NOVELSUncategorized

NAJEEB 37

Ibtisam gaba d’aya duhu ne ya rufe Mata ido wanda hakan yasa bata ganin komai, wani ruwa ne ya fara zubo mata daka hq d’inta….. Gaba d’aya tun daka lokacin bata K’ara sanin inda kanta yake ba


Najwa kam da Najeeb ana ta harka basu San maike faruwa ba, najeeb cinta yake Sosai Tana zunduma ihu, bai wani dad’e yana sex da itaba yayi realising, tare da tashiwa Kai tsaye toilet yayi wanda yayi wanka ya fito yana saka kaya dam yaji gabanshi ya fad’i tare da tunawa ibtisam fah Tana gidan…… Da sauri yasa riganshi tare da k’okarin fita 

Najwa tace baby Whr are you going??  Tana magana ne cikin wata irin murya Mai kasala 
Https://www.2gnovels.com

Najeeb bai kulata ba, domin abunda ya gani a bakin kofa a kwance, da sauri ya fita ganin ibtisam a kwance a wajan, ga Ruwa dake fito Mata a k’asan kafarta 

Najeeb cikin rudewa yake kiran sunanta ibtisam ibtisam ibti…..  Sai kuma ya kinkimeta tare da d’aukanta cak yayi waje da ita da gudu inda ya bud’e motarshi ya kwantar da ita a baya, shiga motar yayi da sauri ya figeta Kai tsaye hospital ya nufa inda suna isa ya bud’e motar ko rufewa baiyi ba ya bud’e Bayan motar ya ciccibeta yayi cikin hospital din da sauri tare da shiga….. 

Nan aka tareshi inda aka Kawo gadon marasa lafiya aka kwantar da ita, kai tsaye akai emergency da ita, domin a duba lafiyar ta, wani irin zufa ne yake fita daka jikin najeeb tare da fargaban maiya sameta, gaba d’aya ya tabbata taga abunda ya faru tsakaninshi da Najwa gaba d’aya saiya tsinci kanshi da rashin jin dad’in hakan, tare da jin haushin abunda ya aikata

Ko zama ya kasayi sai kaiwa da komowa yakeyi, burinshi Dr ya fito ya fad’a mishi lafiyanta dana baby d’inshi

Koda aka shigar da ibtisam ciki gaba d’aya ko motsi batayi, amma tana numfashi  nan aka fara mata taimakon gaggawa, ga ruwan dake fita a kasanta wani fari…..  Nan dai Akai mata su allura Bayan anyi Mata gwaje gwaje sannan aka saka mata drive 

Bayan Dr ya fito najeeb ya nufi Dr din da sauri yana tambaya Dr maiya sameta hope she is ok now?? 

Dr yace calm down, just follow me to my office 

Najeeb binshi yayi sukai ciki, bayan sun zauna Dr ya kalli najeeb yace tana da ciki an so much stress haka?  Mai ciki ba’a Sonta cikin damuwa daka duka alama taga abunda ya bata tsoro because her dp is high, jininta yahau Sosai, is seems like kaman taga abunda ya sa tayi shock wanda gashi cikinta yana k’okarin fita d…… 

Najeeb da sauri ya tashi yana fad’in Dr plz do what ever you can plz don’t allow that tin to happen, plz dr kar cikin ya fita am begging you plz dr

Dr yace karka damu, mun samu munyi abunda zamu iya, but in tana irin wannan damuwan gaskiya cikin zai iya fita, domin Mai ciki firgici damuwa tsoro duk zasu iya taimakawa wajan fitar cikin dake jikinta, and wannan ruwan da yake fita irin ruwan na’kuda ne inda an barta na wani lokaci for sure cikin zai fita, but munyi iyakan k’okarin mu nida sauran doctors she is out of danger now, sai dai mun bata bed rest she need to rest for some days or weeks before we Discharge her 

Najeeb wani irin ajiyan zuciya ya sauke da yaji ance komai yayi Normal….. 

Dr ne ya katse shi tare da fad’in ku kiyaye daka sata damuwa 

Najeeb yace yes, sannan yace plz can I see her 

Dr yace yes but Bari a kaita rest room 

Najeeb yace OK 

Bayan an fitar da ibtisam daka emergency aka kaita d’akin da zata huta, har yanzu bata farka ba…..

