BA DON SHIBA HAUSA NOVEL

BA DON SHIBA 101

Page 1⃣0⃣1⃣

Kwanci tashi ba wuyq a wajen ALLAH yanku kimanin 5month kenan Jiddah ke tare da Antyn ta duk wani kudi da take samu a kqn ta suke karewa domin asibitin mahaukatan da ta kai ta mai matukar tsada ne kowqne lokaci cikin tambayar ta kudi suke ita bata gajiya haka zata bada.

jiki kam yayi sauki sosai domin yanxu bata ihu sai dai ta rinka surutai ita kadai amma kuma tsaff take kamar ba mai tqbin hankali ba.

Sauri sauri take shiri saboda zuwan su nyt party kuma duk dare tana son taje taga antyn tah kwana2 bata jeba.

fitowq tayi domin fita daga gidan amma haladu ya tare mata hanya yana binta da wqni mayen dan shigar dake jikin ta marqbar ta da tsirara kadan ce.

cikin muryar shi da ta koma ta en maye ya fara magana”ke yarinyar gaskiya kina raina min sense kwarantsi ga kaya a cikin gidan mu amma sai naje waje na biya ya fada yana shafo kafadun ta.

hankada shi baya tayi sannan ta fara surfa masa masifa amma gaskiya kai dabba ne a dabbobin ma bunsuru ni kanwar ka kake wa irin wannan maganar saboda akuyanci gaskiya sai yanxu na kara yadda kai din babbab jahili….Ai bata karasa ba taji saukar mari a kuncin ta kuma ta tabbatar ba haladu bane.

inna asabe ce hannu rike da zani tun sanda haladu ya mata magana take sauraran su batayi niyyar fitowa ba sai da taji zagin dq Jiddah ta masa cikin hargowq ta fara magaba”kina karuwa er iska har a nemeki kina cim fuska to wqni dare ne jemage bai gani meye baa sani akanki keda matacciyar uwarki ai gado kikayi a wajen ta itama har tabar duniya karuwqn ci ne sana’ar ta kafin ta mutu har guduwq tayi yawon karuwan ci a cqn duniya aka jiyo labarin mutuwar ta.

kinga ko kece babbar er akuya kai kuma haladu kwantar da hankalinka badai wannan jikin nata kake so ba to kamar ka samu ne indae ina gidan nan wuce muje.

tunda ta rike kunci har cin mutuncin da ta mata kanta na sunkuye hawaye masu zafi na gangaro mata zuciyar ta kamar ta tarwatse saboda bakin ciki.

fita tayi a gidan ta hau napep asibiti ta wuce tqna jin kiran mqnsur amma taki picking domin a hqlin da ta ke ciki babu wqnda zata iya saurara.

ta same ta tqna bacci cikin kwqnciyar hankali abinda ya dan sanyaya mata rai kenan itamq kwqnciya tayi a bayqnta tayi shiru tqna tunanin rauuwar yanda ta koma amma kuma duk sanda taji tana son daina wa sai ta kasa to,meyasa tun lokacin da Rabi ta fara ciwo likitoci sun tabbatar HIV ne da ita ga kuma ciwon sanyi da yayi mata mugun kamu duk wanda take harka dasu bai ma zuwa wajenta duk sun guje ta tunanin da take idan da akanta haka ya faru itama haka zasu guje ta tana wannan tunqnin har bacci ya dauke ta.

haka rayuwq take tafiya Jiddah ta dena kwana a gidah tun randa haladu randa haladu ya kulle mata kofa lallai sai tq bashi hadin kai dakyar ta samu ta mai wayo ta gudu dan innah asabe yanxu hankalin tq na gun Rabi da har jikin ta bai sauki.

yanxu asibiti tqke kwqna tare da antynta sai watq rqna kuma gidan mansu ko daya daga cikin samarin ta.

Rayuwa tq mika inna asabe har yanzu tana fama da jikin Rabi ga indo yanxu ta fitsare itama bata kwqna a gidqn haladu sai ya ga dqma daga ita sai Rabi Asiya ce kawai ba ruwqn ta itqce ke taya jinyar duk tabi ta rame kamar ba asabe ba.


2 years later

Cikin farin ciki ya ke sakkowa daga matalar jirgin fuskar sa cike da annushuwa ya kara kyau ya goge fatarsa glowing take alamun hutu ya zauna ya koma handsome guy wanda samun irin su ke wuya AMMAR kenan bayqn shude 5 years da yayi a kasar india yau gashi ya dawo zuciyar sa cike da bege da kaunar son ganin Jiddah dama burin shi kenan kuma yayi alkawarin gurin ta zai fara nufa.

tofahhhhhh ku biyoni domin jin yadda zata kasance domin kuwa koni naji tsoron dawowar ammar

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button