLAH ya shige Mana gaba! Cewar faruq cike da murna jin sun gano gsky…..k’asan zuciyar sa na jin zafin mutuwar Suraj amininsa..
Haidar Yana tfy yace ameen yah Allah…..Wai bazakayi break fast bane,naga zakafita??” cewar hjy dake kallon haidar hannunta dauke da tiren kayan break fast….be juyoba yace eh hjy !kinsan yau Monday Ina azumine…. hakane ALLAH ya tsare! Ke Kuma food flus d’inki na mota,cewar hjy tana kallon elham har suka fice itada haidar…
***************Zainab ce tsaye itada Hamza(abokin marigayi Umar) adede bakin get nagidan alh mohamoud Garba! Suna mgn ! Kasancewar hamza anan abuja yazo daurin auren abokinsa ,shine kafin yazo yaje gdnsu zainab mama tabashi number in anty mariya ! Shine yakira, yasanar Mata zuwansa ,shine zainab ta fito suna gaisawa,yanata mamakin ganin canzawarta, yyinda elham na hannun zainab ta rik’e Mata hannu….can elham ta hango wani yaro boy ake cemasa ,anan cikin anguwar yake .ball na hannunsa yanata bugawa! da sauri elham ta zare hannunta dg na zainab ta nufi Gurin yaron…tacafe ball d’in tana dariya! Tureta yyi iya k’arfinsa had’e da karbe ball nasa yacigaba da dukanta…sbd ba k’arfin su dayaba!kuka elham ta fashe dashi kanta yyi k’ululu!yyi sumtum..ihun ta ta ankarar da zainab da gudu ta nufota ,boy na niyar guduwa ,zainab tayi saurin rik’osa had’e da d’aukesa da mari ! ta murd’e Masa kunne..Bakinta na motsi alamar mgn take saidai kash! baajin maganar tata,Amma da alama fad’a takeyi! Hamza daya biyota yace rabu dashi zainab Dan ALLAH ,kinsan yara sai hakuri !Amma be kyautaba tunda ba k’arfin su d’ayaba! yafad’a Yana duba goshin elham din.”
Hankad’asa zainab tayi ta Kama elham dake kuka ta sab’eta tanama Hamza alamar bara ta wuce ciki,nan yamata sallama ,ya juya…. faruq dake kallonsu acikin mota ,tun sadda zainab ta nufi gun boy ta maresa akan idonsa…dawowarsa kenan dg office ,hakan yasa be karasoba yyi parking Yana hangensu…. yyinda zainab batasanma dashiba,tunda nesa yake dasu..
Cike da tausayin zainab na ganin tanason yin mgn ya Ida isowa Yana horn… alokacin Kuma zainab har sun shiga cikin ged ! Ko parking begama ba yafito ,da sauri yabisu….zainabbbbb! Cak ta tsaya gabanta na faduwa sbd tasan faruq ne ga y’ar sa taji ciwo bacin ta dalilintane ,inbata fito da itaba hakan bazai faruba” takuma lura yanasan y’arsa sobana wasaba….haka ake hukunci dasan Kai! kinyi rabon fad’a kibawa y’ar gsky! Dukda azatona elham ce taje tajasa! ajiyar zuciya zainab tayi had’e da juyowa,ta ajiye elham batare da ta kalli faruq ba…waye wannan Wanda kuke tsaye dashi ?” Da mamaki zainab takallesa taga fuskarsa ad’aure yyi maganar!! dauke Kai tayi da saurin barin Gurin…ya girgiza Kai had’e murmushi Yana duba goshin elham din,nan yadauketa zuwa chemist, yyinda elham keta sanar Masa yadda akayi boy ya daketa…akan ball nashi….Zainab kuwa mamaki sosai faruq yabata akan tambayar sa…amma saita share kawai…cikin kwana 2 zainab ta dawo part d’in su hjy” suna d’aki guda da elhma wacce yanzun goshinta yawarke…
Fitowa zainab tayi dg d’akinsu sbd tasan wannan lokacin su faruq da haidar kedawowa ,itakuma batason su sameta ,hakan yasa zata tafi part d’in su anty mariya…fitowa tayi…..zata wuce suka had’a ido da haidar daketa kallonta! Tadauke Kai ta wuce! Yatabe baki… had’e da cewa dama hjy yarinyar nan zatabawa kayan nan ,taja na ajiye aikina,nashiga cikin kasuwa” yafad’a sbd ganin zainab da rigar da hjy tasakashi yasiyo kala 5.”
