Labaran Kannywood

An kore su ne daga fim saboda bidiyon Batsa,shin meyasa ba’a kori Maryam Booth ba? Ga dalilin nan

A cikin kusan kowacce Al’umma a duniya,mutane suna kokari domin kiyaye mutuncin su ta hanyar rufe tsaraicin su,hakanne tasa ganinsa ga wanda bai kamata ba bata hanyar Aure ba yake da matukar matsala da zubar da mutunci a idon duniya.

Hakama a cikin masana’antar kannywood tun bayan kafata da shekaru da dama,anyi wata jaruma a shekaru goma baya da suka gabata wadda akewa laqabi da Maryam Hiyana wadda ta zamana ta farko da aka fara fidda bidiyon tsaraicin ta a cikin masana’antar ta Kannywood wanda hakan yasa mutane da dama dena ganin mutuncin masu yin harkar fim tun daga Wannan lokacin.

Daga karshe Maryam Hiyana ta bayyana ta tuba har tayi katari da Auren wani masoyin ta,yanzu haka Maryam din na da “ya”ya sama da biyar bayan barinta daga cikin masana’antar.

Sai daga baya-bayan nan kuma Maryam Booth da kuma Safara’u.

Maryam Hiyana da Safara’u bayan faruwar hakan duk an kore su daga cikin masana’antar ta Kannywood.

Sai Maryam Booth,shin kun san dalilin dayasa ita ba’a koreta ba?

Domin sanin wannan dalilin zaku iya kallon cikakken bidiyon da muka saka muku anan kasa.

Kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su a koda yaushe kuma a duk inda kuke.

Ayi kallo lafiya!

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button