Najeeb shiga d’akin yayi ya ganta a kwance, gaba d’aya tausayinta yaji ya kamasa Sosai domin ganin irin halin data shiga, tare dayin dana sanin abunda ya aikata wanda shi gaba d’aya ya manta tana gidan, ido ya kura ma fuskanta yana kallonta yanda lokaci d’aya yaga fuskan tayi fayau ta k’ara wani haske Sosai kaman ba ita ba, da sauri ya zauna a gefen gadon tare da ru’ko hannunta ba wanda aka sa mata drive ba, d’ago hannun yayi yana shafawa tare shafa mata kanta da d’ayan hannunshi 

Lokaci d’aya yakai hannunta bakinshi tare da ri’ke hannun da duka hannunshi, lokaci d’aya ya fara fad’in am so sorry……..  Kalman ta fito ne daka bakinsa Wanda daka duka alamu baiyi zaton zai furta hakan ba, lokaci d’aya ya lumshe idonshi tare dajin matukar tausayinta……

Lokaci d’aya ya bud’e idonshi tare da k’okarin ciro wayarshi a aljihu amma yaji wayam, sai a lokacin ya tuna bai d’auko wayar ba, tsaki yayi mara sauti gashi yana son kiran Mum domin ya fad’a mata halin da ibtisam ke ciki for the first time, zai kira mum yace ibtisam bata da lafiya, kodan tana d’auke da cikinsa ne oho 

Najeeb fita yazo zaiyi har yakai ba’kin kofa ya dawo tare da nufa kan gadon da ibtisam take ya sakar mata peck kiss a goshi tare da fad’in I will be back soon….. Yana fad’in haka ya fita tare da barin hospital din 

Kai tsaye gida ya nufa inda ya nufi d’akinshi direct yaga Najwa na kaiwa da komowa a d’akin 

Kallo d’aya yayi mata tare da kawar da kanshi, wayoyinshi ya d’auka tare da k’okarin fita 

Najwa tace najeeb I need to talk to you right now 

Najeeb ko kallo bata isheshi ba, balle ya bata amsa, ganin haka yasa Najwa tayi sauri tare da shiga gabansa 

Najeeb ido ya lumshe domin haushinta yake ji, dan sai yake gani kaman saboda ita ibtisam take wannan condition din, lokaci d’aya ya bud’e ido tare da komawa Baya inda ya nufi wajan Side drawer ya bud’e tare da d’auko kud’i dalar amurka bandir bandir har guda biyar, kai tsaye ya nufi Najwa ya kamo hannunta tare da mika mata kudin yace just go away 

Najwa kallon mamaki take ma najeeb, lokaci d’aya ta daure tace najeeb maina maka??  Dama Nasan wancan yarinyar akwai wani abu a tsakaninsu, ji yanda ka rud’e just kawai ka ganta a k’asa for god sake najeeb who is that girl I need to knw…. 

Najeeb yace she is my wife…..

Najwa wani dummmm taji a kunnenta Kalman da NAJEEB yake fad’a shine yaita Mata yawo “she is my wife

Najeeb Kama hannunta yayi tare da fitar da ita daka gidan, yace kar in k’ara ganinki I don’t want to see your face ever again 

Yana fad’in haka ya rufe gidan tare da shiga motarshi ya barta a nan.

Jin ya tafi sai a sannan Najwa ta dawo cikin hayyacinta, ido ta lumshe cikin takaici lokaci d’aya tace ni zaka wulakanta najeeb?  Ni?  Akan wata macen?  And you even call her your wife how dare him…. I promise to destroy you NAJEEB indai har baka aureni ba, tana fad’in haka tayi gaba….. 

Najeeb koda ya koma hspt ibtisam bata tashi ba, har yanzu tana bacci abunta zama yayi lokaci d’aya kuma ya tashi tare da fita ya kira Mum 

Bayan mun ta d’auka take cewa yauwa Ina son dama in kiraka akan kasa ibtisam ta dawo jibi sai gashi ka kira 

Najeeb yace Mum ibtisam na asibti bata da lafiya and Dr ya bata bed rest 

Mum salati tayi tare da fad’in maiya sameta??….. Kafin yayi magana Mum tace tana Ina?? 

Yace Mum har yanzu bata tashi ba, yace Mum plz kizo ki kula da ita, and plz kizo mata da kayan abincin ku wanda babu a nan 

Mum tace shikenan zanyi magana da Dad din’ka, I will call you back, in kaga ta tashi kuma ka kirani 

Yace OK mum 

Najeeb Bayan ya gama wayan d’akin ya koma inda ya ganta still Tana bacci zama yayi hannunshi nakan nata ya ri’ke yana kallon fuskanta, lokaci d’aya ta Fara bud’e idonta Wanda suka sauka akan NAJEEB wanda yake kallonta, murmushi ya sakar mata wanda itama ta saki murmushin……  Lokaci d’aya kuma taja hannunta daka nashi tare da tashi da karfinta ta zauna tana fad’in just go away from me I hate you, I hate you NAJEEB sai kuma kuka mai sauti…… 

Najeeb gaba d’aya ya kasa komai domin gaba d’aya jikinshi yaji ya mishi wani iri, a duniya babu Kalman daya tsana yaji ta fad’a kaman tace bata sonshi, wannan Kalman Nata har cikin ranshi yake jinta…..

