Labaran Kannywood

Allah Sarki Masoyan Jaruma Maryam gidado Sun Koka Kan Abinda Ya sameta Yasa Yanayin ta Ya Canza Lokaci daya.

Allah Sarki Masoyan Jaruma Maryam gidado Sun Koka Kan Abinda Ya sameta Yasa Yanayin ta Ya Canza Lokaci daya.

Masoyan Jaruma Maryam gidado Sun Kuka Kan Abinda Ya sameta Yasa Duk Yanayin ta Ya Canza Lokaci daya Fitacciyar Jaruma a Masana’antar shirya Finafinan Hausa Watau Maryam gidado Wacce akafi sani kuma Tayi fice acikin Fim din Babban Yaro.

Ta kasance daya daga cikin manyan Jaruman Kannywood mata da suka taka rawar gani matuka a lokacin su, Duk da cewa jarumar Ta kwashe tsawon lokaci ba tare da anga fuskar ta acikin Finafinai ba, amma masoyanta har yanzu basu manta da ita ba inda suke ta tamabaya akanta.

Amma da yake jarumar ma’abociyar amfani da kafafen sada Zumunta ne hakan yasa masoyanta suka bibiyeta a shafinta na Tiktok inda acan ne akafi yawan ganinta.  Sai dai Kuma masoyan nata sunyi matukar mamaki ganin yadda yanayin ta ya canza lokaci daya……..

idan har masu bibiyar mu a wannan tasha zasu tuna Sati biyun daya wuce munyi vedio akan yadda wasu daga cikin masoyanta Suka bayyana cewa zasu hada mata Kudi domin siya mata waya.

Duk da cewa Kuwa basu da tabbas kan Cewa Yanayin da take ciki rashin lafia ne ko Yanayine na rayuwa Ko kodai  Haka kawai yanayin nata ya canza duba da cewa Kowa yanacin Zamaninsa ne ya barwa wani  Wasu daga cikin masoyan nata sun kara bayyana ra’ayoyinsu akan yanayin da take ciki inda real_yacks yace What is Going on ne Wai. Wallahi Na Ganki Wani Irin Haka Kin Tsufah kin Wani lalace Allah Dai Ya Rufa Asiri.

zaharaddeen kuwa cewa Yayi ina matan kanywood idan baku tuba ba toga fa qarshenku nan  ita kuwa saudat adam cewa tayi babu abinda yake damunta kawai dai shekaru Sunja ne.

A karshe kuma dan usmanu ya bayyana cewa wlh ina sonki da aure in har zaki aure nifa.  Masoyanta da dama sun nuna damuwar su matuka kan irin yanayin da suka ganta Aciki hakan yasa suke ta tamabayar ta dalilin amma dai har yanzu jarumar bata furta komai akan hakan ba

 

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button