Labaran Kannywood

Bidiyo: Yadda Maryam Yahaya take rakashewa tare da Kaninta a shafin Tiktok

Fitacciyar jarumar Kannywood Maryam Yahaya ta bayyana ita tare da Kaninta a shafin Tiktok suna rakashewa kamar babu gobe.

Jarumar da tun tuni tayi kaurin suna wajen yin abubuwa da dama a cikin masana’antar ta Kannywood.

Mutane da dama sun cika da mamaki da ganin bidiyon nasu tare da kanin nata duba da irin saurin girman da yayi.

Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa.

Kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su mungode!

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button