Jin kukan nata yayi yawa yasa ya tashi tare da k’okarin taba ta, da sauri tace don’t touch me bana son mutum mazinaci ya taba ni Wlh najeeb I never hate something in my life lyk d way I hate you, I don’t even want to see your face just go away from hare am feel ashamed to call you wit Muslim name, najeeb ka cuceni ka bata min rayuwa duk wasu manyan laifi wanda Allah baya so gaba d’aya ka had’a, you are drinker womanizer duk kai d’aya Wlh I hate you……  Sai kuma kuka wi wi wi wi….. 

Gaba d’aya najeeb kallonta yake kaman wani Mara wayau, yana mamakin maganan dake fita a bakinta….. Lokaci d’aya kuma ya fara fad’in ibtisam just calm down I knw dat I have….. 

Tace dnt try to say anything to me just go away, you are nothing to me now, just go…..

Najeeb gaba d’aya kukan da takeyi baya son ji, gashi Dr yace she need to rest, so much stress can affect her pregnancy….  Dan haka yace ibtisam zan fita but plz rest for a while Mai zan Kawo miki kici??? 

Wani irin banzan kallo tamai sannan ta kauda kanta ba tare data bashi amsa ba 

Yace plz tell me Mai zaki ci….. 

Cikin fad’a tace bana bukatar komai daka gareka, wlh duk abunda ya fito daka hannunka bana sonshi ko miye Wlh I hate you, and let me tell you Kaga wannan cikin koda zai zama AJALI na wajan cireshi Wlh sai…… 

Yace keep quiet ibtisam just control your self, I knw kina fushi yanzu komai kika fad’a a cikin anger ne ltr you will regret it, so just control your self plz 

Ibtisam tace komai na fad’a ba’a cikin anger bane I am in my senses, I knw what am saying, wlh babu abunda zanyi regretting sai Abu d’aya shine da nabar wannan cikin a jiki na har yanzu, kai kai Wlh ka cuceni, just for once have you ever think of your parent or yaran da zaka haifa, in suka taso ace ga babansu dan giya manemin mata??  Murmushi tayi tare da fad’in why will I say all this tin to you??  A person who does not care for anyone ……

Najeeb idonshi ne ya kad’a gaba d’aya magananta har cikin ranshi yake jinta, Abu d’aya yasa yayi shuru shine yana son ta daina wannan fushin just for his unborn child, yana tsoran kar wani abu ya sameshi 

Kallonta yayi yanda take kuka kaman ranta zai fita, lokaci d’aya ya nufeta yana Son tabata……

Tace karka cewa taban….. Drive din dake hannunta ya goce tun d’azu bata sani ba, jini ne ya fara bin ledan, najeeb da sauri yace oh my god tare da fita da sauri ya kira Dr 

Koda Dr yazo ya gyara mata hannun.

Ibtisam ta kalli Dr din tace Dr ina son a cire min wannan cikin dake jiki na…. 

Najeeb yace ibtisam am controlling my anger, don’t make me lose my control, ina lallabaki just….. Sai kuma yayi shuru sannan yaci gaba da fad’in just saboda you are pregnant wit my child so you have to be careful with your word 

Ibtisam tace do your worst, ciki ne wlh saina zubar domin bazan haifa mugun iri….. 

Dr ne ya Katseta tare da fad’in you need to rest plz, why are you fighting like that?? 

Kallon NAJEEB yayi tare da fad’in wai mai yasa kuke haka, who is she to you?? 

Najeeb yace she is my wife…. 

Ibtisam tace am not your wife am your ex W…. 

Najeeb yace keep your mouth shut, dnt try to say anything again…. 

Najeeb kallon Dr yayi tare da fad’in plz I need to talk to you in private….. 