Ciki ya wuce…shima bbu jumawa faruq yadawo!
Zaune suke sunayin dinner , elham ta nufo dining area d’in tana kallon daddynta tace daddy Ina anty zainab naduba d’aki batanan?” Beyi mgn ba ,yakalli hjy” hjy tace tana gun mamana!nan elham ta zauna sukaci abinci da ita..
Elham ce tayi sallama parlourn anty mariya ! Tadubi zainab tace anty zainab Wai granny tace kizo yanzun da sauri…da mamaki zainab takalle ta,sbd tasan hjy bata tab’a Aiko elham da dare kirantaba!”kitashi kije mana cewar anty mariya….
Hijab tasaka tabi bayan elham sbd ita taso sai Gurin 9 takoma part d’in” dan ta tafi ta kwanta….suna fitowa sukaga faruq tsaye yarungume hannunsa!
da sauri zainab ta kalli elham… elham tayi dariya had’e da cewa yeeeeee namiki wayo dama daddy na ne kekiranki! Zainab ta had’e Rai tana kokarin juyawa faruq yasha gabanta! Cikin cool voice yace baikamata ki koma ba,sbd bakisan meye yakani gunkiba ! Mazawa baya tayi sbd ganin suna gab da juna! Kafin ta Masa nuni da cewa tana sauraronsa…yyi murmushi yace Abu 2 yakani gunki na farko godiya na biyu alfarma!
damamaki ta kallesa yadaga Mata Kai! Taji gabanta yafad’i”yace d’azun naga , assignments , home works dakikeyiwa elham”naji dad’i sosai akan yadda kke kulamun da ita !amatsayinta na marainiya….nagode sosai kinji! murmushi kawai zainab tayi,kafin yace na 2 inason kibani alafemar na zama yayanki! Wato UMAR dakika rasa…zaro Ido zainab tayi had’e da dubarsa taga ita yake kallo! Ta girgiza Kai alamar bata buk’ata!tashare hawayen dasuka zubo Mata da sauri ta bi hanyar part d’in hjy….faruq yyi ajiyar zuciya had’e da dafe saitin zuciyar sa ,ya lumshe Ido” ahankali yace zainab INASONKI! indai Nina cika faruq saina sace zuciyar ki,kinmun son dabakiyiwa marigayiba! Sbd kinada hankali,tausayi,girmama manya,kunya ,rashin shishshigi,bakida kwad’ayi” Kama mutuncin kanki.. nakaranci hakan byn hjy tasanar damu halayenki…elham tace daddy kaidawa ke mgn?”
Murmushi kawai yyi yasabeta suka wuce…
Washe gari kasan cewar week end ne” hjy da zainab ne suka had’a break fast,dukda kusan aikin duka zainab ce tayishi”duk suna zaune kan kujerun dinning area…yyinda hjy ke seving din kowa” hjy ta dubi faruq daketa latsar waya tace faruq mezakasha ?” hjy in akwai kunun gyad’a azubamun….eh akwai zainab ta dama…to azubomun , yafad’a Yana satar kallon zainab d’in ganin duk tak’i sakin jikinta,tana zaune atakure.
Mik’o…Masa hjy tayi ! Azatonta yakarb’a saita saki cup d’in…. faruq kuwa yanacan gun kallon zainab..da sauri haidar ya aza hannunsa kan cinyar zainab! Gaba d’aya kunun yazube Masa acin tafin hannu….cike da mamaki hjy,Umar, zainab suke kallon haidar daya rintse Ido sbd azaba….???????? Yanxun aka Fara labarin…zak’insa nagaba…muhade a last free page
Wad’an da nadakatar akan biyan kud’i zaku iya biya sai asakaku grp…????????