Labaran Kannywood
-
AdminOctober 31, 2022
Alhamdulillah a Karshe dai An Saka ranar Daurin Auren Rukayya Dawayya da Shugaban Hukumar tace Finafinai Afakallahu
Alhamdulillah a Karshe dai An Saka ranar Daurin Auren Rukayya Dawayya da Shugaban Hukumar tace Finafinai Afakallahu Shugaban Hukumar Tace…
Read More » -
AdminOctober 30, 2022
Allahu Akbar Wasu Jaruman Kannywood da Suka rasu Kenan Wanda bama Kowa Ya Sani ba Allah Ya gafarta masu.
Allahu Akbar Wasu Jaruman Kannywood da Suka rasu Kenan Wanda bama Kowa Ya Sani ba Allah Ya gafarta masu. Yau…
Read More » -
AdminOctober 30, 2022
Rahama Sadau Ta Zama Gwarzuwar Jarumar Kasashen Afirika
Rahama Sadau Ta Zama Gwarzuwar Jarumar Kasashen Afirika Jarumar Fina-finan Kannywood, Rahama Sadau Ta Zama Gwarzuwar Jarumar Fina-finan Ta Kasashen…
Read More » -
AdminOctober 29, 2022
Aminu Ahlan ya janye kalamansa da yayi akan Ganduje
Tsohon fitaccen jarumi a masana’antar kannywood Aminu Ahlan ya janye kalamansa da yayi akan masu zagin sa akan Mawaƙi Dauda…
Read More » -
AdminOctober 28, 2022
Sayyada ba fim ta dawo ba,hasali ma Aurenta za’ayi nan da wata biyu – Adam A. Zango
Fitaccen jarumi kuma mawaki a masana’antar kannywood Adam A Zango ya bayyanawa duniya bayan ganinsa da wata “yarsa bayan Ummi…
Read More » -
AdminOctober 28, 2022
Gwanin sha’awa yadda wani Magidanci ya hade kan matan shi biyu ya bawa kowa mamaki
A shafin nan na sada zumunta na Tiktok ne wani fefen bidiyo ya bulla inda aka gano wani Magidanci tare…
Read More » -
AdminOctober 27, 2022
“Yar Makaranta Sayyada “Yar Mata: Mutane sun cika da mamaki da ganin Hoton Sayyada da Adam A Zango bayan shekaru da dena jin duriyar ta
” “Yar Makaranta Sayyada “Yar Mata Mai Tarbiyya Sayyada Sannu Autar Mata” Mutane sun cika da mamaki bayan ganin hoton…
Read More » -
AdminOctober 26, 2022
Sabuwar Wakar Murja Wacce ta rera tare da Haibaici ga Makiya
Sabuwar Wakar Murja Ibrahim Kunya wacce ta rera tare da habaici ga makiyanta, tun dau bayan haduwar ta da mr442…
Read More » -
AdminOctober 26, 2022
Cika shekara 14 da aure: Ba mu taɓa kai ƙarar junan mu ba – Lawan Ahmad
JARUMI kuma furodusa a Kannywood, Lawan Ahmad, ya bayyana cewa shi da matar sa Saratu Abdulsalam ba wanda ya taɓa…
Read More » -
AdminOctober 26, 2022
BIDIYO: Rarara Yayi Bayanin Musabbabin Rikicinsa Da Gwamnatin Jahar Kano, Wadda Takai Ga Batun Rusa Gidansa
BIDIYO: Rarara Yayi Bayanin Musabbabin Rikicinsa Da Gwamnatin Jahar Kano, Wadda Takai Ga Batun Rusa Gidansa. Rarara Yayi Cikakken Bayani…
Read More » -
AdminOctober 25, 2022
Kalli Yadda Rashin Iya Turanci Yasa Aka Sake Kunyata Jaruma Maryam Yahaya
Har yanzu dai ana cigaba da zolayar wa’yannan jaruman wa’yanda sukaje kasar Dubai kuma yarinya karama ta riga yi musu…
Read More » -
AdminOctober 25, 2022
Wayafi Kudi Tsakanin Ali Nuhu da Adam A Zango? Yawan manyan gidaje da motoci?
A sabon shirin namu na yau zamu banbance muku zare da abawa akan shin wayafi Kudi Tsakanin Ali Nuhu da…
Read More » -
AdminOctober 24, 2022
Bidiyon yadda wata mata taci mutuncin Ali Nuhu da Maryam Yahaya abun harda zage-zage
Wani fefen bidiyon wata mata a shafin Tiktok ya bayyana a inda aka gano ta tana magana rata-rata ta inda…
Read More » -
AdminOctober 24, 2022
Wa Yafi Kudi Tsakanin Nafisa Abdullahi Da Naziru Sarkin Waka?
A yau zamu duba rayuwar wasu Jaruman Kannywood, inda zamu kwatanta mawaki Naziru Sarkin Waka da Jaruma Nafisa Abdullahi don…
Read More » -
AdminOctober 23, 2022
Sabon Rikici, Jama’a Nata Yiwa Zainab Sambisa Tofin Allah Tsine bayan Data Saki Sabuwar Wakarta Me suna (Mahaukaciya)
Jama’a Da dama nata Maida bakaken Maganganu, zagi, wasu ma harda Tsinuwa bayan da Jaruma Zainab Sambisa ta saka wata…
Read More » -
AdminOctober 23, 2022
Adam Zango Ya Firgita Matarsa Yayin Da Yayi Mata Maganar Karin Aure.
Adam Zango Ya Firgita Matarsa Yayin Da Yayi Mata Maganar Karin Aure. Fitaccen Jarumin nan Kuma Mawaki a Masana’antar shirya…
Read More »