Labarai

Tsohuwar Matar Ahmed Musa Tayi Wani Sabon Auren

Tsohuwar Matar dan wasan kwallon kafa na Nigeria Ahmed musa tayi wani sabon Auren, Tsohuwar Matar me suna Jamila wacce itace uwar dansa na farko sun dade da rabuwa.

Duk da cewa babu wata Majiya da bayyana abinda ya rabasu ba tun a wancan lokacin, sai daga baya ya kara wani sabon auren inda kuma a karo na biyu ya auri wata Christa me suna Juliet.

Mutane da dama sunta bayyana ra’ayin su akan sabon auren da yayi inda suke cewa ya saki matarsa kawai ya auro wacce ba musulba.

A karshe dai muna Yiwa Jamila fatan Alkhairi Allah ya bada Zaman lafia

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button