Nan suka fita shida dr din inda ya buk’aci a sallami ibtisam domin su koma Nigeria, dr ya nuna ina bazasu sallameta ba saboda bata warke ba, and yanda yaga suna fad’a haka kaman akwai wani abu 

Nan najeeb ya mishi bayani akan matarshi ce sun samu misunderstanding ne shida ita, and all this stress da take ciki inta koma Nigeria she will be OK, dama saboda na hanata koma wane sai yasa take haka, and you can go and ask her akan in tana son komawa Nigeria 

Dr din yayi shuru can yace OK let me ask her 

Dr din komawa yayi inda ya tambayi ibtisam akan yana son ta koma Nigeria Ayi jin….  Tun kafin Dr ya k’arasa abunda yake son fad’i ibtisam tace yes Ina son komawa plz dr I need to go back to Nigeria plz 

Nan Dr yace OK, karki damu zaki koma 

Koda Dr din ya fito ya fad’ama najeeb yanda sukayi, najeeb yace I have told you, yanzu zata rage damuwa 

Najeeb yace gobe zasu tafi kawai, inda Dr yace daka hspt din za’a kaita airport 

Nan najeeb ya ro’ki Dr akan su tambayeta akan abunda take son ci, su bata coz Tana fushi dashi and yasan baza taci abunda zai bata ba 

Dr yace ma najeeb karya damu 


Najeeb tafiya yayi ba tare daya koma inda take ba, kun san Su a hspt d’insu ba irin namu bane ba’a kwana da Mara lafiya, kai tsaye ya tafi gida domin yasan inta ganshi yanzu zata Fara mishi hauka 

Koda NAJEEB ya koma Gida kasa bacci yayi gaba d’aya sai juyi yakeyi, yau for the first time mace taci mishi mutunci ba tare da yayi komai ba,….  Ido ya lumshe tare da fad’in I deserve more than that,….  Gaba d’aya maganan ibtisam ke mishi yawo a Kai, inda take ce mishi gaba d’aya manyan laifin da Allah ya hana su kakeyi, shan giya zina, ido ya lumshe tare da fad’in is alcohol allicit in my religion??  Tashin hankali yau for the first time da najeeb yaji yana son yasan miye abun da yake haram da halak cikin addinin Islam…..  Ido ya lumshe and ko matan da yake nema yana ganin is nothing domin bai d’auki hakan a bakin komai ba, face fun, so yau ibtisam tace mishi yana aikata manyan laifuka, inda take ce mishi drinker womanizer, kenan shan giya babban laifi ne A addinance??  I thought kawai a al’adan bahaushe ne babu kyau d’aukan wayarshi yayi da sauri ya Fara danna wasu number inda yasa wayar a kunne 

Ji nayi yana fad’in sheik my name is Najeeb am calling you from America

Mutumin yace OK why did you call me?? 

Najeeb yace ina da tambaya which I need to know plz 

Mutumin yace OK 

Nan najeeb yace shan giya haramun ne??  Da neman mata what I mean yin sexy da mace 

Mutumin yace kace sunanka NAJEEB right?? 

Najeeb yace eh 

Mutumin yace sabon musulunta ne Kai??

Najeeb yace a’a am Muslim 

Mamaki abun yaba mutumin taya za’ayi musulmi yace bai San shan giya haramun bane, da zina?? 

Jin mutumin yayi shuru yasa NAJEEB fad’in hello 

Mutumin yace ina jinka 

Lallai tambayarka ta girgiza ni, domin babu musulmin da zaice bai San abunda ka tambaya haramun bane, taya kake sallah??  Allah yace ka sanni Kafin ka bauta min….. 

Najeeb yace ina sallah…. 

Malamin yace Anya Kama San yanda ake sallah kuwa??  Inhar baka san amsan abunda ka tambaya ba am sure sallah din’ka ba dai dai kakeyi ba, ka taba Islamic skul??.. Islamiya kenan 

Najeeb yace eh since I was young ban dad’e ba na fita tare da zuwa America karatu 

Mutumin yace Subhanallah you mean tunda kazo America baka K’ara shiga wata islmic skul ba?? 

Najeeb yace eh… Tare da fad’in any problem 

Mutumin yace akwai matsala babba, lallai kana bukatar sanin addini but I will advise  you to go back to islamic skul, but Zanzo America Next Week you can come and meet me 

Najeeb yace OK Zanzo 

Inda malamin yace amsar tambayarka Zan baka cikakkiya in kazo, sannan shan giya haramun ne zina haramun ne suna cikin manyan laifuka….. 

Najeeb yace ngd tare da kashe wayan yana tunani, lallai yana bukatar k’ara samun haske, miye haram a cikin shan giya??  Sannan miye laifin dan kayi sex da mace, gaba d’aya kanshi ya kulle……  Toh Nima dai kaina ya kulle taya za’ace dan musulmai Wanda yake musulmi bai San wannan Abun haram bane??  Ku biyoni muje zuwa…….. Plz manage it 












Pls click on the ads(function loadPageAds() { return afriPageAds({ ‘pid’: 8612, ‘uid’: 9740, ‘t’: ‘300 by 250’, ‘url’: ‘https://2gnblog.blogspot.com/’ }); }());

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button